Showing 6001 words to 9000 words out of 59456 words

Chapter 3 - YAR LESBIAN CE COMPLETE DOCUMENT BOOK.txt

magana Nima yasani Skul din Ai dani dake mai Rabamu Sai Allah.


. πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–
YAR LESBIAN CE
πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–
By
Nadeeya Muhammad Ahmad
.


Whatsapp +2347010902548
Web http://arewapost.tk


In dedicated to
Xaynab Ummu mahbub


Page....6


bayan tafiyar Leemah. fitowa tayi da niyar Samun daddy tafada mishi, mumy tasamu Zaune a parlor ga Twins gefenta bangare guda wasu takaddune birjik da Alama Akwai Abinda take nima cikinsu. tawowa tayi ta Zauna ta jingina da jikin Mumy, Mumy Sannu, yawwa my daughter Ai najiki da Halima Shine bata Shigo yau ta gaidaniba, mumy Tana cikin damuwa ne wai Acewarta yau Zamu Rabu, kinsan ma wai menene dalili?? "Aa"mumy tafada tana girgiza Kai, Mumy wai Akan Abbanta ya Sama mata Skul a Abuja,,,,,,, 😊Murmushi Mumy tayi tace Ai dole tace Za'a Rabaku tunda ganin Juna Zemuku wuya, da Sauri Feenat ta dago kanta, Mumy Zuwa nayi Nagayama daddy nima yakaini Skul din Ai, Ke dai kincika Son Rigima. daga.....koda yake aima kunfi kusa da dadyn naki mumy tafada tana daga kafadaπŸ™… Yayin da tacigaba da dube dubenta. Feenat Maida kanta tayi kan tv dake manne jikin bango, wani American film Akeyi a Mbc Action, lokaci daya ta rintse idonta ganin Abinda turawan ke Aikatawa, mace ce Rungume jikin Wani Saurayi Sanye da wata yar riga wanda komai na jikin ta Abayyane yake, shafa jikinta yake Very Slowly, Yayin da bakinshi yake cikin nata yana tshotsa Kamar yasamu Sweet, itakuma Hannu daya tasakalo ta bayanshi tana Shafawa tanayi tana lumshe ido,,,,,,,,, take wani Abu ya Ziyarci Feenat wanda takan Dan jishi lokaci Zuwa lokaci, Kafafunta tahada ta matsesu waje daya Dan wani Abu takeji kamar yana yawo jikinta, Remote tajawo ta chanza tasha Zuwa Zee Aflam, Cikin Kasan Zuciyar ta kuwa cewa take Aure Zanyi Gaskiya tunda malan musa yagaya mana idan Kaji makamancin Haka Sha'awa ce kuma wajibine kanimi mijin Aure idan Kaji Zaka Cutu.


Sallamr dady ce ta dawo da Feenat daga tunanin da takeyi, Amsawa Sukai Yayin da mumy ta tashi tayi hugging dinshi barka da dawowa, ga bashi ba nima da Aure nayi duk lokacin da mijina yadawo Haka Zanmai maiyuwa bazanji Abun da naji dazun ba, Feenat ke fira da Zuciyar ta, Ummina yau ba magana, cikin inda inda tace Sannu da zuwa daddy, yawwa Ummina ko bakijin dadine? Jiranka take Shiyasa tayi wani kamar Mara gaskiya mumy ta fada tana ciremai takalamin kafarshi, my Kinji mai mamynki ta fada ko fira Zamuyi, daddy kaci Abinci ka huta Saina fada maka, wayaki ya Saurari Zancen Umminshi cikin Zumudi? fadamun kamin naci Abincin, Sunkuyar da Kai kasa tayi daddy dama Akwai Wata Skul Of nursing da Aka bude a Abuja Abban Su Leemah Chan Ze kaita pls daddy inason Skul din nima. Shiru nadan lokaci daga bisani daddy yace ban Amince ba, nace ban Amince ba Ita Leemah din dako iyayenta bamu Saniba Zakice komai Sai kinyi irin nata, indai nine na haifeki ban yarda ba inada burin nayimuku komai dakuke bukata Amma banda wannan, daga haka yatashi ya Haura Sama, tashi mumy tayi Zata Bishi Feenat ta Rukota mumy pls kisa baki yabarni kinfi kowa Sanin irin Shakuwata da Leemah, Mumy tun muna yara fa muke......kuka ne ya kwace mata, dafa kanta mumy tayi tace my daughter am sorry to said you kibi Umarnin mahafinki, Sabida kinfi kowa Sanin dadynki yafi kowa Son yaga kunyi karatu kunzama wani Abu, tunda kikaga bai Amince ba kiyi hakuri Kawai, daga Haka mumy ta tashi. da gudu itama feenat ta tashi ta Haura Saman daret dakinta tayi tafada kan bed tana kuka mai tsuma Zuciya, Saida taci kukanta Mai isarta tukun ta jawo phone dinta tafara dealing number Leemah, HELLO.... my besty dafatan daddy ya Amince Kinga harna Suyomana wasu kayayyakin Amfani kinsan Anko Zamu rinkayi yanda Zamu birge duk wata maijin kanta Askul din nan, Ke Kinga wani takalmi duk yanda Akai kwanan nan yafito yayi Kyau, Ke mayyar Abaya nasiyo Miki Su birjik, idan Kinga Akwai Abunda kikeso ki hanzarta gobe Kije kasuwa, Dan Wlh harna hangomu A Skul din nan, Skul dinfa ance sai Dan wane da wane Kinga yanzu Za'a kara Sanin muba yaran Kananan mutane bane. besty kinbarni inata Mgn kice wani Abu mana.
Ajiyar Zurciya feenat tayi yayinda taji Son Kawarta ta yakara dira mata A'zuciya, Cikin dashashiyar murya tace leemah daddy.......aitun kamin takarasa Leemah tace kada kice mun be Amince ba Yanayin muryanki ya nuna Hakan. Wlh Leemah yace "Aa" Itama mumy namata magana wai nabi umarnin Shi hakan Shine daidai. Innalillahi ni Yanzu Zan iya cigaba da Rayuwa batare dake bane, Ina nima Nahakura da tafiyan nan duk Skul din dazakishiga nima ita nakeso. Karki haka Leemah kamata yayi kisa Abba yazo yasamu daddy ya fahimtar tashi. Wow inasonki Feenat kin Iya hango Abu mai Kyau, Bari Anjuma Zan Samu Abba na da maganar Allah yasa idan yazo daddy ya Amince, Amin dai my Leemah Nima inasonki. Nariga na dade dasani ai kawata, besty bari nacigaba da hada mana kayanmu, kincika Zumudi. Keko Ai dole Muma Zamu Zama manyan yara, Atare Suka kwashe da dariya. Jeki karasa saimunyi waya Anjuma. ok.bye.


Tunani Kawai take Azuciyarta barkatai Shin Anya daddy ze'amince kuwa? Kodai nakira Leemah Nace tabari, Maiyuwuwa Karatuna A kaduna Shine yafi Alkairi Shiyasa daddy yaki Amincewa, Toh Amma ai karatun zaifi dadi Idan kana Tare da kawarka wacce kuke Shawara da ita tunda Ita mumy bata fiye Zama Ai fira da Itaba. Kai kada na takurama Zuciyata kan tunani bari nabari Leemah ta turo Abbanta Kawai. remote tajawo ta kunna t.v. take Abinda tagani dazun a Mbc Action ya fado mata Arai, Haka kurum taji tana Sha'awar cigaba da kallon film din, bari nagani ko basu gamaba tafada cikin Ranta tana chanza Tashar, Oh Wow basu gamaba, 😨Kai basu gama irin wannan wajenba kenan film din duk haka yake, dukufa tayi tana kallo Sosai har'inda wasu turawa Su biyu Suke fira da Harshen turanci, dukansu mata ne, dayar ke fada ma yar'uwarta irin Son da take mata, Kallmar So karara take Zayyanemata kamar irin Saurayi da budurwa din Nan, take kuma tajawo ta Suka koma Suna fuskantar juna tana cigaba da gaya mata tana Shafa fuskarta, dayar ce takara matsowa Sosai ta hade bakinsu waje daya tafara kissing dinta Sosai, Feenat lisp dinta ta kamo tafara lasa jitake kamar itace Akema hakan, turawan Nan Sun lula har takai ga Sun cirema juna kaya, Shafeshafe Kawai Suke Suna nishi, Wayyo Allah feenat tafada tana kankame jikinta, dama Ana irin haka mace da mace Toh koshine lesbian din da naji Ana fada Kai Subhanallah Ance ubangijimu Allahu yana fishi mai tsanani damasuyi irin Wannan harkan. Kashen TV tayi gaba daya tafara istigifari na kallon da tayi, bangare guda jikinta Sai Rawa yake Wani Abu takeji yana yawo A jikinta, kawai itama Sha'awan take takasance jikin namiji. turo kofar Akayi cikin Sallama, Kasa amsawa tayi Saidai yunkurin tashi da takeyi takasa, my feenah fushi kike haryanzu jifa idonki Yanda Suka kumbura Alamar kuka kikai Sosai, Mumy banjin dadi ne, Sannu daughter na kada kisa Abun Aranki Kinji, Allah yasa Hakan Shine Alkairi. Mumy jitayi Feenat bata amsaba take kuma ta lura da yanda jikin yar tata yake Bari taba jikinta tayi tace Zazzabi kike feenah, Ummm mumy. Ya Allah. Bari nakira dadynki muje Asibiti fita tayi Suka Shigo tare da daddy taba jikin yar tashi yayi yaji kamar wuta, maza Hafsa temaka mata mukaita Asibiti, Cikin kankanin lokaci Mumy tashiryata Suka nufi Asibiti dama Mubeen da mubeena LADI ke rainonsu.


Ruwa Aka Saka mata bayan bincike da doctor yayi Akanta, fitowa yayi yace daddy ya biyoshi Office. Alhji na tabbata din Kai mutum ne mai Hikima, Amma ya'Akai yarka ta Dade Abu nadamunta baka gaggauta Sama mata mafitaba, kodayake Kai namijine ba Lallai ka lura da Hakanba Amma mahaifiyarta tayi babban Sakaci. dacta meyake damun yata yimun bayani Menene matsalarta, Alhji yarka tana fama da Sha'awa me karfi wanda Ayanzu kamata yayi Asama mata Mijin Aure, βœ‹dakata dacta yar Tawa guda Nawa take, duka duka shekarunta 18 ne me tasani, A karatunma me tayi? dacta inaganin Akan maganar Barinta tayi karatu A Abuja dabanyi bane, Shiyasa tasaka damuwa Aranta, Amma yanzu na Amince mata taje tayi. daga Haka ya tashi Dr nakiranshi ya fahimtar dashi Amma inaaaa tuni yabar Office din, Zuwa yayi yace ma Su mumy Sutaso. Har bakin inda motarsu take dr ya biyosu daddy naganinshi yatada motar yabar wajen, Cikin mota daddy ke Sanar da mumy Abinda Dr yafada mishi........Shiru Mumy tayi nadan lokaci daga bisani tace Bana tsamanin Haka Feenat guda Nawa take, mganar jiyace tasata Zazzabi kawai. Atoh Nima Haka Nace Amma yanzu Na Amince kawai Zan Kaita makarantar, tunda Ajiya nayi Searching naga makarantar Mata Zalla ce nidama makarata da mazan nanne banaso. Aishikenan Hakan ma yafi mumy tafada. Feenat duk tanajin Abinda Suke fadi bangare daya taji dadin Amincewa da daddy yayi game da karatunta, Yayin da bangare guda kuma takejin bakin Cikin kin yarda da maganar Dr da daddy Yayi. Kamar tabude Baki tace ita tanason Auren Amma Ina bazata iyaba.



Suna isa gida ta dau wayarta ta kira Leemah tana dagawa tace besty kada kifada ma Abbab. Meyasa kikace Haka besty? Sabida daddy ya Amince, πŸ’ƒπŸ’ƒTsallen murna Leemah tayi tace Alhmdllh. Amma ya A'Kai ya Amince? feenat Sanar da leemah Komai tayi Abinda ya faru har kan kallon da tayi da zuwansu Asibiti da duk yanda daddy yama mumy Bayanin Abinda da Dr yace mishi bata moye Komai Acikiba, Hmmm Nifa dama Feenat nadade ina tunanin kinada Sha'awa Sosai, Sabida Na lura da Abubuwa da yawa game dake. Zan gaya Miki Wasu Abubuwa ne Amma saimun Hadu. Shikenan Saimun hadu din. Washegari daddy yaje Abuja Yayi ma Feenat komai kan karatunta zuwa kawai ya Rage mata, Sunje da Mumy kasuwa Sunyi Siyayya mai yawan gaske inda kusan Komai tare take dakko musu da Habibiyar tata Leemah. Bangaren Leemah ma Komai ya daidaita Rana daya Zasu fara zuwa Sun yanke Shawara kan cewa drivern Su feenah ne Zai kaisu domin Su tattauna game da matsalar feenah.




[ πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–
YAR LESBIAN CE
πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–
By
Nadeeya Muhammad Ahmad



Whatsapp +2347010902548
Web http://arewapost.tk




In dedicated to
Xaynab Ummu mahbub


*Kuna Raina banmance dakuba kudin na musamman ne Ana Tare har illah masha'a*πŸ˜‚


*Hanadi kb*
*Rahma Abdullah*
*Teemah wada*
*Mrs feaisal*
*Kausar* (Shu'u'ma)
*Ummu Asad* (Sss)
*murja Shema*
*Lubnaty*


Page.....7


Feenah ce Sanye cikin wani material milk colour yana dauke da Ratsin Brown Ajikinshi, dinkin Riga da Siket ne yazauna tsam Ajikinta Mayafi ta daura Akai Brown colour Haka takalmi da jakarta duk Brown ne, Wani Dan Siririn Agogo ne manne A hand dinta Sai wani zobe makale da yatsanta, Kai daka ganta Kasan Akwai Hutu Atare da ita Dan fatar jikinta luwai take, bawani make-up tayima face dinta ba Amma hakan be hana kyawunta fitowaba. Mumy ce ta turo kofar tace my daughter baki gama Shiryawa bane Haruna tun tune yake jiranki A waje fa, nagama mumy kinsan nace miki Tare Zamu tafi da Leemah bata karaso bane sai yanzu, yakamata Kifitoh haka nan, "Alright" Mumy nafito. Toh daughter fadan da namiki dazun Allah yasa yashigeki Sannan kinji Abinda da dadynki ya fada miki, Allah ya bada Sa'a kikula da kanki kinji, Zuwa tayi tace thanks mumy ta yayinda kuka yakeson kwace mata, Haba feenat banace banason Yawan kukan Nan ba idan bakya Son tafiyar ne Saiki fasa, da Sauri tasaki mumy tafara Share Hawayenta,mumy Ina Twins? Suna wajen Baba Ladi jekiyi musu Sallama, Zuwa tayi tasamesu Baba Ladi namusu wasa Suna dariya, Kissing dinsu tayi A kumatu daya bayan daya taima baba ladi Sallama, kukan mubeen taji Alama Yanaso yabita tajuya ta daukeshi mubeena itama tamika Hannu, Ina Zan iya daukanku duka Baba Ladi Dan Allah daukota muje bakin gate. Suna karasawa Mumy ta Amshi mubeen daker ya yarda Feenat ta shiga mota. Suna fita ta hango motar su Leemah Haruna tsaya. Yana tsayawa Leemah tafito tashiga, Leemah tayi fes Don itama badaga baya ba wajen kyau. daret hanyar Abuja driver ya dauka.


Karyar kika Zuba ma Mamy tayarda Zamu tafi tare ko? feenat tafada tana kare mata kallo, dariya Leemah tayi tace yau Kai tsaye nafada mata tadanyi fada daga bisani kuma tayarda........ Ai gara mumy bata So maybe wani Abun ya Sameki ne but Shifa daddy Kai tsaye yake nuna bayason wani da Namiji yakulani, Kinsan Wlh Leemah Ran nan da daddy yake waya da Inna Nafisa ta yola inaji tana cemai yakamata Aimun Aure tunda Shima da ya Auri matarshi bata kai yawan Shekaruna ba, Wai Sai ce mata yayi Yana tsoron mazan yanzu ko Anyi Alkawari Za'a cigaba da karatu Sai Anshiga Su hana, cemai tayi A hada ni Aure da babban yaron Uncle dina Nazir, Amma firrrr daddy ya kauce maganar da take mai, kuma Leemah Wlh kabeer yarone mai hankali da Addine Kuma dama addini Shine babban Abu mai taka Rawar gani wajen Niman Auren miji nagari, ke bama Haka ba babban Sojane wanda Kasar Najeria take Alfahari dashi, kuma Wlh Ga Kyau idan kika ganshi Kama da dadyna yayi Sak. Gaskiya feenah daddy yayi Nisa burinshi kawai yaga Ance yau ga yarshi tazama wani Abu toh baya lura da kedin macece? daya sani gaba daya burin nashi kan yaya Nazir dinku ya daura da yafi. Idan baki manta wani hadisi da muka taba yi muna Aji Shida A islamiyya ba, "Sahihul bukari ne" "Alkam ya Ruwaito hadisin" CEWA! "Watarana sayyidina Usman yasamu Abddullah bin Mas'ud (Abu Abdrrahman) Sai yace mishi ya Abu Abdurrahman Shin na Aura maka budurwa domin ta tuna maka da yarintarka" Awata Ruwayar kuma " Shin Na Aura Maka budurwa domin ta tunatar dakai Samartakarka"

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login