Showing 57001 words to 59456 words out of 59456 words

Chapter 20 - YAR LESBIAN CE COMPLETE DOCUMENT BOOK.txt

tagane Akwai plane din dasuke hada mata ita da Kausar dan haka tace bro kabeer mana jiya Ai Naji kina mafarki karkayi Kissing dina, Maybe yayi kissing din nakine daga baya Sha'awa ta bijiro miki Abinka da dama harda jaraba. Duka feenah takaimata daga bisani taja tsaki ni bana mafarkin kowani namiji ballatana har wai wani mafarkin kiss. Kausar dakeji tace jiya dai kinyi kuma Nasan son wanda kikai mafarkin Nashi kike domin Abinda kasa Arai shi kake mafarki kuma Abinda kasa Arai lallai Ba karamin muhimmanci ne dashi Awajenka ba. Nifa Banason irin Abunda kuke mun kunfi kowa Sanin babu Wani Wanda Ya burgeni dazanyi Soyayya dashi Ballantana har nayi mafarki dashi. Dan Allah Leemah Nuna mata Video din jiya maganin musu Kausar ta fada. waya Leemah taciro ta kunna tafara nunama feenah Video komai Saiya dawo ma Feenah Sabo tabbas jiya Nayi mafarkin Nan tafada Aranta.but Ai ni da wannan banzan Yazeed din nayi kuma Sabida tsanar danayi mishi ne kafin na kwanta Shiyasa nayi mafarki dashi. Muryar Leemah tajiyo kikai Shiru koba kebace? Nice mana bansan Nayi ba Kuma ni badakowa Nayi mafarki din Nan ba! Ido Leemat da Kausar Suka hada Suka kashe ma juna. Kausar tace Umm da Aljanu kikai mafarkin kenan. Nidai Gaskiya duk Wanda kikai mafarkin Nan dashi Allah yasa shine mijinki Cos Nasan Zesha tarairaya domin wannan mafarkin ya Nuna cewa Andamu dashi Anason Shi. Mtswww wlh Sometimes Zama daku Akwai matsala Wlh va Aminba daga mafarki Sai Ace Abu yazama Gaskiya. Toh my besty Sorry Amma Nima ina bayan Kausar maybe ma Wanda Akayi mafarkin dashi ya dandana miki dadin kiss Shiyasa kika Rude Akanshi! Dafe Kai feenah tayi tafara Hawaye Cikin kuka take fadi Kausar dankinyi Aure bashi Zaisa dole Sai wani yayi ba, daga mafarki Shikenan Sai fassara duk da danake tare daku banyiba Saijiya toh kuni kadai nataba mafarki a duniya ai saai haka kodan kana tare da kawaye yan Saka ido ne Oho. Kekuma leemah Bari kiji nafada miki wanda nayi mafarki ma dashi Sam bana kwanarshi Sabida banason ganinshi kwata kwata ma So dama Anayin haka Arayuwar mafarki Wanda bakama Sanshiba saikayi Mafari dashi. dariya Leemah tayi Toh ya'isa besty Son Aure dai shi ke kawo mafarkin kiss hungging dama dai Sauransu, yakamata tunda Yanzu kinsan mijinki kicire Tunanin komai Aranki tunda wuya kike Sha kedin kin Zama Alallaba. Tashi feenah tayi tana tura baki ni bansan wani mijina ba, kabeer din dabe damu dani bama daga Haka tashige toilet Abinta. Kingani Ko Kausar gava daya ko maganar Kabeer din Nalura bataso, nadade ina fada miki Gaskiya yusuf ya fada bawai Ra'ayin kanshi bane kawai. toh leemah ya wanann Abu ya kasance Ahaka Nifa sai Nake tunanin da'ace Suna Soyayya da koda kadan ne Zasu nuna. Hmm Kausar ki yarda Kawai mudai yanzu muyi Addu'a Allah ya tabbatar da wannan Abun domin Xasuyi farin Ciki muma Zamuyi.toh Allah yasa Alkairi Acikin al'amarin My Leemah. Amin Kausar time din kinkawo baby. Kinjiki Saikace Samun babyn wasan Yara ne. Ai Nasan ba wasan yara bane na manya ne dan haka jiya Akashanye janbakin dakika Saka waye yasani ko har Riga Aka yaga. Duka Kausar takaima Leemah gaskiyar feenah jiya da tace ina kika samu irin maganganun Nan. Kunjiku Yanda kuke maida kanku yara haka kukeson Nima nakoma impossible Na girma dole na Nuna muku. dariya Sukayi gaba dayansu. Allah ya Shirya Ki kodai Nazir ya bata ki! Feenah dake fitowa tace Wlh Shi ba'irin yan'iskan maza din nan bane itace ta bata kanta Sanadin grp din data Shiga A whatsapp. Aikema Zansa Asakaki besty Ana karuwa Sosai. Toh Ai bance ina bukata ba kisa Kausar tunda yanzu tazama Matar Aure. Haka Xa'ai kuwa Amma ita Kausar kusan irinki ce Abu kadan Sha'awa. Ai yanzu tanada miji idan yazo Saimu barmusu daki. dariya Sukayi. Kausar ta tashi kanku akeji, haka kawai Zanmika Ma Yusuf din jikina bawani gyara kamar banida gata...daga haka tashige Ciki. Feenah muma idan Kausar ta tashi gyara Saimuyi tare. Keni kirufamun Asiri gyaran datake nufi daban kingansu Chan Abunda zata rinka Sha idan nasha sai namutu Ai. hhhh tsafff koda baki mutu ba Zamu daukeki Asume. Haka Sukayita firarsu daga baya Suka yanke shawara wannan karan ba wasa kan Karatu domin Xangon karshe ne. *Na yau dan kadan! Nasan Haka Wasu Xasu fada kuyi Hakuri my lovers iam busy* ๐Ÿ’–๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’–๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’– YAR LESBIAN CE ๐Ÿ’–๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’–๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’– By Nadeeya muhd Ahmad (๐Ÿ’–Whatsapp: +2347010902548 http://arewapost.tk ๐Ÿ’‹Nadseer๐Ÿ’‹๐Ÿ’™๐Ÿ’‹) dedicated to Xaynab Ummu mahbub *you Are welcome Yasmeen Al'Ameen Allah yakara Shiryar da Wanda Suke Aikata Son Ransu* *Safe trip My Zuzu (Ummu mahbub) Allah ya tsare Miss you My daddy*๐Ÿ˜ค๐Ÿ˜ค๐Ÿ˜ค Page.....37 Su feenah Yanzu gaba daya basuda lokacin daya wuce Su Zauna Suyita karatu Kasancewar Xangon karshe Suka Shiga. Kausar da Yusuf Anzama tsintsiya madaurinki daya duk Sanda yasamu lokaci Sai yazo Abuja gaba daya ya hana kanshi Hutu Acewarshi yakosa Suyi Sugama domin yana bukatar matarshi kusa dashi, Haka duk Sanda yazo yana kokarin Nuna Kausar ta Amince mishi Sam taki yarda domin maganar mahaifiyarta tana Nan Aranta.bangare guda tsoro take kada Yusuf ya kusanceta gani take itadin yanzu ba Cikakkiyar budurwa bace tana tsoron Abinda Xai biyu baya. Haka Xaigama Nacinshi ya hakura Saidai dan Shafeshafe๐Ÿ™ˆShima Sai idan yava kausar tausayi take yarda. Leemat da Nazeer Abun ba'acewa komai domin yanzu Shakuwa mai karfi da son junansu yakara wanzuwa Cikin Ransu.duk weekend yana Zuwa yaga babynshi Susha Soyayya. Yazeed tun Ranar dasuka Rabu bekara ganin feenah ba domin baya Xuwa Abuja Saidai Abu daya dake damunshi Aduk Sanda Zai Zauna shi kadai tunanin yarinyar yake. Wani lokacin yaji dadin tunanin Nata wani lokacin kuma Haushin kanshi kawai yake danme zairinka tunanin yarinya karama Mara Kunya yarinyar dayafi tsana Akan kowace mace Haka Zai gama Surutanshi Shi daya. Tunda Mufeeda ta fuskanci babu wata matsala data biyu baya tace tabbas k'anwarshi bata fada taganshi da mace ba Toh ni yanzu menene matsayina, itama Shegiyar yarinyar meyasa bata fada ba Nasan dayanzu Ance yafito dani Amatsayin matarshi. Kai dole Nasamu Mafita domin dukiyarshi danake kwadayi dole Nasameta. Toh Amma miye mafita Yanzu dazan Samu? Tunani tayi Cikin Ranta daga bisani taciro waya tashiga kiran Yazeed Saida Akalla tayi kira fiye da10 ba'a daga ba daga bisani ma taji wayan Akashe. Lallai bakasan waye Mufeeda ba ni Zaka kashe ma waya yazama dole Na dau mataki kan Wannan yazeed din Saina Rabashi da Abinda kesashi girman kai Wlh dani yake magana. Haka tayi ta fadan ta ita daya daga bisani Naga tayi kwafa Afili tace haka Xanyi. Bangaren yazeed tunda yaga kiranta yake tsaki Shegiya jarababba nikam Nasiya ma kaina Abinda yafi karfina Amma Zanyi maganin ta ga naci ga tsoro, Bari duk Sanda takara nemana Saina mata Abinda Zatai data Sanin sani na. Kiran Yusuf daya Shigo wayarshi ya katse mai tunani. dagawa yayi yakara A kunne beyi magana ba. Yau Yan takama ne Kenan A kanka. Yusuf yafada daga dayan bangaren. Tsaki yazeed yaja yace me kake bukata? Dama inason Naji ko Kana gidane ina hanyar Xuwa Shawara Zaka bani. Tunda katawo kasan ina gida mana Yazeed ya fada ya kashe wayar. Ba'afi mintina10 tsakani ba Yusuf yakaraso gidan Su yazeed Ciki ya Shiga domin gaisawa dasu Mamy. Inno ce kawai Xaune tana Saka lalle A hannunta karasawa yayi da murmushi kusa da ita.itama tana ganinshi tafara fara'a yusufa Sai yau Ake ganinka na lura baka Zuwa gidan Nan Saidan tsaka. Aa Inno yau wajenki nazo musamman. Kai Amma Ka kyauta Angon Kafso. Inno Kausar take fa. Aini haka na Iya fadi dan nan. dariya Yusuf yayi yace duk yanda kikace yayi inno dinmu, kawo nasaka miki lallen. Ka rufa ma kanka Asiri wajen Amayarka Lalle baya fita da wuri duk Sanda Kaje wajenta da fada Zaku rabu idan taga Lallen nan. Gyara Zama Yusuf yayi yace Meyasa Inno? Ai mata Akwaimu da kishi idan taga Jan lalle Xatayi tunanin wani Abu daban ne ita. Yusuf yagane maganar inno dan haka yace Inno bawata matsala Xan fada Mata ke nasaka mawa. Kaidai yusufa banason kuyi fada da matarka ko tarewa bakuyi ba. Inno Allah bakomai Kikawo nasaka miki. Toh Allah yamaka Albarka dama nakasa saka na bayan hannun. Amn yusuf ya fada Cikin Ranshi yace dis Is the best Solution da Xanyi maganin Kausar. Inno ta katseshi yusufa nikuwa yaushe ne "at yr? Inno "at yr" kuma ban fahimta ba! Kai Ran Nan muna magana da Amadi yace At yr Zasuje yola Ayi maganar Auren Nafisatu Achan, Shine nakeson nasan yaushe yake Nufi Ranar haushi Sukaban ban tsaya tambaya ba. Toh inno kodai end Of year yace? Kazalika haka ya fada yusufa meke nan? Yana nufin karshen Shekara din nan Kinga Saura Wata Uku kenan. Chaf dole Nasan Abun yi domin naga yaran Nan Su Samu Abinda Suke so, Nifa Suna Matukar burgeni Halinsu ne kawai banaso, yanzu Xan Sama musu Abinda Suke sone kawai Sabida inason su badan haka ba Dana bari kowannensu Andaura mishi Aure da wanda baya so. Kai Amma inno kin burgeni dama Na dade dasanin kina Sonsu Inno,Amma Yanzu me kike ganin Za'ayi Akai? Kaidai yusufa Kawai kacigaba da binshi Ayanda yakeso,itama Halimatu haka nafada mata, kubar komai Awajena Yola din Zani kafin lokacin Xansan Abunyi. Amma inno idan kikace Zaki yola Ai Su Abba zasuyi tunanin wani Abun. Yaro yaro ne wayace maka Kai tsaye nake Aikata Abu na, bakasan kakar Nafisatu ba mai Sunan ta? Kwarai nasanta inno ba'afi Sati biyu ba dana Raka Nazir yola wajenta, itama Kamar ke tana da Mutumci da Wasa. Aha tunda Ka gane ta wajenta Xance Zani kaga babu mai kawo wani Abu Tunda dama chan muna Zumunta da ita,takanje katsina wajena Nima nakanje Yola,yanzune da girma yazo mana Sai Ahankali. da kyau inno lallai maganar Hausawa ta tabbata "Abunda Babba ya hango yaro ko yahau tsani bazai hango ba. Atoh Aishi Abokinka Ya daukeni Kamar mara wayo karyar boko Kawai. Inno kinsani dariya Allah dai yakara jamana da kwanakinku. Amin dan Albarka. Kinga Tunda Nasan gidan a Yola Saina kaiki da kaina. Haka Za'ai yusufa Zansaka Ranar Zuwa. Toh inno. kalli fa hanunka yanda yayi ja! inno ba damuwa Yusuf ya fada yayinda ya tashi Bari nashiga wajen yazeed Inno naga mamy bata kasa. Bacci take yusufa idan kun gama kacema yazeedu din ina nemanshi toh zan fada mishi Inno. Fita yayi Ya nufi part din yazeed. Kwance ya sameshi ido Alumshe daga gani wani Abun yake tunawa. Kai Sarkin tunani tunanin naka kuma be wuce kan Abu daya ba wanda ka Kasa Sanar dani domin Kana gudun fallasa. Tashi yazeed yayi Zaune Ashe kasan kai dan fallasa dinne! Kaini ba wannan fallasa din ba. Toh wacce? Zakasani Sai nan gaba. Tabe baki yazeed yayi toh Yanzu wace Shawara kazo nema? Kaini Rike Shawararka Inno ta warwaremun komai kuma Nasamu mafita. Ai dakasani daga Chan ka wuce tunda tabaka Shawara irin ta tsofaffi kuma Ka dauka. Kwarai na dauka domin na hango Nasara, Kuma nabiyo Nace maka Zani Abuja gobe idan Zaka. No mai Zanje inyi ni Ka gaida Leemat Kawai. Matata fa banda ita Kenan? Yastina face yazeed yayi Idan Kaga zaka gaidata Ai Shikenan. Ok naji feenah fa? Hannu yazeed ya daga mishiโœ‹tashi katafi malan. dariya Yusuf yayi yace basai ka kureniba Xantafi Akwai lokacin Dazaka nemeni. Ni bawani nemanka dazanyi katashi ka tafi tunda mace Ka koma harda Saka Wannan jan Abun a hand dinka. Yusuf Shi har yamance da Lallen daya taba kallon Hanun yayi yaga har yayi ja Murmushi yayi yace Kama tunamun Wani Abu bye Ni gobe da wuri Zan tafi. Yadai fi maka katafi yanzu ma duk kabi ka'isheni da wani tafiya Sai Kace idan kaje wani Abun Arziki Kake Samu mtsww. Umm Kodai kissing din matata nayi Ai nafi wani Yusuf ya fada yayin da yayi Hanyar waje.....Oh naman ce Kakarka na kiranka ma. Ni babu inda Xanje tunda ba zamanta Nake ba. Ware hannu Yusuf yayi Alamar ko Ajikinshi ya fita yabar dakin. Kausar gobe bani Zanyi miki kwalliya ba kamata yayi Kije A tsara miki ita domin inason ki kara burge yusuf gobe. Kinjiki feenah indai kara haukatashi Zakice. Mai yasa Zaki haukatashi black beauty din face dinki nakeson gobe yaga ta chanza mishi gaba daya. Nidai kawai kimun feenah Ahakama kinga yanda yake Surutai inaga naje Anmun. Yes nafison Haka Ai Kausar. No Ni banaso. Leemah dake Saurarensu tace besty Rabu da Ita maybe tashirya Zama da kishiya ne! da Sauri Kausar tace Allah ya kyauta mai fatan tsiya. Ai ba fatan tsiya namiki ba, matan dasuke Tsala kwalliya Akan titi yanzu Zasu Siye Zuciyar mijinki,idan kikai mishi kuwa ba lallai Idan yagansu Su burgeshi ba Sabida yariga ya gani Awajenki, kinfi kowa Sanin halin yan'matan Abuja tunda Kina ganin irin Abun da Suke Akan titi. Shiru Kausar tayi Cikin Zuciyarta tasan Gaskiya Leemah ta fada but tana tsoron kada Yusuf ya Zuzuce mata. Afili tace Allah yakaimu Sainaje.dariya Suka kwashe dashi feenah tace Eyya my Kausar kedai bakison kishiya. Feenat batada dadi yanayin yanda Ake fada. Hakane Amma Akwai nagartattu har yanzu. Toh Allah Ya hadamu dana gari. Amn. Ni Wai Wannan tarkacen Maisuke Kara miki Kullum Saikin sha banga Kina kiba ba bare naga kin chanza, dama gyaran jikin Kawai muka Samu mai yi tazo tarinka miki Anan. Lallai Feenah Ki gwada Sha Zakiji Chanjin Dana Samu Ajikina, gyaran jiki gara idan mun koma kinga yanzu munashiga Rana Kuma gyaran yan Sudan ma yafi. Waye yace miki Anan babu yan Sudan Kausar? Feenah ina Kika gansu toh? Nidai Nasan baza'a rasaba. Shikenan idan Ansamu Saimu fara.kudai fara keda Leemah nikam banyi. Eh tunda da kyanki Ai bakya bukatar gyaran jiki daman. Hmmm feenah tace. Leemah ce rike da Cup tayo wajen feenah, gashi kisha kiji besty. Mene wannan Leemah? Abin Kausar ne wannan, Akwai dadi yanzu Nasha Kamar Zuma Wlh. Kallon Leemah Kausar tayi tana gumtse dariya.karba feenah tayi tafara Sha Wow Akwai dadi kuwa Wlh. Eh mana ai nafada miki Leemah ta fada. Tafff yau daki Zanje nabiya kudi na Zauna domin bazanyi kwanan Xaune ba Kausar ta fada tana dariya. Me yasa kikace haka Leemah ta tambaya? Sabida bakusan Me yake Saniba Shiyasa kuka dauka Kuka Sha wato kwadayi dadi. Zaro ido๐Ÿ˜ฆfeenah tayi Nashiga3 me yake Sawa Kausar? Ku kuka Sani tunda kunsha Ai Zakusan me yake Sawa. Wayyo Leemah kece kikaja koma miye. Ni ba ruwana mai yasa dana baki bakice bakya Sha ba. Tuni har feenah ta fara Hawaye Shikenan kila Yau mutuwa Zanyi. dariya kausar tayi mai Arhar hawaye Kawai toh tshokanarku Nake. Kinma kanki Leemah ta fada tayi Kan bed. Ita dai feenah bata yarda ba Haka itama tayi kan bed daniyar bacci. Kausar saida ta gama waya da Angonta ya Sanar da'ita gobe da wuri Zaizo tukun taje ta kwanta itama.....


.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login