Showing 21001 words to 24000 words out of 48129 words
Chapter 8 - NAMIJI BAYA KADAN 1 to End By Aisha Garkuwa.txt
zuciyar ka na damuna in banda rashin sanin abin yi ya za'ayi kan wata can bazawara ka tozarta Yar uwarka har kaji mata ciwo har takai ga kafidda mata jini a jikinta ko dan kaga tana sonka ne?".
Cikin rashin fahimta yace.
"Mami me kuma nayi mata ni ban mata komai ba wlh".
A hatsale ta mai bayanin sannan,
tace ya wuce ya d'auketa yakaita asibiti sannan kuma tace,
har gobe tana kan bakanta dan wlh sai ya saki Khadija shi dai sai hak'uri yake bata,
daga bisani tace ya shiga ya samu Abidan a d'akin su fito su tafi asbiti.
Ba dan yaso ba ya shiga cikin murtuk',e fuska yace.
"ki fito mu tafi "
Ita kuwa bawai dan ciwon ba a,a kawai dai ta ganta gata gashi shiyasa ta mik'e tana d'an dink'isawa ta bishi kai tsaye kermis ya kaita gun Abokin shi Nasir ya d'an wonke wurin sannan ya bata magani suka juyo gida.
Ita kam Khadija bata sake bin ta kan zancen saba,
Mami na masifa ba Wanda ya kulata,
da dare Abida ta tada kad'ifiri wai zafi takeji,
Ita kuwa Mami sai cewa tayi.
" kije gun mijinki inma asibiti zaku koma sai Ku koma"
Ita kam sai zamewa tai ta nufi part enshi inda shiko ya konta ya d'anyi bacci kad'an zuwa 11 ko da rabine ya lallab'a yaje gun abar k'aunar sa,
yana cikin baccin yaji kamar motsin mutun a gefenshi cikin sanyi ya juya tare da lumshe ido jin ya sauk'e hannushi kan k'irjinta cikin lumshe idon ya d'anyi shiru ita kuwa sai k'ara matsoshi tayi tare da narkewa jikinshi tana shafa sajen shi shima jin gaba d'aya ta narkar dashi yasa ya k'ara jawota a hankali ya rink'a tura hannu shi cikin 'yar rigar jikinta cikin sanyi ya lalubo bres d'inta yana mai maida numfashi,
ita kuma sai binshi take da salon k'auna gaba d'aya ta rud'a shi.
Ido a lumshe ya jawota jikinshi cikin sanyi ya....
By Garkuwan Fulani.
πππππππππ
*NAMIJI BAYA KAD'AN*
pg 1β£8β£to1β£9β£ Na
Aysha Ali Garkuwa
πππππππππ
Pure moment of life writer's
P.m.l.w
_Fatan Alkhairi garemu baki d'aya writer's rabbi ya jib'anci lamuran mu_
Kan ruwan cikin shi ya d'aura ta sannan yasa hannu duk biyu ya ruggume ta tare da sauke ajiyar zuciya.
A ranshi yake mamakin ko wacce mace da irin halittar ta
Khadija da ake gani bazawara sannan ita ya dace ta mak'a lemai a matsayin ta na ta saba zama da maza,
amman sai sab'anin haka ido ya kuma lumshewa a fili yake gano fuskarta yadda take razana da firgita tana mai zuda k'ollah in ya matsota wanda har yau ta kasa maida mai martani ko d'aya daga cikin salon da yake mata, cikin tunanin yake tuno ko dai bata da lfy ne ko shine dalilin da yasa ake sakinta ko dai ita haka Allah ya yita bata da buk'ata ko shauk'i.
Cikin tafiya duniyar tunanin Khadija yaji wani irin salon da Abida kemai wanda gaba d'aya yajita,
jikinta sai rawa yake mak'aleshi tayi cikin shauk'i,
A sab'ule ya bita da ido rigar jikinshi ta rink'a b'alle batur d'inshi,
sannan a hankali ta shige jikinsa tare da ruggume shi tana maida numfashi.
Shi kam Mahmoud mamaki yake matuk'a wato dan Adam kowa da buk'atar sa tsoro ta bashi a ganin shi dole budurwa kam ta cika da tsoron kirjin namiji haka kuma kunya tana hana wani zubar ajin shinwai wannan wayewa ne ko rashin kunya?".
Zamewa ya d'anyi sannan ya kontar da ita kan pillow shi kuwa ya sauka daga kan gadon rik'e da pillow da nufin zai koma kan carpet ya konta.
Kawai sai ji yayi ta ruggumo shi ta konto kan bayan shi cikin rad'a tace.
"Meya sa kake guduna? nifa matar kace kai miji nane kanme zaka hanajin d'umin jikin mijina ko hak'k'ina kake shirin danne min,
ka kuwa san Allah yana ganin duk rashin adalcin da kake shirin gwada min".
Bai kula taba sai shiru da yayi yana jin yadda ta had'e k'irjinta da bayan shi tana wani goga mai yan k'affafun bres d'inta tasa hannu tana murza k'irjinshi.
Abin ma tsoro ya bashi,
"anya wannan bata san namiji ba kuwa?".
Yana cikin tunanin yaji tana cewa.
" Me take dashi wanda banda shi dame ta fini sannan ita ko yaushe kana lik'e da ita".
Cikin fushi ya juyo ya raru mota ya matse bres d'inta cikin dak'ilewa yace.
"Ina abin yake me kike dashi irin na matar da nakeso me zanyi da ramarki kina nan ko k'irjinki bai gama cika ba sai jara bar tsiya da son mazan tsiya kin biyoni har d'aki dan naci ni da kike gani baki cika cikan da zan iya ratsaki ba me zan samu a gareki yarinya k'arama dake sai fitinar tsiya jara bebbeyi kawai".
Tunda ya fara surfa masifan tayi shiru tana jin yadda ya matse bres nata cikin takaici ta saki kuka tare kife kanta.
Shi kam sauka yayi ya share ta dan wlh sam bai son mace mara aji ace mace ta maida kanta tamkar itace namiji wai adole waye wace ko soyeyyah.
Ita kuma kukan ta rink'a yi tana tausaya wa kanta dan Allah ne ya jarabci zuciyar ta da son Mahmud ba yin kanta bane sonshi ne da sha'awarsa ke tsuma ta.
Shiko jin zata matsa mai da kuka gashi ta to no mai fitina so kawai yake ya jishi jikin Khadijan sa.
Cikin sark'e war voice ya mik'e tare da kamo hannuta ya tsaida ta ya gyara mata rigarta yaja hannunta fii har zuwa bakin k'ofar parlon Mami cikin nuna ta da yatsa yace.
"Daga yau kar kikuma zuwan min d'aki ban buk'atar komai daga gareki tunda dama an gaya miki bazaki tare ba sai na gama karatu dan haka ki kiyaye wlh kika kuskura kika sake zuwa kika zo kika matsa min zan b'ab'b'alla ki aikin banza yarinya kamar mayyah".
Sannan ya tura ta ciki ya kuma jawo k'ofar ya rufe.
Kan kujera ta fad'a kawai ta saki kuka.
Shiko yana komawa bacci ya gagara ba Abinda yake bege sai jikin khadyn shi
gaba d'aya ya kasa konciya dole ya fito sad'af -sad'af
ya nufi cikin gidan .
Ita kuwa Abida Kukanta ne ya jawo hankali Mami.
A rud'e ta fito parlon bakin ta har yana rawa tace.
" Ke Abida me ya miki kiyi shiru ki gaya min me ya aikata miki?".
Cikin kukan ta yashe kab yadda sukayi ta gaya mata,
aiko Mami ta cika pim fashewa kawai zatayi bakinta sai rawa yake ta kasa magana tana cikin hakane ta haggo inuwar sa yana gilmawa cikin hasala ta bud'e k'ofar a fusace tace.
"Kai zo nan shanyeyye bita zaizai".
Yana zuwa ya bud'e baki zai magana kenan ta kifa mai wani wawan mari.
Dafe kuncinsa yayi cikin tsoro da razana lokaci d'aya cikin jin zafin ya kuma jinta cikin kaushin murya tace.
Wlh ka isoni ka kureni Na rantse da Allah sai ka saki Khadija daga yanzu nan zuwa wayewan gari wlh sai ka saketa ba dai a kanta kake tozarta 'yar,
'yar uwata ba?".
Shi kam Mahmoud kai ya rink'a juyawa tare da rumtse ido yace.
" kiyi hak'uri Mami wlh ni ba Abinda Na mata Mami wlh Khadija kam bata da laifin komai a wannan abin".
Cikin fad'a tace .
"Yanzu daka korota kaci Zara finta uwar me zakaje yi a d'akin can din?".
Cikin sanyi da inda-inada yace.
" Humm dama phone ne zan d'auko".
Cikin tsawa tace.
Ji gaba d'aya sun susuta ka sun maida ka ma k'aryaci wai phone d'in ka wannan kuma menene a hannun ka?".
A hankali yace.
"A a d'ayan phone d'inne".
Mari ta sake zuba mai sannan cikin bada umurni tace...
...

By Garkuwan Fulani
πππππππππ
*NAMIJI BAYA KAD'AN* pg 2β£0β£to2β£3β£ Na Aysha Ali garkuwa
πππππππππ
Pure moment of life writer's
P.m.l.w
www.aishaaligarkuwa.blogspot.com
*Kai Ku kauce Ku bada hanya gani na Faso fans na kuyi hakuri shekaran jiya da jiya baku jiniba wasu yan uzururruka ne kuma yanzu na gama dan haka muje zuwa wasa farin girki*
```Har kullum kuna raina ina sonku fiye da zatonku domin kuma kuna sona a duk cikin yanayin da rayuwa ta juya min kun kasan cemin katank'a abin jigina sannan hazo rufa rana me zance daku sai dai fatan rabbi ya hadamu a jannatul firdausi,
Sisters Na bafa zan manta da kuba
Khaleesat haydar Ummi Aysha Zahra Muhammad surbajo Anty khady Momyn sultan Ummi hanif Seemaluv Sadnaf Maryam Abdool Rufaida Jannart Maman Aleesha Halyymar Fiddausi Sodangi Anuty Fauzy Nana Fa,ad Ummee garkuwa Sadnas Duduwa Delu chogal Walida Waziri dija waziri salmah jamcy
Dama sauran da ban abbata ba Writer's baki daya ina al'fahari daku
Pure moment of life writer's
Rabbi ya jibanci lamuranmu```
Cikin bada umurni Mami tace.
"Mahmoud indai nice na haife ka na kuma shayar da kai toh yanzun nan ba sai wani lokaci
ba,
Ka saki khadija ka rubuta mata takardar ta kuma yanzu ka kai mata
in kuma ba haka ba wlh bani ba kai kuma nono na dakasha Allah ya I"...
Cikin tsoro da firgici jin furucin da take shirin furtawa ya zame k'asa jiki na rawa ya rink'a rarrafe kamar yaro har yaje gabanta dai-dai lokacin ita kuma ta zauna tare da tsura mai ido,
A hankali ya matsota cikin rawan jiki da ketowar zufa ya d'aura kanshi kan gunwarta tare dasa hannushi kan cinyarta,
Cikin sanyi ya rink'a juya kanshi alaman ki gafar ceni yake mahaifi yata,
ga kuma wahaye na koranya a fuskarsa.
Tureshi ta kumayi shi kuwa k'ara manna kanshi yayi kan cinyarta cikin rawan murya yace.
" Dan Allah Mami am ki rufa min asiri kar kiyi min baki Mami na ki jik'aina ki sanya min al'barka a cikin wanan aure da nayi
Mami na,
nasan duk duniya kingi kowa sona kuma kinfi kowa tausaya min Mami na kimin afwa kar ki rabani da farin cikina Mami ina son khadija itace farin ciki na Mami idan na rasata raina zai iya barin jikina".
Said kuma ya saki kukan Mara sauti ita kuwa Mami tureshi tayi ta nufi cikin d'aki tana shiga ta fito cikin murtuk'e fuska ta mik:a mai takarda da biro tare da cewa.
"Watoh zaka iya rasa ranks kan wata can banza toh ba kuka zakayi ba ko kukan jini zakayi wlh a yau d'innan sai ka saketa,
kuma saki ba dayaba ba biyu ba saki 3 zaka rubuta mata".
Itako Abida ido tazubawa Mahmoud d'in cikin tausaya wa kanta ita harga Allah take son shi kuma take tsananin kishin sa shiyasa take jin tsanar khadija fiye da komai dan yadda yake gwada k'aunar shi a kanta sannan kuma tana jin tsoro kar abin ya k'ara sawa ya tsane ta dan yasan sanadin ta akeson raba shi da habittinshi shiyasa tafi so a koda yaushe tasashi farin cikin dan bata k'aunar abinda zai sashi ak'unci,
ganin halin da yake cikin itama a take taji kuma ya kufce mata.
Shi ko Mahmoud baima san tana yiba.
Cikin fad'a da bada umurni Mami ta kuma mik'a mai takardar cikin isa tace.
"gashi ka rubuta mata saki 3"
Cikin kuna ya tsura mata ido tare da karbar takardar ya d'aura kanshi kan kujera sannan ya kife kanshi kan tamardar ya saki wani iron marayan kuna gaba d'aya,
Jikinshi sai rawa yakeyi numfashin sa na dabur cewa .
Dai-dai lokacin aka fara k'iraye-k'irayen assalatu.
Murya na rawa yace.
"Mami kiyi hak'uri ki gafar ceni Inda wani abu da na mini cikin wannan aure da nayi Mami ina son matata".
A harzuk'e ta bud'i baki zatayi magana kenan dai-dai lokacin taji takun Abba Wanda ya tashi zai tafi masallaci shine ya shigo cikin gida dan ya tashesu.
K'iran forko da yayiwa Mami cikin sanyi tace.
" Na tashi".
Shi ko Mahmoud ido ya tsura mata murya a raunane yace.
"Ayyah Mami bari naje nai sallah inyaso sai nazo nai abin da kike so"
Ya fad'a cikin salon neman izini.
Fuska ta kuma murtu k'ewa tare da cewa.
"Ba Inda zakaje harsai ka rubuta shin gaba d'aya ma rubutun minti nawa ne?".
Abban da har ya juya zai fits,
sai kuma yaji kamar muryan Mahmoud d'in cikin sanyi yace.
" kamar muryar Mahmoud nakeji ko?".
Ido ya tsura mata cikin alamun Neman izini yayi mgn ko ya bari.
Fuska ta murtuk'e tare da kauda kai tace.
"Ehh shine yanzu ya shigo ya tasheni".
Juyawa Abban yayi cikin bada umurni yace.
" kai Mahmoudu fito mu tafi kar mu makara mu rasa jam,i".
Cikin sauri ya mik'e tare da ficewa,
Ita kuwa Mami bayan shi tabi cikin yin k'asa da murya tace.
"Kai tsaya".
A hankali ya tsaya tare da cewa.
"gani Mami"
Fuska takuma had'awa cikin fad'a tace.
"Wlh in ka gayawa Abbanku Allah ya isa kuma in kaje baka dawoba Allah ya isa".
Hannu yasa ya dafe kirjin shi dake harbawa kamar zai balle ya fito murya na rawa yace.
" Insha Allah ba zan gayawa Abbana ba kuma zan dawo na aiwatar da umurnin ki".
Kai ta jinji sannan cikin jin