Showing 1 words to 1710 words out of 1710 words
Chapter 1 - SIR ANWAR Book Complete Document writing by Maman Teddy .txt
*🕊️SIR ANWAR🕊️*
🔥🔥🔥🔥🔥
Heroical
💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
Entertainment
❣️❣️❣️
Love&
😘🍌
Romantic story.
*_I am me!_*
*_I will never pretend to be another...I would not change who I am just to fit in....I am me!_*
*_The perfect Writer which you known as MAMAN TEDDY 🧸 👌🏻I'm working on my self, working to become the best version of my self , and now guyz I come with one of the new novel which you'll enjoy it as how you always enjoy my novels.....💃🏻 I'm always working on my self to continue entertaining you and expanding my own business , throw my own work in my own way ......💃🏻👌🏻SIR ANWAR the novel that I brought for you the entertainment love comedian and Romantic story📓So My dear fans get ready with me!_*
*_Page 1 of Sir Anwar...🔥_*
_Littafin Sir Anwar paid book ne na kuɗi Hajiya ,idan kin san baki da kuɗin siya tabbas littafi ya wuce ki, labari mai cike da nishaɗantarwa entertainment love comedian and Romantic story kar ki bari ayi babu ke💃🏻 after a long time na dawo maku da Sabo wanda zamu rufe December dashi inshallah 💃🏻 Regular payment ₦500 Vip payment ₦1000 SPC payment ₦1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank bani da complete,yanzu muke yi don Allah kar kizo mun da tambayar complete of the novel , idan kina buƙata kuɗin zaki biya a saki a cikin grp 👌🏽sannan free page 5 kacal zanyi idan kina buƙata kiyi payment naki da wuri don na antayaki grp ,for more inquiry contact 08081202932 love you my fans😻_
Sauri sauri gudu gudu take yi ruwan Tulun dake bisa kan ta na zuba a tsakiyar kan ta zuwa Ilahirin jikin ta baki Ɗaya . Mamaki ne ya kamani duba ga Zamanin da muke ciki ,wai dama har yanzu akwai Ƙauyen da suke amfani da tulu wurin ɗebo ruwa ?, Allah mai iko ,na zaune baiga gari ba , hmmm Numfasawa nayi kana na cigaba da Tsaida Alƙalami a don na xubo maku labarin Wannan Ɗiya wanda nake kan Bincikar asalin ta ita wacece? ”.
Ƙare mata kallo nayi ina sauke idanuna bisa Tufafin dake sanye jikin ta , Riga ce daban na atampha haka ɗan ƙwali daban Zani daban”.
Yau yarinyar nan ta dawo gidan nan Alƙu'an sai naci Uban ta ,sai nayi yaga yaga da naman jikin ta ....Tun daga bayan gidan da aka lulluɓe da jinkar Kara kakejin ihun Guggo Atine tana bambami takai ta kawo a tsakar gidan da ake falla wani irin uban Rana ”.
Ai Atine na Riga dana Faɗa Miki Babu inda Yarinyar nan take zuwa Sai Gantali, shekaran jiyar nan fa muka yi mata Izayar ruwan barkono tayi tsarki dashi . Amma kingani yau bata dandaraba,dama idan sun saba Ai ko kashe su zaka yi basa taɓa daina bin mazan....”
Laraba ke maganar tana tanƙaɗe garin Dawa a faranti ”. Aiko bari zata shigo cikin gidan nan Wallahi ALLAH sai naci Uban yarinyar nan , Sai yau naga ta numfashi ta ya Ɗauke don azaba . Zataci Uban ta ne.
Murmushi Laraba tayi tana cewa “ yadai fi gaskiya domin basa ka mata ido zamuyi mu dinga kallon ta ba , ai Amanace aka bamu ,dole idan fa tayi ba dai dai ba mu hukunta ta shine Gaskiya ”. Wani Amanar Laraba? Ƴar Kishiya ta? Ai babu Amana tsakanina Da Uwar ta....Da gudu Ta shigo gidan ruwa na tambal tambal a kan ta , Wayyo Guggo Kiyi haƙuri na dawo”...Bintu tayi maganar jikin ta babu inda baya ɓari da ƙyarma ”.
Ɗagowa Guggo Atine tayi kamar zakanya tana mai kai hannun ta tare da Damƙo wuyar Bintu wanda Hakan yayi sanadin faɗin Tulun kanta ji kake tasssss a ƙasa .... Innalillahi, yi mun shiru! Yau zaki ga yanda ake yi , Kawai sai ta juya tana Nufar wurin girkin su , Ruwan Barkono ta ɗauko wanda ta saba zumashi don a sharrin ta cewa take yarinyar da bata wuce shekara goma sha shida ba gantali take yi da mazan Ƙauyen”.
Wani irin kuka Bintu take yi na babu maceci ko mai taimakon ta sai ALLAH, Wannan yasa ta zubewa ƙasa tana roƙon Guggo Atine da tayi Hakuri, Wani irin murmushi Laraba keyi tana kallon Bintu wani iri ,kana tace “ Ai Yanda za'a yi Atine ki wurgata Ɗaki na mu ƙulleta a gadon ƙarfe daga nan sai muyi mata hukunci kin san maƙotan nan yanzu zasu fara shigowa a koma ana gulmar mu tare da cewa “ Mun dami Marainiya,nan ko sheɗaniya ce Karuwa mai buɗe ma maza Gindi suci babu ƙwabo .
Girgiza kai Guggo Atine tayi cike da gamsuwa da maganar Laraba, kana tace Ai ba kamata zanyi ba da ƙafarsa zata shiga dan uban ta wuce muje!
Yanda kasan mulkin bauta haka Yarinyar tana kuka Ta shiga Ɗakin Laraba , Tana gani suke ɗaureta a jikin gadon a tsaye suka ɗaure hannun ta da Ƙafarta, janin jikin ta Guggo Atine ta kai hannu tana fincikewa tare da yarda shi gyefe ....Tana kokarin zuba mata ruwan barkono ne Larabawa tayi saurin cewa “ Dakata Atine ,ai ba haka ya kamata muyi ba , Saka tsumma ki rufe mata bakin ta raaam yanda Ko ihu tayi ihun ta banza , babu maceci sannan ki barmin ruwan barkonon anan , kije soro ki tsaya ki tare mai shiga da mai fita , idan kin hango wani zai shigo sai kiyi saurin zuwa ki faɗa mun!
Girgiza kai Atine tayi cike da gamsuwa da shawarar da Laraba ta bada , tana miƙa mata kwanon ruwan barkonon,kamin laraba tace “ Ai har rigar jikin ta zamu cire mu shafe ko ina nata da barkonon ai maza take miƙa mawa ”.
Haka suka yi mawa Bintu zigidir dama yanda kasan sun samu akuya, kana Atine ta fara ɗauke kuncinta da mari ta ko ina , Girgiza kai kawai take ta juya nan ta juya fuska can don azaba , gashi babu bakin kuka sai Dai hawayen da suke saukowa daga kuncinta na neman agaji ”.
Ficewa Atine tayi tana faɗin ki shafe jikin ta da Wannan ruwan barkonon , sannan ki mata dukan tsiya ƴar iska ta tsotsa a nonon Uwarta ”. Ficewa Tayi yayin da Laraba ta matso kusa da Bintu da mamaki sai Gani Bintu tayi Laraba tasa hannun ta tana Wani irin jan Nononta tare da cewa “ duk da kullum gwagwarmayar suke sha amma suna tsaye ƙyaaam dasu , Lallai yarinya ƙarama sai iskanci to ba ayi babu niba,wasu ma suka taɓa a banza ”.
Keee kin san Wacece Ni Ko? Kin san naje binni aikatau acan a wani gida nake ganin yanda suke Abubuwa masu Daɗi , suna taɓa Junan su kamar haka , Ban san daɗin hakan ba sai yanzu da nake jin sha'awar ki Bintu😳.....Zaro ido Bintu tayi cike da Rashin fahimtar maganan ta gashi baki a rufe babu damar magana ”.
*
Tun daga Falonta babu Abinda kake ji banda Sautin Waƙoƙi na shagala, Ƙwance take daga Ita sai short nicker da Vest wanda bai rufe mata cibiya ba .
Gyara zaman earphone ɗin ta Tayi kana ta cigaba da cino baki tana taunar chewing gum na rashin tarbiyya hutu da gata ga sarganci da kuma rashin mutunci, Rabi na gaji da ganin ki a matsayin House help ɗina , sabuwar ƴar Aiki nake so ,Ƴar Ƙauye ƙaramar yarinya wacce zata rinƙa gyara mun apartment ɗina, so be ready at any time zan iya replacing ɗin ki da Wata . Ki hayo ki ƙara ma nan Turare Anwar yana hanya”.
Muryar Ma'aikaciyar na Rawa ta furta ” Tohm Hajiya Gani Nan zuwa . Kee meye Hajiya? To Karda ki kuskura Anwar ya shigo gidan nan ki kirasa da Alhaji, simple try to call him SIR ANWAR! fatan kin fahimce Ni? ”. Eh Hajiya na Fahimta. datse kiran tayi yayin da Rabi wacce ke ƙasa ta tsaya tana tunanin to a haka yanda take Da Wannan kayan ne Saurayin zai zo ya same ta? Hmmm ke Rabi babu Abin da ya shafeki haka suke Rayuwar su ta ƴan birni, wata zuciyar ta bata amsa ”. Hmmmm .... Jan numfashi tayi tana saurin haurawa up stairs da Turaren ”.
*
“Anwar did you know why I always want to be here with you?” , Lateef yayi maganan yana juyi a kujeran office ɗin Anwar , Wanda sai a yanzu na maida Hankali na Wurin kallon Wanda aka kira da Anwar , Wow.😍 Allah yayi halitta kyaunsa na daban ne a cikin kyawawa, duk da a zaune yake amma hakan baisa na Hango tsawon sa na santalelen Namiji ba , dogo ne sannan inganta Sexy , kuma yana fari ne tassss, hasken sa mai ƙyaun gaske irin mulki ɗin nan ba me ja ba , yana da cikar gashin ido dana gira wanda har sai da suka haɗe , yana da hanci amma ba dogo sosai ba , gyefen fuskar sa ya ajiye saje ƙaɗan irin na arrogant guyz laɓɓan sa masu tudu pink ya motsa yana cewa “ Saboda Kana cin mata mana anan that's why always you are here.... Yayi maganar yana zuba ma Aminin nasa lumsassun idanun sa . Wani irin dariya Lateef ya Bushe dashi hahahaha! Of course yessss Oga Sir.... Knocking ne suka ji ya katse su , wanda ba tare da Anwar ya Ɗago ba ya furta “ Came in ”.
Shigowa Haliey tayi tana nufo Su hannun ta Ɗauke da files , Oga here are the customers file ...Wani kallon ƙasa² Yayi mata kamin yace “ I'm Not that person you call , call me SIR ANWAR. Cikin sauri da girmamawa tace I'm Sorry Sir ”.
Ba tare da ya bata amsa ba Ya cigaba da Aikin sa , a computern dake gaban sa .
Juyawa tayi zata fita nan take Taji Muryar sa a miskilance yana cewa “ Lateef kasa naji Bura ta ta miƙe, ina son inci in zare.....Hahaha! Ɗan duniya ne ai kai .
Sectary”.
Ya kira sunan Haliey wacce ta juyo cikin sauri , don abin da take so kenan , Rabon da yayi da ita Sun fi Watanni , cikin sauri ta furta “SIR..........!
*Labarin na daban ne Sannan kar ku manta ba free page da yawa zan yi ba only 5 free pages zan yi , ga masu buƙata regular payment ₦500 vip payment ₦1000 SPC payment ₦1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank .*
*Ko katin MTN ta Wannan number 08081202932*
*MAMAN TEDDY*