Showing 165001 words to 165628 words out of 165628 words
Chapter 56 - GUDU DA WAIWAYE Complete Document By Billyn Abdull .txt
Sunje har gidan su Kausar sukaima mamanta gaisuwa, Ahmad yay musu alkairi tare da alƙawarin aiko da taimakonsa wa ƴaƴan da Kausar ɗin ta bari, suka kuma biya ta gidan auren Kausar din sukaima mijinta gaisuwa.
Daga nan suka maido maman Ama gida Rumana tai mata ƙyauta shima Ahmad yay mata akan zataji saƙo yanzu bashi da kudi sunsha kashi.
A hakanma godiya taitayi kamar zata durƙusa, harda share hawayenta, dan koba komai sun samu kudin abincin kwana biyu, tausayinta ya sake kama Ahmad da Rumana.
__________________________________
Watansu Rumana biyu a Najeriya suka shiyar inasu-inasu suka koma sukabar ahalinsu da kewa.
Ana komawa kuma kowa ya koma makaranta, Ahmad kuma aka duƙufa aiki.
Haka rayuwar taita gangarawa har cikin Rumana ya tsufa ya isa haihuwa.
Ranar wata juma'a ALLAH ya sauketa lafiya ta sambado Æ´ar babi gal É—inta mai kama da ita da Amadinta.
Murna wajen wannan ahali ba'a magana, su Abu-Turab anyi ƙanwa.
Ranar suna yarinya taci sunan Ayyah, wato *_RUƘAYYA_*, amma kasancewar sunan Ayyah ne zasuke mata alkunya da *Noor*, to ALLAH ya raya Noor.
Bayan haihuwar Noor da watanni kusan shida sukazo Najeriya bikin Zainab da angonta, dukda kasancewar É—an saudiyya Ahmad ya ce anan gida za'a É—aurama Zee É—insa aure kamar kowa.
Dole wakilansa uku dashi sukazo nan aka É—aura auren akai biki kafin ya É—auka matarsa su juya.
Su Ahmad kuma sai da sukaÉ—an huta anan kafin suma su koma cikin farin ciki da kewar Ahalinsu.
A wannan zuwan dai Samina ta tari Ahmad tana kuka da roƙon gafararsa ita da Mama gaje, dayake anyi sa'a ƴan hankalin na tare da ita a lokacin.
Bai kulasuba, sai da Rumana taita roƙonsa harda kukanta sannan yace shikenan ya yafe musu, ALLAH ya yafe mana baki ɗaya.��
DOWNLOADED FROM AIHAUSANOVELS.COM.NG
Always Vist www.aihausanovels.com.ng for download latest Hausa Novels Complete
Like Our Facebook Page
“To amin ya rabbi Amadidin Ayyah. angon Rumana baban Haysam😂, nima dai na yafema dukkan wanda ya É“atamin, nima rabbi ka yafemin nawa kurakuran danayi akan sani ko a rashin sani.ğŸ™�ğŸ�»ğŸ˜
*_ALHAMDULILLAHI ALA KULLI HALIN_*
duka-duka anan na kawo ƙarshen wannan ɗan littafi nawa, kuskuren da nayi a ciki rabbi ka yafe mani, abinda na faɗa dai-dai ALLAH ka taramu a ladan.
Mun gode sosai masoyanmu da suka sayi wannan littatafai na ZAFAFA, ALLAH yabar zuminci, muna muku san so irin wujiga-wujiga dinan, irin trillions dinnan.
Waɗanda baku sayaba kusani ko daga baya kuka karanta muna binku bashi😉, a daure azo a biyamu kar ai sanya, ɗari biyu tafu gaban wasa balle a lokacin corona ɗinan😂🤣😜😲.
_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:* 💋��NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:* 💋��NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::* 💋��SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:* 💋��NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:* ��💋NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN👇👇_*
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin👇👇
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*👇👇
*09032345899*
_Sayen nagari, maida kuɗi gida masoyan asali😉😻🥰🥰��😘😘👌�💃�💃�_
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASAN�👉�📻
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*ğŸ˜ğŸ™�ğŸ�»
DOWNLOADED FROM AIHAUSANOVELS.COM.NG
Always Vist www.aihausanovels.com.ng for download latest Hausa Novels Complete
Like Our Facebook Page