Showing 3001 words to 6000 words out of 7612 words

Chapter 2 - ME & MY LION Book1 Compelet Hausa Novels By Auta.txt

25 Oct 2025

525

jiyo ihun Hajiya kaka, kuka take yi sosai tana tsinewa mutanen da suka sace mata jikarta, domin jiya ko bacci batayiba kuma batabar kowa yayiba., ƙarasawa yayi cikin gidan anan yasamesu duka zaune tsakar gida se famar bawa Hajiya kaka baki sukeyi. Kuma shine dalilin zuwan Noor tunda sassafe sabida kiranda Anty fa'iqa tayi masa. Sallama yayi akan lips ɗinshi yanabin mutanen wurin da rikitattun idanuwanshi. Dasauri Noor yaɗago jin muryar yayan nashi yana "Yaa shattima kaima Sedai Hajiya kaka tatasoka? Kafin lieutenant musayyeer yayi magana. Hajiya kaka tayi wani zumbur tamiƙe tana faɗar "mesunan mlm Kaine? Yoshe kadawo? Wlh kadawo akan dede domin inason kanunawa koma waye yaɗaukemin jika cewar ba'a taɓa matar soja azauna lafiya, yanzu inbanda suke gantalalin mutane su ɗauke amarya alokacinda angonta yadawo, wlh dai wannan mutanen sun cucemu Allah ya isa tsakanina da koma waye yayimin wannan aika aika, taƙasara zancen tana fashewa da kuka.

"Inakwana Yaa shattima. Cewar Anty fa'iqa. "Lpy qalau ya amsa mata cikin cool voice ɗinshi kafin yadubi Noor yana faɗar "miyake faruwa ne wai? "Wlh Yaa Sayyeer wai failusha ce aka ɗauke tinjiya har yanzu ba'agantaba shine duk Hajiya kaka ta daga hankalinta. "Eh naɗaga hankalin, yo badole naɗaga hankalinaba ai idan ba'agantaba shine mutun nafarko daze fara tuhumata, to wlh nidai kaji nagayama maisunan mlm kasaka anemimin jikata duk inda ta shiga aduniyarnan domin wlh Allah bazan yadda yawwa. Taƙasara zancen tana share hawayenta da gefen zanenta....idon lieutenant shattima yazuba mata yana kallon yadda take surfa tijara kafin yataɓe baki irin ko ajikinshi ɗinnan, kana ya kalli Anty fa'iqa yace "little sis turomin picture ɗinta natura anemota. "To yaya cewar Anty fa'iqa tana buɗe wayarta kana ta tura kishi picture ɗin failusha a WhatsApp. "Natura yaya... bece mata komaiba ya shiga Whatsapp ɗin kuma yana amsa wayar general, kana kana yiyi forwarding ɗin picture ɗin izuwa wayar Captain Usman, tare da tura gajeren saƙo kamar Hakan "Anemota yanzu duk inda ta shiga Usman. Daga Hakan yafita contact ɗin Usman kana yana cigaba da amsa wayarshi.

Gefen Captain Usman kuwa koda yabuɗe yaga saƙon megidan nasu, ido yazaro arazane yana faɗar"anemota kuma kai ina, sekuma yasakawa megidan nasu kira, amma harta yanke ne dagaba, zesake kira kenan kira shi yashigo, cikin sauri yaɗaga yana faɗar "Sir wannan yarinyar da kace anemo ai itace muka bari agidan gona yanzu. "Whatt? Yafaɗa daƙarfi yana zaro rikitattun idanuwanshi kafin yajuya fuuuu yabar gidan, yanaji Noor da Hajiya kaka natam bayar shi lpy amma beko waigoba balle suyi tinanin ze amsa.

Shi kuwa yana fitowa yafaɗa mota batareda yace komaiba, Hakan suka shiga tare da fisgar motocin aguje sukabar layin kaitsaye gidan gonar suka koma. Cikin takonshi na ƙaƙƙarfan namiji yanufi tare da nufar cikin parlor. Kwance yaganta tamkar ma tacciya domin babu inda ke motsi ajikinta, duƙawa yayi ya ɗaukota Sedai ganin yadda jikinta yasaki baƙaramin kayar masa da gaba yayiba sabida yasan tanada matsalar remonia gaya kuma takwana cikin azababben sanyi irin wannan. Hakan dai ya fito da ita domin ko a fuska baka isa kagane hankalinshi yaɗan tashi ba. Yana zuwa ya sakata motar da suka buɗemai kana yashiga wata daban sukaja motocin suka fice daga gidan gonar.

"Musamu hospital mafi kuwa Captain Usman, yafaɗa tamkar bashine yayi maganarba. "Okay Sir, captain Usman yace kana yaɗauki hanyar dazata sadasu da wata asibiti dayagani lokacinda suka shigo garin, suna zuwa kuwa aka karɓeta cikin gaggawa aka shiga da ita emagency room, tareda bata temakon gaggawa, se rawar ƙafa sukeyi da ita ganin wannan mayan sojojin daduka kawota sunsan cewer lieutenant musayyeer baƙaramin mutum bane dudda cewar Basu fahimci koshi wayeba tun da babu kayan sojoji ajikinshi.

Kusan awa ɗaya suka ɗauka kafin su samu nomfashinta yadedeta, Hakan suka fito, suna sanarwa da Lieutenant cewar tafarka. Bece komaiba se umurnin daya bawa Captain sahib akan cewar yabiyasu komai, kana shikuwa yakira Noor. Jikina rawa Noor ɗin yaɗaga yana faɗar "Yaa shattima. "Nasameta tana hospital kuzo, yana gama faɗar Hakan ya yanke wayar..!

Autar Alheri ✍️

*🌹🦁🌹ME & MY LION🌹*🦁🌹

Special and romantic love story 💋💓🫣

Writer by Autar Alheri ✍️

🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🦁🦁🦁🦁🦁
🌹🌹🌹🌹
🦁🦁🦁
🌹🌹
🦁

Oh'oh'ohhhh 🤭🤭🤭
Wannan kabcen tabbas zegigita duniyar makaranta littafen Hausa ze hautsina brain ɗinsu, kana ze cika zukatasu da shauƙi tareda begen reality love❤️🫂 na haƙiƙa 💯

Book one

Chapter 5 & 6

"Hakan suka nufi unguwa uku kai tsaye., tafiyar minti 15 takaisu unguwa uku parking suka yi bakin wani madaidaicin gidan me shegen kyau da tsari, dirowa sojojin suka shigayi cikin hanzari suka nufi motarda ogansu ke ciki suka buɗemai. Shi kuwa tun tsayuwarsu mitar dake Parke bakin ƙofar gidan yake kallo yana tinanin abinda yakawo Noor gidan yanzu da sassafe. Fitowa yayi cikin takonshi na ƙaƙƙarfan namiji yanufi cikin gidan yana mamakin abinda yatara mutane ƙofar gidan kamar Hakan. Tun a tsoron gidan yafara jiyo ihun Hajiya kaka, kuka take yi sosai tana tsinewa mutanen da suka sace mata jikarta, domin jiya ko bacci batayiba kuma batabar kowa yayiba., ƙarasawa yayi cikin gidan anan yasamesu duka zaune tsakar gida se famar bawa Hajiya kaka baki sukeyi. Kuma shine dalilin zuwan Noor tunda sassafe sabida kiranda Anty fa'iqa tayi masa. Sallama yayi akan lips ɗinshi yanabin mutanen wurin da rikitattun idanuwanshi. Dasauri Noor yaɗago jin muryar yayan nashi yana "Yaa shattima kaima Sedai Hajiya kaka tatasoka? Kafin lieutenant musayyeer yayi magana. Hajiya kaka tayi wani zumbur tamiƙe tana faɗar "mesunan mlm Kaine? Yoshe kadawo? Wlh kadawo akan dede domin inason kanunawa koma waye yaɗaukemin jika cewar ba'a taɓa matar soja azauna lafiya, yanzu inbanda suke gantalalin mutane su ɗauke amarya alokacinda angonta yadawo, wlh dai wannan mutanen sun cucemu Allah ya isa tsakanina da koma waye yayimin wannan aika aika, taƙasara zancen tana fashewa da kuka.

"Inakwana Yaa shattima. Cewar Anty fa'iqa. "Lpy qalau ya amsa mata cikin cool voice ɗinshi kafin yadubi Noor yana faɗar "miyake faruwa ne wai? "Wlh Yaa Sayyeer wai failusha ce aka ɗauke tinjiya har yanzu ba'agantaba shine duk Hajiya kaka ta daga hankalinta. "Eh naɗaga hankalin, yo badole naɗaga hankalinaba ai idan ba'agantaba shine mutun nafarko daze fara tuhumata, to wlh nidai kaji nagayama maisunan mlm kasaka anemimin jikata duk inda ta shiga aduniyarnan domin wlh Allah bazan yadda yawwa. Taƙasara zancen tana share hawayenta da gefen zanenta....idon lieutenant shattima yazuba mata yana kallon yadda take surfa tijara kafin yataɓe baki irin ko ajikinshi ɗinnan, kana ya kalli Anty fa'iqa yace "little sis turomin picture ɗinta natura anemota. "To yaya cewar Anty fa'iqa tana buɗe wayarta kana ta tura kishi picture ɗin failusha a WhatsApp. "Natura yaya... bece mata komaiba ya shiga Whatsapp ɗin kuma yana amsa wayar general, kana kana yiyi forwarding ɗin picture ɗin izuwa wayar Captain Usman, tare da tura gajeren saƙo kamar Hakan "Anemota yanzu duk inda ta shiga Usman. Daga Hakan yafita contact ɗin Usman kana yana cigaba da amsa wayarshi.

Gefen Captain Usman kuwa koda yabuɗe yaga saƙon megidan nasu, ido yazaro arazane yana faɗar"anemota kuma kai ina, sekuma yasakawa megidan nasu kira, amma harta yanke ne dagaba, zesake kira kenan kira shi yashigo, cikin sauri yaɗaga yana faɗar "Sir wannan yarinyar da kace anemo ai itace muka bari agidan gona yanzu. "Whatt? Yafaɗa daƙarfi yana zaro rikitattun idanuwanshi kafin yajuya fuuuu yabar gidan, yanaji Noor da Hajiya kaka natam bayar shi lpy amma beko waigoba balle suyi tinanin ze amsa.

Shi kuwa yana fitowa yafaɗa mota batareda yace komaiba, Hakan suka shiga tare da fisgar motocin aguje sukabar layin kaitsaye gidan gonar suka koma. Cikin takonshi na ƙaƙƙarfan namiji yanufi tare da nufar cikin parlor. Kwance yaganta tamkar ma tacciya domin babu inda ke motsi ajikinta, duƙawa yayi ya ɗaukota Sedai ganin yadda jikinta yasaki baƙaramin kayar masa da gaba yayiba sabida yasan tanada matsalar remonia gaya kuma takwana cikin azababben sanyi irin wannan. Hakan dai ya fito da ita domin ko a fuska baka isa kagane hankalinshi yaɗan tashi ba. Yana zuwa ya sakata motar da suka buɗemai kana yashiga wata daban sukaja motocin suka fice daga gidan gonar.

"Musamu hospital mafi kuwa Captain Usman, yafaɗa tamkar bashine yayi maganarba. "Okay Sir, captain Usman yace kana yaɗauki hanyar dazata sadasu da wata asibiti dayagani lokacinda suka shigo garin, suna zuwa kuwa aka karɓeta cikin gaggawa aka shiga da ita emagency room, tareda bata temakon gaggawa, se rawar ƙafa sukeyi da ita ganin wannan mayan sojojin daduka kawota sunsan cewer lieutenant musayyeer baƙaramin mutum bane dudda cewar Basu fahimci koshi wayeba tun da babu kayan sojoji ajikinshi.

Kusan awa ɗaya suka ɗauka kafin su samu nomfashinta yadedeta, Hakan suka fito, suna sanarwa da Lieutenant cewar tafarka. Bece komaiba se umurnin daya bawa Captain sahib akan cewar yabiyasu komai, kana shikuwa yakira Noor. Jikina rawa Noor ɗin yaɗaga yana faɗar "Yaa shattima. "Nasameta tana hospital kuzo, yana gama faɗar Hakan ya yanke wayar..!

Autar Alheri ✍️

*🌹🦁🌹ME & MY LION🌹*🦁🌹

Special and romantic love story 💋💓🫣

Writer by Autar Alheri ✍️

🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🦁🦁🦁🦁🦁
🌹🌹🌹🌹
🦁🦁🦁
🌹🌹
🦁

Oh'oh'ohhhh 🤭🤭🤭
Wannan kabcen tabbas zegigita duniyar makaranta littafen Hausa ze hautsina brain ɗinsu, kana ze cika zukatasu da shauƙi tareda begen reality love❤️🫂 na haƙiƙa 💯

Book one

Chapter 9 & 10

"Cikin sauri Anty fa'iqa tariƙeta yayi da Dady yazo yana mata addu'a. Ganin suka family ta ne ketareda ita zekawai tarushe da kuka me taɓa zuciya domin tunda take bataɓa jin azaba irin wadda tajiya jiyaba, sosai take kuka sukuwa se rarrashinta sukeyi musamman Dady da kuma Noor, Hajiya kaka kuwa natayata kuka, da kyar suka samu tayi shiru. Kana Dady ya shiga tambayarta abinda ya faru da ita. Aiko tabasu labarin komai bata ɓoye musuba domin failusha bata iya ƙarya ba ko za'akasheta seta faɗi gaskiya. "Ido Anty fa'iqa tawaro cikin mamaki tace "failusha da aurenki zaki rungumi wani ƙato dan kawai kirama abinda akamiki? "Eh mana to basune suka jiƙaniba, tafaɗa tana turo baki gaba....."laha'ila ha'illallahu, yanzu ke ƴarnan inbanda gantalewa tayaya Zaki faɗawa gardi salon ya hallakaki kidebowa mutane fitina gun wannan mijin naki me shegiyar zuciya, yanzu sekisa yatada garin nan, Hajiya kaka tafaɗa tana taslima da taɓa hannu.

"Yanzu dai shikenan duk wannan yawuce ai, kawai abinda nakeso Noor kaje kasamu doctor ɗin daya dubata yayi mata transfer izuwa asibitinka semuwuce gida. "Okay Dady, kawai Noor yace kana yafice daga dakin. "Wayyoo Yaa lion ɗina kazo kaga abinda wancan sojan yayimin, dan Allah kadawo daga tafiyar nan uhnm uhnm, sekuma tasake kukan shagwaɓa...dasauri Dady yaƙaraso inda take yana shafa kanta yace "ya Isa yi haƙuri mamana kinji, ai lion ɗinki yadawo daga tafiyar shinema ya karɓoki daga hannun wanda suka saceki....ai tun kafin Dady yaƙaraso tasaki wani irin ihu wanda yahanawa dady ƙarasa maganar tashi, tare da rungume dady tana murnar jin lion ɗinta ya dawo, sekuma tasaki Dady tamiƙe tsaye akan gadon tana rawa tana juyi, cikinjin Daɗi tana waƙa, "kayaƙiraina kakafasansanin tubalin soyayarka.
"Zanbaka kaina koyanzu kakeso kanuna buƙatarta.
"Daga kai baƙari mai ɗayane.
Wanda raikeburi kai ɗaya ne
"Yeee mu lion welcome back to life yanzu zamu buɗe sabuwar rayuwa nida yayanaaahhh. Taƙarasa waƙar tata dafaɗar tana watsa duka hannayenta sama tana ihu...gaba ɗaya baki suka saki suna kallonta cikeda mamaki musamman Yaa Noor, doctor da Anty fa'iqa, Hajiya kaka kam baki yaƙi rufuwa ganin jikar tata na farin ciki. Dady ma murmushi kawai yayi yana girgiza kanshi domin shi duk abinda failusha zatayi a ƙuruciya yake ajiyeshi tun da har yanzu bata cika 16 ba.....Dr ne yace "tofa Masha Allah marar lafiyar ce hadda rawa? iKon Allah lallai lafiya tasamu alhmdulillah..."wlh kuwa likita ai doline kaganta tana murna mijinta ne ya dawo daga tafiya bayan tsawon shekaru shine yakawo wannan farin cikin, cewar Hajiya kaka.. ido Dr yawaro cikin mugun mamaki, ya kalli failusha, dududu bata wuce sa'ar autarsuba, kuma wai miji gareta har wanda suka yi shekara da shekaru basa tare tab ɗijam wannan wanne irin aurene? Maybe tun tana zanen goyo aka daurashi. Yafaɗa aranshi....shi kuwa Noor murmushi yayi kawai domin wannan waƙar tata baƙaramin dariya tabashiba lallai zeso Yaa shattima yajita abakinta, tabbas akwai show agidansu, zega yadda wannan zaman zekaya. Besamu zarafinyin maganaba Kiran Anty Marwa yaƙara shigowa wayarshi Hakan yasa yafice kawai daga ɗakin.

Shi kuwa Dr ƙara dubata yayi kana yscewa Dady jikinta dasauƙi sosai Bama seta koma wata asibitin ba kawai tatsare shan maganinta in sha Allah zata ƙara murmurewa, daga nan yabawa Dady sallamarta. Godiya sosai Dady yayi mishi tare da tarin alkhairi domin kuɗin aikinsu da magani tuni lieutenant musayyeer yabiya. Koda Noor yashigo harsun shirya zasu fita Hakan yasa suka fice baki ɗaya. Dady ya kalli Noor yana faɗar "Noor maɗauki daughter da fa'iqa idan ka ajiye fa'iqa gidanta seku wuce kawai kaida ita, nikuwa bara nakai Hajiya gida taɗauki abinda takeda buƙata arufe gidan semu biyo bayanku. "Okay Dady badamuwa Noor yafaɗa yana riƙo hannun failusha yasakata gaban motarshi, kana Anty fa'iqa ta shiga baya, suka ɗauki hanya.

Shi kuwa Dady suna fitowa excort ɗinshi suka buɗe musu mota ya shiga baya shida Hajiya kana suka ɗauki tasu hanya suma.....Noor na sauke fa'iqa ko shiga gidanta bayiba yasake ɗaukar hanya domin a ƙagare yake shi kanshi ya isa gidashi, domin Noor akwai fitina bayada haƙurin nisa da matarshi ko kaɗan, kuma ko iyayensu sunsan wannan hali na duka yaransu, shiyasa duk wanda yazo da zancen aure acikinsu basa hanashi sedai ma su sanya mishi albarka, domin abin tamkar jininsu ne, sedai suna mugun mamakin yadda babbban ɗan nasu kerayuwa babu mace kuma lpy qalau, toba iyayenba har ƙannen nashi mamaki sukeyi, sedai sun ajiye abinne izuwa maybe shi beda irin wannan jinin nasu na gado, yayin da Noor kemasa kallon marar lafiya koba komai yabashi kusan shekara huɗu aduniya, domin yanzu yana 38 ne Noor na 34 amma shi harda yaranshi biyu shiko ko matar bayada Balle ayi zancen yara domin shi be ɗauki failusha matsayin mace ba..

Suna shiga garin Abuja kaitsaye gidanshi yawuce da failusha domin baze iya haƙurin seyaje gidan mami ba tukunnah ya dawo. Yana gama parking ya fito yariƙo hannun failusha suka nufi cikin gidan. Anty Marwa kuwa tanajin tsayuwar motarshi tamiƙe cikin sauri tanufo parlor domin yaranta na gidansu sunje Hutu. Suna buɗe ƙofar parlor tafaɗa jikinshi tare da manna mai wani irin kiss a baki, domin ita sam bata kulada failusha ba idonta mijinta kawai suke gani....Shima tuni ya saki hannun failusha ya ɗauki matarshi cak tamkar ya ɗauki yar baby yanufi bedroom da ita...baki da hanci failusha tasaki tana kallon tsintsar iskanci acewarta kafin taja ƙafafunta tana tura baki tazauna, tana faɗar wlh ita bazata zauna gidanshiba yazo yamaidata gidan mami.

Sukuwa suna shiga bedroom suka zube akan bed suna kissing juna tamkar wanda suka jima basu haɗuba nan kuwa koda daren jiya seda suka mori juna, cikin zaƙuwa Dr Noor yafara fatali da kayan jikinshi, domin ita anty tuni ya cire yar fililiyar rogar dake jikinta. Hannunshi yasake kan cikakken nashanunta yana murzasu cike da zalama suna Nishi, kamar yadda itama takama Noor ɗinshi tana sarrafa wa, ai atake suka ruɗawa juna jiki, bakajin komai aɗakin se Nishisu, cikin sauri Noor yakai hannunshi ƙasanta yadda yaji wurin sharkab yasashi faɗar "wayyo my watermelon ohhh daɗi marwati, yana faɗar Hakan yana ƙoƙarin ɗaukar hanyar shi, aiko yana shiga suka saki ihu watare kafin ya fara kashe arna baji ba gani, kamar wani doki, lallai wannan jarumtar tajinice koda ba'afaɗa ba, sosai suke bidirinsu suna faran tawa juna sunbarwa Dady ƴarshi nan yashe a parlor 😥 kusan awa biyu dashigarsu, kafin suka fito riƙeda hannun juna suna sakarwa juna murmushi suka nufi dining, sedai ganin matashiyar budurwar zaune a parlor yasa anty Marwa yin turuss yana binta da ido domin bata ganinta sosai. "Wacece wannan baby? "Ohh ya rabbi wlh namanta da ita sweetie kece gabaki ɗaya kika ɗauke hankalina failusha ce fa kobaki ganetaba? Ido Anty Marwa tazaro tana faɗar "yanzu baby tare kakeda jikar Hajiya kaka shine baka gayaminba innalillahi, tafaɗa tanayi kan failusha. Rungumeta tayi tana faɗar"Amaryar babban yaya sannu dazuwa kinzo lpy? "Ni rabidani ba shareni kikayiba keta Kinga wannan yayan me ƙaton kai hadda wani iskanc..🤭 sekuma takasa ƙarasa faɗa tarufe bakinta tana zare ido domin tasan ƙaramin aikin Noor ne yaci ubanta agidannan...itama anty Marwa zaro idon tayi aranta tana faɗar Allah yasa failusha bataji taɓargazar dasukeyiba. Afili kuma cetace "mikikace Antynmu? "Baki tatura gaba cike da taɓara tace "nidai kidena cemin wani anty tun da ba tsohuwa bace ni. "iKon Allah to naji yanzu dai zo muje kici abinci kiyi wanka seki huta ko? Aitanajin Hakan tamiƙe azabure ta fara matsar ƙwallar. "iKon Allah mikuma yafaru? cewar Dr Noor.."wlh Nima bansaniba baby.

"Minene little sis? Yatambaya tana riƙo hannunta. Ƙara turo bakinta tayi gaba kana tace. "Nidai wlh bazan zauna gidankuba kuna wannan abun nidai wlh gidan mami zani, se hawaye sharr..ido suka zaro atare suna kallon juna kafin Noor yace "munayin me? Yafaɗa atsorace. "Uhn uhn. "Uhn me bazakiyi magana sena ballaki. Yasake daka mata tsawa. "Kuna shareni mana kuma kuma tafiyarku, tafaɗa cikin sauri kamar anfisgo maganar. "Harara abanka mata yana sauke ajiyar zuciya kafin yace "shin bazaki kici abincin bane? "Eh. "Okay muje "Sweetie barana nakaita gida nadawo. "To shikenan adawo lpy baby Allah ya kiyaye min kai, taƙarasa zancen tana mannawa Noor kiss a kumatu tamkar yadda tasaba yimasa duk zefita domin itafa akan mijinta bata kunyar uban kowa dede kenan👍

Itakam failusha da ido kawai takebinsu dudda suna bata haushi amma baƙaramin birgeta anty Marwa tayiba setaji inama ace itace itada lion ɗinta (🤭 gaskiya failusha kin debo dazafi fa) Hakan suka ɗauki hanyar gidan mami se tunani lion ɗinta takeyi har suka ƙarasa...!

ME & MY LION paid book ne idan kintashi biya zaki iya tura kuɗinki a wannan account ɗin 👉 2276776261 sha'awanatu kasim uba bank. Kana kkituramin shedar biyanki a wannan nomber 👉 07037092176 or 09112799371 on Whatsapp

*tofa ina kuke manyan mata masu capacity ❤️ mata nake magana ba muna mataba 😏 Hajiya idan kinsan kina Camada matsalar rashin samun alheri agun oga, ko rashin sha'awa, ko rashin ni'ima, ko matsalar rashin samun cikakkiyar gamsuwa a gunki ko agun megidanki Humm

1
2
3

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login