Showing 3001 words to 6000 words out of 9013 words

Chapter 2 - DARK PASSION Hausa Novels By Zainab Habib Mom Islam.doc

30 Sep 2025

1315

yasa ya samu Waukaka ta fanni daban daban, duk da cewar yanada tarin ma?iya, musamman masarautun ?etarensu.
Already ya kunna data kafin ya shiga wanka, posting Win da akayi a facebook shine Abu na farko da idanunsa suka sauka akai, ?arewa hoton kallo yakeyi, zuciyarsa na sake rura wutar soyayyarta a gareshi, lumshe idanunsa yayi kafin ya furzar da iska gami da zama a saman bed, kana ya Wauki number Sauban, dake a gefe, kasancewar numbobi biyu ne a jiki, ringing Waya zuwa biyu Sauban ya Waga, lokacin yana shago yana zaune saman kujera yana aiki a Computer, Hisham yace "ina magana da wanda yai posting Satan Zahra ne?"
Sauban yace "eh nine, Allah yasa ka samu labarinta"
Hisham ya girgiza kai kamar Sauban yana ganinsa kana yace "ko Waya.., yanzu nake ganin posting Win a facebook, amma insha Allah nayi maka al?awarin duk inda take a faWin duniya zan dawo da ita, sai dai inason address na gidansu da komai da komai"

Godiya Sauban yayi masa, gami da cewa "zai tura masa, kana ya sake jaddada godiyarsa ga Hisham Win, sannan sukayi sallama kowanne ya ajiye wayar,
Ajiye aikin da yake yi a system yayi, kafin ya fara Turawa da Hisham address na gidansu da anguwarsu,
Bayan ya gama shafa mai a jikinsa ya isa gurin drowa zai Ciro kaya, wayarsa tai ?ara alamar shigowar sa?o,
Bai duba ba, tunda yasan da sa?on, cikin tsanaki ya shirya cikin wani yadi mai walwali, tare da rigar sarauta da takalmin da hular a kansa, kwantaccen gashin daya mamaye gefen kumatunsa ya shafa da hannuwansa, kafin ya kalli agogon dake Waure a tsintsiyar hannunsa, kana ya jinjina kai, sannan ya feshe jikinsa da wani turare mai tsadar gaske kana ya fito, gidane babba wanda zamu iya kiransa da gari guda, domin gidan ya haWa da part na sarki part na waziri, part na ?anin Sarki da matarsa da ?arsa Khalisat, da kuma party na mahaifiyarsu wacce ta kasance suna kiranta da Ya gwal,

Tunda ya fara takowa, hadiman dake biye dashi suke ta kwasar gaisuwa, yayinda shi kuma yake tafiya cikin izza da kamala...!

Wannan littafin ya banbanta da sauran littafaina dan haka idan kika bari kikai missing >?7? za ayi tafiyar babu ke

*DARK PASSION*=؋?
(Stolen Love)

Mom Islam

Page 7-8

Cikin takun ?asaita ya isa part Win Mamynsa da sallama ya ?arisa ciki, tare da zama a kujerar da take kallon ta mamyn, sanye take da atamfa Winkin doguwar riga, wacce akayi mata ado da mai kyau, a sama kuma tasa alkiyama wacce ta sake ?awata adon nata,
Fuskarta Wauke da walwalah take kallon Hisham, sosai yayi zurfi a tunani, ko gaishe da ita bai yi ba, hakan ya tabbatar mata da cewar yana cikin damuwa,

"Me kake Soyemin?"

Ya tsinkayo tambayar Mamy,

Dafe kansa yayi, kafin yace "Barka da safiya Mamy da fatan kin tashi lafiya?"

Mamy ta amsa da cewa "lafiya, sai dai baka bani amsar tambayar da nayi maka ba"

Wani irin kallo ya watsa wa Jakadiya, lokacin da suka haWa idanu, kafin yace "me kika tsaya yi?"

Sum-sum ta mi?e tabar parlon kanta a ?asa,

Mamy ta girgiza kai, gami da cewa "Hisham sam baka Wauko halayyar mahaifinka ba, Jakadiya da kake gani tun kafin kazo duniya muke tare da ita, dan haka bazan lamunci ka dinga wula?antata in zuba maka idanu ba"

Mamy nakai karshen maganarta yace "Mamy alfarma nazo nema"

Mamy ta kalli yanayin fuskarsa kafin tace "Hisham wai meke faruwa ne, ka sanar dani kawai"

Nuno mata hotunan Zahra da yayi saving Winsu a wayarsa yayi, kana yace "Mamy wannan yarinyar sace ta akayi, haka kawai suna zaune a gida sukaji harbin bindiga, cikin rashin tsammani azzalumin ya gudu da ita"

Mamy tace "yanzu dai mai kake nufi?"
Mamy ta tambayesa saboda tasan dalilinsa na sa kansa cikin damuwa saboda Satan yarinyar,
"Inason zan taimaka mata, duk inda ta shiga zan fito da ita"
Cikin daka tsawa Mamy tace "ban amince ba, akan wannan ?ar matsiyatan ne har kake wani Sata farincikinka, ka sani idan har ka tunkari wannan fitinar bada yawuna ba, tabbas zan juya maka baya"
Mamy tayi maganar ranta a Sace,
Sosai hankalinsa ya tashi, ya sunkuyar da kansa ?asa.
"Mamy taimakon iyayenta zanyi.."
Yai maganar cikin raunatacciyar murya,
"Ban amince ba..!!"
Mamy ta faWa tana mi?ewa tsaye, kana ta shige ciki da sauri,
Dafe kansa yayi, saboda sam baiyi tunanin Mamy zata ?i amince masa ba, yana zaune a gurin har na tsawon wani lokaci, sannan yana tunanin ta inda zai Sullowa lamarin, wane lamari ma bayan Mamy ta katse shi,
Ya mi?e tsaye yana zuba hannayensa cikin aljihun rigarsa, kana ya fice da sauri, kai tsaye sashen mai martaba ya wuce,
Cikin ladabi ya dur?usa ya gaishe sa, kana ya sunkuyar da kansa ?asa,
Cike da nuna kulawa mai martaba yace "Babana fuskarka da yanayinka yana nuni da kana cikin damuwa, ku bamu guri"
Ilahirin mutanen dake zaune a fadar suka watse ya rage saura mai martaba da Hisham,
Cikin tausasa harshe Hisham yace "Allah ya taimakeka, wata yarinya ce aka saceta da daddare, shine naga anyi posting Win hotunan ta, kuma inason in taimaka mata, shine na samu Mamy da maganar tace bata amince ba sam"
Mai martaba yace "Babana tunda har bata amince ba, kayi ha?uri dan Allah kabar maganar, bana son kasa kanka cikin wata damuwar, baka da masaniyar Satanta"
Cikin sauri Hisham yace "Abba dama taimakonta zanyi"
Mai martaba yace "yanzu dai kayi ha?uri zan sameta sai muyi maganar"
Ya mi?e yabar fadar nan ma zuciyarsa babu daWi,
Daga nan ya wuce sashen Yagwal, sallama yayi kana yayiwa kansa mazauni bayan ta amsa tana daga zaune tana cin naman kaza,
"Mai gidana lafiya duk naga ka fita a yanayinka"
Tai maganar tana tauna ?ashi,
Wani dogon tsaki yaja mtswww kafin ya mi?e yabar Wakin nata, haka kawai ta basa haushi, koda yazo komawa part Winsa, hadiman gidan sai mi?a gaisuwarsu sukeyi,
Wucewa yayi ba tare da ya sauraresu ba, kana ya faWa bed, duk shirinsa ya rushe, bai taSa ganin fushin Mamy irin na yau ba, mai yasa mai yasa?,
Yai maganar yana zagaye Wakin,
Acan Daji kuwa, yau kwananta uku, taimakonta Waya, babu abinda ya taSa shiga tsakaninta da Wan daban, sai dai yayi ta tsotse ta, tun bata so har takan ji daWi idan ya rungumeta, saboda sake Waureta da asirinsa da yake yi,
Wunin yau basu ganshi ba, duk da rabonta da haWuwa dasu Badi'a da Ilham kwana biyu kenan, bai sake bari wata ta fito ba, sallah kam babu maganarta, saboda basu san inane gabas ba.
Tunanin Ummanta ne ya mamaye mata zuciya, da kuma tausayin halin da Umman nata take ciki, na jimamin rashin ganinta, shigowarsa ne yasa ta daidaita nutsuwarta tare da sunkuyar da kanta ?asa,
"Kinyi kewata ko?"
Yai maganar yana matsowa inda Zahra take, kawar da kanta gefe tayi, sakamakon wani uban Woyi da bakinsa keyi,
Zama yayi a ?asa kan katakon da babu wani taushi, kana ya mi?e ?afafu tare da janyota jikinsa.
"na kasa mayar dake cikakkiyar mace kamar inda na mayar da sauran, amma nasa rana, sannan ki zauna da shiri, saboda tsananin ?aunarki da nake yi ne yasa zan aureki in baki ?anci kifi ko wacce mace a nan sansanin"
Ko uffan bata ce masa ba, sannan yasan ba zata yi maganar ba,
Bakinsa da take ?yan?yami ya tallafo kanta ya haWa da nata, kana yaci gaba da yawo da harshensa a cikin bakinta, numfashinta ne ya fara barazanar Waukewa, lokacin da ya cire bakinsa a nata ta rufe idanunta, batayi aune ba, sai ji tayi ya wangale mata ?afafu kamar ranar, sam ta kasa hanasa yin abinda yai niyya, ko mai yasa oho, sai ta dingajin bakinta yayi mata nauyi sosai,
?azamin bakinta ya sanya yaci gaba da tsotsar HQ Winta yana wani lumshe idanu, tare da sake rungumeta, hankali a tashe zuciyarta a narke take, saboda idan har yana tare da ita yana sake Waureta ne,
"Ki sani, kinfi ko wacce yarinya baiwa, sannan zaki fi ko wacce jin daWi, sannan bazan bari ki kufce min ba"

Yai maganar yana tattara wasu kayayyaki da suke rataye a jikin bangon katakon,
Tun bata iya kai hannu gurin naman da ake kawo mata, har ta fara ?o?arta cin naman, badan zuciyarta tana so ba, sai dan azababbiyar yunwar data addabeta.
Taso gwada cin ?ashin saboda taga abinda zai faru,

Niko nace kaji kasada dai=??
Tsaye yake a tsakiyar dajin yayinda yake sanye da wata iriyar riga iya guwaiwarsa, sai wasu ?ule-?ule dake a jikinsa, hannunsa ri?e da fatar dabba wacce yake ta uban tsafeta,
A fili yace "sake yin katanga da ?an cikin gari ya zamo wajibi a gareni, sunaso su rabani da matata da ?arfin adu'arsu, bazan taSa bari hakan ya faru ba, sai na mallaketa, duk da a yanzun ma mallakina ce" yai maganar yana Waga wata doguwar kifiya a hannunsa, lokaci Waya kifiyar ta fara fitar da haya?i gami da iska mai ?arfin gaske, shi kansa ya fara tsorata da lamarin, dan kuwa yana neman zarce tunaninsa..!


*DARK PASSION =؋?*
(Stolen Love)


Mom Islam

Page 9-10

Tsafi iri-iri ya dinga yi wanda yasa shi cin galaba akan abubuwan dake tunkarosa, acan Wakin katakon da Zahra take ciki, wani juyi Wakin yakeyi, ya cika da haya?i sai uban tu?u?i ke tashi a Wakin, hannunta tasa ta toshe hancinta kana ta buWe baki tana sha?ar numfashi, wanda ya kasance iskar dake koma mata marar daWi ce.
Dirarsa wani abu tayi a cikin Wakin, ta dafe ?irjinta tare toshe kunnuwanta, sakamakon wata iriyar ?ara data ?araWe dodon kunnenta, dur?usawa tayi a gurin, kana ta kifa kanta cikin cinyoyinta, zuciyarta ta gama tsinkewa, tambayar kanta take yi,

"Ita kadai ce take cikin wannan halin kokuma harda ?an matan da suke kusa da Wakinta?"

Tana cikin tunanin ne, taji ya dira a Wakin, sam ta rasa ta inda ya shigo tsabar ruWewa, cikin tsananin firgici ta mi?e tsaye tana dafe kanta da yayi mata nauyi,
"Ki sani bazan taSa bari wani yai galaba a kaina ba"
Ya faWa yana kallonta ido cikin ido, bata ce dashi komai ba, sai ma tsananin tsoron da ya sake shigarta,
"Inada sha'awa mai ?arfi kuma kece.."
Yai maganar yana ficewa daga Wakin katakon da Zahra take,
?akin Badi'a ya shiga, samunta yayi tana zaune tayi tagumi,
"Iyayenki suna neman ganin bayana idan bakya tare dani, ko sunyi maganinsu babu abinda zai shafeni"
Ya faWa mata yana cire ba?in wandon dake a jikin ta, wanda yayi ba?in ?irin tsabar datti, sam baya ?yama kuma baya ganin ?azantar kansa bare ta wani, baya gudun cuta kuma baya gudun datti, wangale mata ?afafu yayi, tare da sunkuyawa da kansa ?asanta, ya fara tsotsar HQ Winta yana wani irin gurnani, sake rungume shi tayi tare da sake ban?are masa, can anjima yayi mata rumfa da tsatsatsaman jikinsa mai wari, ya dinga pumping Winta yana cafke breast Winta yana tsotsa, ha?oransa kamar wasu kifiyoyi,
Tureta yayi gefe, tare da sanya lafcecen hannunsa ya sha?e mata wuya, tayi ta shure-shure har jikinta ya sake, babu numfashi a tare da ita, she?ewa yayi da dariya mai sauti tare da janta kamar tsumma ya fitar da ita daga Wakin katakon, sannan ya yasar da ita a tsakar gurin, tare da Wago adda ya sare kanta da duk wasu sassa na jikinta, a cikin jakar dake rataye a kafaWarsa ya zuba su, ragowar ya wurga cikin wani ?aton rami dake a cikin dajin wanda yake da hudu da ciyayi masu ban tsoro, yana a tsaye sai da ya gama tsafinsa kana ya kalli gabas, ya watsa wani abu, ya kalli yamma ya watsa, sannan ya kalli Kudu da Arewa duka ya watsa, kana ya ci gaba da tafiyarsa a cikin dajin hankali kwance,
Namomin daji ya harbo guda uku, ya ratayosu a wuyansa, bai ?araso dasu can gurinsu Zahra ba, ya tsaya anan ya gasasu, yaci wanda zai ci, kana ya dawo inda ya kasance gidansa, Wakin da Ilham take na katako ya shiga, kana ya daka mata tsawar da tasa jikinta karkarwa, gyara zaman skirt Win dake a jikinta ta farayi, batayi aune ba sai ji tayi yasa farcensa mai kaifi sosai, ya yage skirt Win, dama under ne, hatta pants Winta duk ya yagesu, hankali tashe take kallonsa, kafin ta sunkuyar da kanta ?asa saboda a halin yanzu idanunsa sun fara bata tsoro, duba da inda suke sauya launi lokaci lokaci,
"Zan dawo, ki zauna da shiri, zanci nan gurin sosai yau"
Ya faWa yana juyawa ya fice.
"Rayuwa a tsirara"
Tace tana kallon Wakin katakon da take ciki sama da ?asa ko zata samu abin sawa a jikinta, babu abinda ta gani, sannan kuma wani abin mamaki babu wacce ta isa ta fita daga Wakin, sai dai idan shine yai mata umarnin hakan,
Ko kashe Badi'a da yayi, su Ilham da Zahra basu sani ba, saboda bazasu jiyo ?ararta ba,
?akin Zahra ya koma, wata ?ar roba ce a hannunsa, wacce take Wauke da zuma da kuma tsafinsa a ciki, ?arisawa yayi cikin wani irin taku yana bubbuWe ?afafunsa, a wula?ance ya rabata da kayan jikinta, ya yage su duka, sannan ya watsar gefe, Zahra ta zaro idanu,

"Karki manta, nafi son ganinki haka..!"
Yai maganar yana yi mata dariya marar fasali da sauti, watsa mata zumar yai a jiki, kana ya matso inda take, zama yayi ya mi?e ?afafunsa tare da janyota jikinsa, abinda yake bawa Zahra mamaki bai wuce idan suka kasance a tare ita da ?an daban tana jin matsananciyar sha'awarsa, sannan har yanzu ta kasa jurewa zama a dajin,
Wuyanta ya fara lashewa ya gangaro gurin breast Winta, yana tsotsewa, tare da gangarowa gurin cibiyarta har ya iso matse matsin cinyoyinta, shiko.yana sake Waureta da asirinsa mai ?arfin gaske, koda yazo gurin HQ dinta ya dinga tsotsa a zafafe yana sauke wani irin nishi, wanda yasa Zahra sakin ?ar ?ara tare da rungume shi, dama abinda yake so kenan, ya sake ?arfafa tsafinsa a gareta, wata irin guguwa ce ta taso mai ?arfin gaske, wanda shi ?an daban yasan ta zuwanta, a guje ya fice, ya tsaya a tsakiyar guguwar yaci gaba da tsafinsa da wannan sassan jikin Badi'a da ya cire, kana guguwar ta lafa, can anjima haya?i ya sake gauraye gurin, tare da tu?u?in ?aurin wutar da ya kama a dajin,
Ganin abin ya citura, yasa shi tashi sama, sai kuma ya Sace, can anjima sai gashi da kifiyoyi sunkai guda Wari, harbawa ya dinga yi ta ko ina, duk inda ya harba sai wutar ta mutu, haka ya dinga yi har ya gama kashe wutar guguwar ma ta lafa, ?akin Zahra ya shiga kana ya Wauki naman ya mi?a mata,
Hannu baka hannu ?warya ta dingaci kana ta zubar da ?ashin anan gurin.
Sam baya cikin kwanciyar hankali, ya sani sarai idan yai wasa sai aci galabarsa, wannan dajin kuwa ya mayar dashi mallakinsa, ko hanya ce ta biyo da mutum sunansa gawa, kuWi bai damesa ba, abinci bai damesa ba, sannan tunda ya kafa dajin a matsayin nasa, baya wanka ko kaWan, sannan babu batun Sallah, ruwa na babu a dajin, ?arfin tsafinsa shike tafiyar da komai inda yake so, gani yake yafi Kowane mai tsafi hatsabibinci,
Gyatsa tayi, alamar ta ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????oshi, sam bata tunanin naman wace dabba ya kawo mata, Ita dai taci abinci,
Acan gidansu kuwa, gida-gida Umma da maman momy suka dinga bi suna ro?on sadaka, harda masallatai duk aka fasa taimako, su Maleek ma sukan kawo mata ziyara, sannan su gaya mata babu labari, har yanzu hankalin mama ya tashi, da?yar suka haWa kuWaWe, akayi su waina ?osai da sauransu, sannan suka bari nan da kwana biyu ko za'aji labari, amma shiru, sun zubawa sarautar Allah idanu..!,
Dan Allah duk yarinyar da bata kai 18yrs ba karta dinga karanta littafinnan, sannan idan har kin san bazaki iya jure labarin ba to nikam nayi wannan labarin ne domin matan aure.
[

*DARK PASSION =؋?*
(Stolen Love)


Mom Islam


Page 11-12


Tunda ya dawo part Winsa har anyi 2days bai ji mai martaba yace masa komai ba, kuma yana zuwa duk safiya ya gaishe su, Mamy kam hankalinta yayi mugun tashi saboda bata ?aunar dangantakar da zata haWasu da talakawa, duk da halin mai martaba ba haka yake ba,

Kwana uku da maganar, Hisham yaje gaishe da mai martaba, kafin yabar gurinsa, yace "Babana.. kayi ha?uri Mamynka bata amince da tafiyarka ba.."

Daga haka mai martaba yaci gaba da sallamar Al'ummar da suka zo masa, jiki a sanyaye Hisham ya mi?e gami da ?arisawa part Win Mamy, tana hakimce a saman kujera, cikin shigar leshi mai ruwan fanta yayi mata kyau sosai, Winkin riga da skirt, kasancewar Mamy ba wata tsohuwa bace, tasa powder a fuskarta sai lipstick tasa a lips Winta, alkyabba ce a kanta wacce ta zame mata kamar hijabi, da ganinsa Jakadiya ta fice sum-sum dan basa shiri ko kaWan,

"Mamy Barka da safiya da fatan kin tashi lafiya?"

Mamy ta amsa masa da cewa "lafiya lau, ina fatan kaima haka?"

Fuskarsa sam bata Soye halin da yake ciki ba, yace "Mamy Please, Mamy, ya dur?ushe guwaiwoyinsa a ?asa, kafin ya haWe hannayensa biyu sannan ya sake cewa "Mamy taimako zanyi"

Ran Mamy ya gama Saci ta dubeshi cikin tsananin Sacin rai, kafin tace "Hisham ka yi gaggawar shafe maganar nemo wata matsiyaciyar yarinya, dan kuwa ko kaine ka kawo naci duniya bazan taSa amincewa ba, waya sani ma ko wani makircin aka haWa maka, tunda kai ka zamo Sarkin taimako"

Mamy tai maganar tana mi?ewa tsaye,

Last worning, Hisham ka tabbatar idan zaka zo gurina ba tare da waWannan ?azaman surutan naka, idan har kace taurin kai da ?in jin maganata zakayi, tabbas Hisham ina tausaya maka"

Maganar Mamy ta karshe sai a kunnen Yagwal da take ta faman yin sallama su mamyn basu ji ba, shigowa tayi kai tsaye tare da neman guri ta zauna, kana ta kalli Hisham dake a tsugunne kafin ta kalli Mamy da fuskarta ta kasance babu walwalah sannan tace "lafiya Uwar Modibo wani abun mai gidan nawa yayi?"

Cikin rashin dauriya Mamy tace "wata ?ar yarinya ce aka sace, shine duk yabi ya rikece, a ta?aice ma bai san inda take ba fa, ni nafi tunanin dama yarinyar ta saba bin maza..!"

Yagwal ta ri?e baki gami da kallon Hisham tace "Modibo, wane irin labari

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login