Showing 3001 words to 6000 words out of 9729 words

Chapter 2 - IZZAR MULKI Book 2 BY AUTAR ALHERI.txt

12 Jan 2025

2479

abunda nakesanjine daga,gareka.lumshe idanuwansa yayi yajawani dogon lumfashi kana yace Allah yasa shiyafi alkhairi. ameen,ameen suka amsa


Fulani tace to inda magana.kallanta kowayayi alamar ita suke sauraro.nisawa tayi kana tace "wannan Karan sangami masarautar yola zezauna da matarshi domin zaman Yola yagagari ubanshi shikesa kullun inacikin yawo bana Abuja bana Yola sabida haka canzekoma kobakomai yadebemuna kewar mahaifinshi kamin yazo Kuma kaima umurni ne bashawaraba tafad'a tana kallan Abdul Karim.


Bahdamuwa ummi zasukoma. Bazasu komaba zamutafi idan Allah yasa zankoma kafata kafar amarya Kai hardashima dankasan al,adar masarautar ko doline mukoma tare Kuma kuyiwa danku fada karyayimana kafiya irin wancan lokacin yasaka akayita zagin barwar Allah batajiba Bata ganiba. Sunkuyarda Kai dady yayi Yana mejin kunyar wannan Al,adar cikin ranshi cewa yayi badamuwa bazeyiba insha allah. To tace . Kana akayi addu,a akawatse kowa yakama gabansa da,abunda yasaka aransa.


Mlm da Mama sunkoma gida Bayan fad'a da nasiha meratsa jiki dasukayiwa Yasmeen akabar anty safiyya


Tunbayan tafiyarsu anty safiyya ke gyara Yasmeen da hadaddun Kaya hakama ummty Kaya suke duramata bana wasaba acewarsu abun yazo abazata Kuma mutuwa Bata Hana komai haka suke gyaranta ciki da waje hartakai takawo Yasmeen intazauna awuri tadad'e tsaune setajik'a wurin dama Yaya lapiyar Kura bale antakarota.


Haka Kuma takerenon habibullah Wanda sukekira da sultan.alhndllh yayi wayonshi Kuma yanashan madararshi yanda yadace.


Yautakama kwanan nafeesat arba,in darasuwar anyi sadaka Kuma yaune zasu koma masarautar yola yayinda tunsafe ummty kehadawa Yasmeen kayan data sayamata kamin ahada Mata lefe


Bayantagama ne tasake hadamata wasukayan gyara Kala,,kala, duk tayimata bayanin yanda zatayi dasu.godiya tayimata kanasuka fito Dan tafiya. Da Fulani da Yasmeen mota d'aya sukashiga yayinda kuyanginta kecikin d'ayar shiko gogan Yana cikin d'ayar scott dinsa nacikin sauran ahaka suka kamahanyar adamawa garin yola...




To matafiya asauka lpy


To yanzufa za,afarabuga game amasarauta😏




Free page yak'are 🙏




koya zata Kaya tsakanin Yasmeen da hatsabiban masarautar yola ?🤔


Yazamansu zekasance da miskilin mijin yayarta?🤔


Ya Dr Faisal zeyi da Sha,awar dakedamunsa Kuma baya iyaneman mace ?🤔


Yazeyi da Daren Al,adar su tunda yace sex wahalane ? 🤔




Shinbakinshi zebud'u kokuwa,ahaka zek'are da izza da mulki gakuma miskilanci ?🤔


Ya saurayin dakeneman Yasmeen zeyi? Yaza,ayi da Yan matan da k'annen mahaifinshi kesan aura Masa?🤔


Domun jin amsoshin wad'annan tambayoyin semunhadu a page na gaba




Taku harkullun mesan farincikinku🥰




________




Wannan novel na kud'i ne #30 zakibiya na katin mtn...vip ko vtu.. spc group #500 kacal zakibiya tawannan nomber *08062949721*


Banbancin spc group da vip yawan pasting ne Yan spc group sunfi Yan vip sanmun typing dayawa bawai ban,bancin lbr ba.










Autar alheri.......✍️✍️


🤴🎷
🇳🇬
🤴🎷


*IZZAR MULKI*🇳🇬


🤴🎷
🇳🇬
🤴🎷




By Yasmeen Ahmad



(🥰Autar alheri🥰)






*ALHERI WRITERS ASSO*


A*W.A






https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap






Page 21 & 22




____segabanin la,asar suka sauka masaurar Yola daret Pat din Fulani suka wuce fitowa sukayi Baki d'aya sukashiga cikin wani k'ayatacce perlo megirman gaske Wanda dagani kasan ankashe dukiya warin tsarashi. Kuyangi ne da dogarai ketakwasar gaisuwa har suka shige.


Shiko gogan fadar memartaba yanufa dashi da muk'arabansa. Achan yasami k'annen mahaifin nashi. Gaidasu yayi kamar yanda yasaba. Yarima Ali da yarima sadam suka Amma sa bayabo bafallasa. Yayinda yrm kamil, yrm manir galadima,waziri, dasauran mutanen fada suka amsa cikin farinci ganinsa. Memartaba ne yamiko Mai hannu alamar yazo gareshi. Mik'ewa yayi yaje kusadashi yarusuna. Hannu memartaba yadora akansa yanashafa lallausar sumarsa yanamasa magana dashikad'ai yakejin,abunda yakefad'a. Murmushi kawai Dr keyi batare dayace komaiba.


Hakan bak'aramun burge mutanen fadar yayiba.yayinda yakona ran su yrm Ali.


Bayan sugama ne yace zejeyahuta yayi masu sallahma yafita. Sashen mahaifinshi yanufa cikin takunshi na IZZA DA KUZARI scot dinshi natake mishi baya. Yanazuwa Pat dinshi yabud'e yashiga Bayan yadakatar dasu.


Kodayashiga yaduba ko,inak'al,k'al seshek'i yakeyi domin kullun se jakadiya tasaka angyara Pat d'in. Perlo ne babba sosai ankawatashi da Manyan kujerin na alfarma. 3 bedroom ne aciki se kichen agefen hagu in kad'an lank'wasa dining area ne semanyan kayan kallon Dake manne abangon perlon gefen dama wan Kamar kasaka hannu kad'auko Wanda keciki sabida girma.


Wucewa yayi d'aya daga cikin badroom din yanashiga yashiga tub'ekayansa bathroom yashiga wanka yayi yafito daure da towel ak'ugunsa shiryawa yayi cikin k'ananan Kaya yafito perlo yazauna Yana tunanin wannan auren da bak'ar Al,darsu.
Shiyama rasa yazeyi addu,a yake,aransa Allah yasa kar,ace yauza,ayita. Ga Kuma ciwon marardake damunsa. Kiran sallar magarib ne yakatse Masa tunanin dayakeyi. Tashi yayi yadauro alwala yanufi masallahci.


Su Yasmeen nashiga sashen Fulani wanka tayi tayiwa sultan tagyarashi tsaf. Itama tagyara kanta tafesa musu turare sa,Annan tafito perlon. Nan tataradda Fulani zaune da kuyanginta. Zama tayi itama. Akacigaba dafira da,ita Dan Fulani ba,ruwanta zamatakeyi tayi fira da kuyanginta.kiran sallar ne suma yatadasu.


Bayan sunyi sallah ne Fulani tadube Yasmeen tace "Yar Nan kishirya anjima za,akaiki pat d'inki kinji. To kawai tace atak'yaice.


Hakako akayi bayan anyi sallar isha,i ne Fulani tasaka akakira jekadiya tace tayi musu iso wurin memartaba.angama rankishidade fulani.


Ko minti biyar batayi dafitaba segata tadawo tace yace suzo..tashi Fulani tayi tace Yasmeen tazo sutafi.tasowa tayi tabibayanta. Sunashiga sukataradda Dr Faisal shima yazo suk'ara gaisawa da kakan nasa.


Zamasukayi suka gaida memartaba. Shima yagaida Fulani kin amsawa tayi tana watsamai harara. Ah,ah miyafarune keda d'angidan naki cewar sarki. Humm barikawai takawa wannan miskilin yarenani.. tomiyamiki? Midezeyimin domin wlh Allah kaji rantsuwar musulmi wannan Karan inkayimana taurin Kai sekagamu da b'acin Raina. Shiruyayi bece da,ita komaiba yana tunanin yanda zeyi dawannan abun.muryar memartaba ce tadawo dashi hayyacinshi.


Inda yakecewa tokaji mitace ko? Eh naji..tozakayimana biyayyane ko,nakira uwar taka Dan bazanbari katozalta Yar mutaneba..shiruyayi kamarbejiba secan yace zanyi basekinkirataba.


"Todayafiye maka.yanzu daganan zankaima matarka sashenku. kumagobe in Allah yakaimu jekadiya zatazo yakarbi yanki mutuntaka anunawa jama,ar masarauta. Arazane ya d'ago Yana kallanta duk idanuwansa awaje. "miyenazabura haka Wai Anya kanada lpy D'an Nan.🤔 Shiruyayi bece komaiba yanasauraron azabar dayakeji ajikinshi.


Yasmeen kuwa bafahimtar komai takeyiba itama tunani takeyi Wai wannan d'anrenin hankalinne mijinta ita tunranar ma da,akace andaura musu aure Bata k'araganinshiba se yau dazasuzo. Memartabane yayi gyaran murya. Duk suka natsu danjin abund zefad'a...fada yafara yimasu da nasifar zaman aure yakuma Kara dacewa Yasmeen "amaryata kiyiwa mijinki biyayya kinji yinhakan Dede yake dabudewar kogofin rahmarki kinjiko.


Dukarda kanta takatayi kasa kana tace "insha Allah zanyimasa biyayya iya,iyawata. To Masha Allah, Allah yayimaki albarka. Cewar memartaba..ameen ya Allah


Nan yasallamesu sukafito sukabarshi da Dr F A. Daret Pat dinshi Fulani tawuce da Yasmeen Wanda tubdawowarsu tasaka azo aduba. Akacemata komai nomal sannan tabayadda k'yalle farikal Kamar likafini tace ashinfid'a akan gadon.


Kaitsaye tawuce da,it har badroom dinshi sannan tayimata sallama tatafi. Bayan tayi!! takarb'i Sultan Amma Yasmeen tak'i karshema kuku tasakamata Dole yahak'ura yabar shi.


Tana,nanzaune har 10:30 beshigoba tashi tayi tayiwanka tayiwa yaronta Dan tadauka bashigowar zeyiba. shiryasu tayikamar yanda tasaba cikin kayan sleeping dress masu kyau gaske na sultan riga da wandone na jarirai masu laushi da tsada. Itako rigace iyacinya mesantsi se Dan pant dinta rigar kawai tasaka ko bra basakaba tayi cilli da pant din Dan dama ita Bata kwanciya da pant ajikinta. Alwala tajetayi tadawo tashimfid'e sultan akan gadon harzata kwashe farin bedsheets din datagani sekuma tafasa gyarawa tayi tajawo yaronta tayi masu addu,a sukashiga bacci.




Shiko Dr F A bayan tafiyar su Fulani nasifa sarki yashiga yimasa meratsa jiki. Kana yak'ara dacewa yadaure yayi abunda yadace karyabari ab'atawa matarshi suna amasarautar Kamar yanda akayiwa nafeesat Wanda hakanyasa kosan zuwa loya natayi. Akhawari yayi Masa akan zeyi insha Allah kana yayi sallahma yafita yanufi sashensu. Tunshigowarsa Yana zaune aperlon Yana tunanin nafeesat da zaman dasukayi da yanda akarink'a zaginta anafadar ita ba budurwa bace tazubadda mutuncinta awaje. Runtse ido yayi dak'arfi tonowa dayanda take kuka sunacinzarafinta dayadda yaran masarautar kezuwa suna yimata ynda sukagadama. Hummmm wani nannauyan lumfashi yasauke yatunanin sabuwar rayuwar da Yasmeen zata fuskanta amasarautar tasu.


Agogo hannushi yakalla yaga har 11:00 tagota tashi yayi jiki bak'wari yanufi bedroom dinshi. Yanashiga yy turuss ganin mutun kwance saman bed dinshi duk,yarufe jikinshi da belanket. Juyawa yayi danufin barmata dakin seyatuna alkawarin da yayiwa memartaba.


Komawa yayi yashige bathroom wanka yayi yasauya Kaya zuwa na bacci yafeshe jikinshi da mayatattun turaruwanshi masu a,zabar kamshi. Sa,Annan yafito wurin fitilar dakin yanufa yakashesu Baki daya dakin yagauraye da duhu kotafin hannuka baka iyagani. Touch din wayarshi yakunna yaga indazebi gadon yahaura yadauke Sultan yamayardashi kan katifar dakegefe. Sa,annan yadawo yakwanta kusan Yasmeen. Tunani yake ta,inama zefara shide besa romance din mace ba koya,iyama sabidama wannan k'yailar inazefara. Girgiza Kai kawai yayi alamun yagamsu dashawarar dazuciyarshi tabashi...tashi yayi kawai yacire rigarsa yayi k'asada boxes dinshi gaban shinafad'uwa fargaban sabuwar wahalar dazesha kawai yakeyi. Sake kunna touch din wayarshi yayi yaga inda takekwance yasake kashewa. Matsowa yayi kusanta yabud'a ikafafuwanta yafara karanto addu,ar saduwada,iyali yaseta kosashiyar burarsa cikin.....










Autar alheri......✍️✍️
🤴🎷
🇳🇬
🤴🤴


*IZZAR MULKI*🇳🇬


🤴🎷
🇳🇬
🤴🎷




By Yasmeen Ahmad


(🥰Autar alheri🥰)




*ALHERI WRITERS ASSO*


A*W.A




https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap






Page 23 & 24




___ yaseta kosashiyar burarsa cikin gindinta Amma kofar arufe runtse idonsa yy yanamejin ciwon mararsa nakara tasananta gata se kullewa takeyi. Wani gigin Sha,awane yaciyoshi aybesan sanda yadanna da,azabar k'arfiba. Watamuguwar K'ara Yasmeen tasaka jin,azabar dakeratsata..hannu yasakacikin hanzari yatoshe bakinta sa,annan yafara murza steering shi ahankali yanaso yasamu hanya sosai sabida atsuketake. Murzawa yakeyi ahankali yanayi Yana Kara gudun steering shi. Yasmeen kuwa ido sunrena fata sotake takwace bakinta tayi ihun akawo Mata d'auki amma yarufe matabakin dakarfi yaddabazata,iyakwacewa ba. Shigayaketayi ahankali sedayasamu hanyar tadan,budu sosai sa,annan yadan k'ara gudunshi bayaso yayidakarfi karyajimata ciwo danshigani yakeyi tayi kankanta gadaukar namiji. Wata,ni,ima cekebulbulowa medimi da sulbi sunakara,ratsa joystick dinshi. Wanimugun dad'i neyakeji yanaratsa kowane lungu da sako najikinshi tundaga yatsar kafarsa har k'wa,k'walwa


Aybesan,sanda yaware karfinshiba yanamurzarta. Yamanta da k'an,k'antar dayakegani yashiga nemanhanyar dazesamawa kansa natsuwa. Kuka,kuka yafarayi ihu,ihu Dan wanimahaukacin Dad'i yakeji Wanda betabasanin akwaishiba aduni. Dr fa yadimauce yagigice yarasa duniyar dayakeciki. Besan,sanda yadauke hannu daga bakintaba yashigamurzata. Breas dintayashiga murzawa zuwa kowane lungudasako najikinta harzuwa boom,boom dinta.dukyasusuce.yarasa mimazeyi danjiyakeyi Kamar dumotsinsa K'aramasa dadin akeyi.


Yasmeen kuwa tunlokacin datasamu yasakibakinta take kuka tanafad'ar atemaketa kwarto yashigo Mata Kiran iyayenta kawai takeyi da ummty da Fulani .shiko izuwayanzu kojinta bayayi koshi maceci yakenema Dan yadauka dadin kasheshi zeyi kuka yakeyi sosai shima Yana surutai cikin kukan yakefad'in. Minanamiki zakikasheni? mikikazomin dashi? Wayyyyo Allah na nashiga ukku Dan Allah kibarni haka wayyyoooo ni Faisal Dan Allah inwani abunamiki kiyafemin wayyyyyoooo dadyyyyna granny kiceceni ohhhhhhhh yasssssssmeeeeeeeee ossssshhhhh ya Allah kaceceni. Hakayaketasurutai marasa kangado. Itama tana kukan Neman ceton azabar dayake gana mata. Duk sunhargitsa gidan. Tabbas da batazara tsakanin kowane Pat na masarautar da ko,Ina se,anjisu. Dr F A kuwa tunyana daukar abindasauki Amma abunyaci tira domin Yasmeen dudda azabar datakeji Amma sek'ara bulbulo da ruwan ni,Ima takeyi. Shiko sedad'a haukacewa yakeyi dukyazauce kuka yakeyi wiwi dahawayenshi yananeman ceto Yana dukan gadon Yana dukan kanshi. Abun kamar wasafa segaya wanki hula naneman kesu dare domin seda yiyi, awa 3 akanta Yana abudaya release dinshi 4 dayayi release zesakejin abunyacigaba da,ayki. Yanzu yayi release na hudu wani ihun yasake saki yasssssssmeeeeeeeee wayyyyyoooooo allahna wayyyyyooo yak'ank'ameta ajikinshi Yana sauke lumfershi koyanxu badan yakoshiba sedai yaji mararsa tasaki sosai.sedayayi wajan minti 30 Sa,annan yad'aga akanta.


Mirginawa yayi yana tunani abunda yaji yanzu murmushi yasaki sekuma yajuya yakalleta tunani yakeyi aransa wannan wane,irin abunne yaji haka memasifar dad'i to kadai wani ciwon ne yasameshi besaniba. Ganin bayada mebashi amsa Gaya Kuma itadin dayake kallo baganinta yakeyiba sekawai yatashi yashiga bathroom kugunsa duk arik'e sekace wanda betab'a yin sex ba wanka yashigayi Amma me yanashiga cikin bath din yasakarwa kansaruwa yaga ruwan sunkoma jawur gabansa neyafadi cikin mugun tashin hankali yayi wankan shash,shaf yafito daureda towel.


Fitilar dakin yakunna yujuya inda Yasmeen kekwance ay a 360 yayo kanta salati yasaki dakarfi yanafadin....












Autar alheri.....✍️✍️


🤴🎷
🇳🇬
🤴 🎷


*IZZAR MULKI*🇳🇬


🤴🎷
🇳🇬
🤴🎷


By Yasmeen Ahmad




(🥰Autar alheri🥰)




*ALHERI WRITERS ASSO*


A*W.A






https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap






Page 25 & 26




___yanafadin nashiga ukku karde nakashe Yar mutane. Kwance yaganta Kamar matacciya ba,alamar lumfashi atareda,ita..wandonsa yasaka agigice yafita perlon yabud'e pirzes yadauko ruwa yadawo harze watsa Mata ruwan sekuma yayi turuss ganin yanda jini kebin k'afafuwanta dafekansa yiyi Yana Mai,maita addu,a acikin ransa.yamarasa mizeyi


Karasowa yayi kusanta yabud'e k'afafuwanta runtse idonsa yayi da karfin gaske ganin yanda yajimata ciwo Kamar wadda ta haihu.Bude idon yayi yakalli agogon hannusa 3:45 am bayanda zeyi yayimata d'inki Dole segobe .


Ruwan yadauko yazuba abakinsa yatallabo kanta yaseta bakinshi da hancinta yafesa matasu dak'arfi.


Ajiyar zuciya tasauke Takoma fashewa dakuka tana surutai..hamdala yayi zuciyarshi kana yasauka daga kan gadon bathroom yawuce tausayinta falzuciyarshi ruwan dimi yahada Mata yazo ya,yaye zanen datarufa dashi yatallabota. Kukanta tak'arawa k'arfi tanazillewa danyanzu tadena kiramasa kwarto dantagane shine Amma haushinsa dukyacika mata zuciya tayadda yazomata ba sanarwa domin tayi kudurin bashi hadinkai danunamasa itadin kwararriyace Koda dabata,tabayiba Amma tasan kanlamarin Kuma zata bashi kulawarta Koda Bata Sansa zatayiwa mahaifinta biyayya Amma seyazomata ahakan Gaya duk,yab'alla Mata cinyoyi. Ahaka inkaganshi Kamar bazeyi komaiba Amma ji ayka,aykar dayayimata yazoyanawani basarwa Kamar bashiba.


Shiko Yanazuwa cikin ruwandimin yasakata Kara tasaki tana k'ank'ameshi. Danne tayiyi Yana dukardakanshi hak'uri yakesanbata Amma izza tahana gawata muguwar kunyarta datarufeshi .ahaka yagasata seda yacanza mataruwan sau ukku kana yadubeta dazemmar yace ta,iya wankan tsarki. Amma yakasa motsa labb'ansa juyawa kawai yayi yafita.


Dakallo tabishi sedayafice kana tayiwankanta adaddafe tafito d'aureda towol..nantasameshi zaune Yana zaman jiranta.zagayawa tayigefe datafiyarta kamarta Yan kaciya tasaka wata sleeping dress takwanta tanamatsar kallah .tagefen ido yake kallanta hartakwanta. Tausayinta ne yak'ara rufeshi Amma bayanda zeyi Dole sesafe zesamu yatemakamata. gayashima duk jikinshi ciwo yakeyi. Ahaka suka kwana shezaune itakwance Amma kuku take harsafe


Tunda asuba daga masallahci yawuce hospital yahado kayan dazeyi amfani dasu da maganin dazebata.


Fulani kuwa tun shida nasafe tatura jekadiya tadauko yankin mutuntaka takoyi sa,a lokacinne shima yadawo..gaidashi tayi kana ta,iyda sakon Fulani .komai bece da,itaba sedayashiga bedroom din yaga Yasmeen kwance kan sallaya dawowa yayi yanuna Mata hanyar dakin. Cikin hanzari tashiga tad'auko tafito.


Tanazuwa Fulani takarb'a tagani murmushin farin cikitayi kana tawuce turakar memartaba tanunamasa bayarda tasa kyautar yayi daza,abawa Yasmeen kana tafito.


Dawowa tayi inda jekadiya tace aje,ahado tukuycin masarauta daganan ,aje,anunawakowa namasarautar .akarbo nasukyautu,tukan.


Dr Faisal kuwa shigowa yayi yataradda ita ahakan tana bacci akan sallayar tadata yayi kamar bayaso yace...












Autar alheri.......✍️✍️


🤴🎷
🇳🇬
🤴🎷


*IZZAR MULKI*🇳🇬


🤴🎷
🇳🇬
🤴🎷




By Yasmeen Ahmad



(🥰Autar alheri🥰)




*ALHERI WRITERS ASSO*


A*W.A






https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap




Page 27 & 28






___yace kitashi Kisha fresh milk zandubaki. Yafada yanakauda Kai dagakallanta Dan wata muguwar kunyarta yakeji. Shirutayimasa Kuma Tak'i tashin kusan minti 10 bega tatashinba juyowa yayi yagaharyanzu tana kwancinta shiru yayi yanakallanta yamarasa mizeyi domun shide bayasan doguwar magana hasalima be,iyataba. Toyanzu yazeyi da,ita? Yatambayi kansa


Mik'ewa yayi yasunkuya yad'auketa. Saurin bode idonta tayi tareda sakin K'ara danjin kasanta takeyi Kamar anatsagata.


Bekulataba seda ya,ajiyeta akan bed d'in. Yunkurawa tayi zata mik'e dakarfi sekuma tako dasaurin tana kuku...murmushin gefen Baki yayi dantabashi dariya Kuma tunba yauba yasan yarinyar nada tsiwa. Kayanda yashigo dasu yadauko yazo yahada allura ya,ajiye gefenta..zanen atamfar data daura ne yaja zecireshi..cikin sauri tarik'e tana dallah Masa harara. Duk'ar dakansa yayi yanamejin kunyarta yace "kitsaya dubaki zanyi Kinga kinji ciwo karyazame maki matsala. Yafad'a da kyar.. "najiciwo ko kajimin ciyo? Tafad'a tanaturo Baki gaba..bekulataba yacigaba dakici,ciniyar bud'ekayan aykin.


Ganin yashareta ne yak'ara tunzurata tafara Masa k'uk'unai "eh aydole kashareni tunda kabiyo dare ka k'wak'uleni duk kakwashemin wani,nau,in, ni,ima dakejikina kalallashe .


Kawani zomin basanarwa bakomai bawani romance belantana Nima na,amfana dakai ammam harda cijemin HQ kawani kafa hakora kana gwaigwaya sekace kasimi goriba. Bawani dubanin dazakayi zakade karasa abunda bakayi bane jiya kak'arasa yau ka iyda kasheni tunda dama mugunta kashiryamin. Tafad'a tana Kara turo Baki gaba




Ay Dr mutuwar tsaye yayi Yana kallan ikon Allah dariyace tasubuce Masa bashiri jin tana fadar Wai yacijeta agindi Tsabar sharri lallai yarinyarnan babbace akwai ayki ja agabansa.


Wani murmushi yasakeyi tunowa da Wai ko romance babu beleta amfana dashi to Aina tasan ana romance din mace. Kai gaskiya dabashi yafarasanintaba daba,abunda zehana yace tasan maza awaje .




Ganin Yana dariyane yasa tafara kuka tanafadar dama muguntace kumabata yafeba. Shareta yayi yacigaba da aykinsa.


Jayezanen yayi yafara Bude k'afafuwanta. seda yamatse cinyoyinshida damasifar k'arfi jin yanda jijiyarsa ta halba saka makon ganin gindinta gwanin Sha,awa acike yake tap da tsoka ba inda Kashi yake awurin gawata suma datayi kwance lufff se sheki takeyi Kuma bawani yawane da,itaba.


Ciwon yaduba cikin duburburcewa yafara Mata aykin yanayi Yana matsar cinya. Abun ya bashi mamaki matuk'a domin yayita ganin nafeesat ahaka Amma bayajin komai Kuma yayita ganin jikin mace inzedubasu Amma komai bayaji abunfa nad'au remai Kai .


Ahaka akayi aykin akagama adaddafe .bayan yagamane yabata magani Tasha yayimata allurar bacci kana yafita yabarta.




Jakadiya kuwa tanafita taje tahad'o kayan da Fulani ta umurcema bayan tadawone Fulani tace taje tanunawa jama,ar masarautar yola tareda rakiyar kunyanginta.


Pat din yrm kamil sukafara inda sukasamu tarba mekyau wurin gimbiya habiba. Tayiwa amarya da ango fatan alkhairi kana tabayarda sark'ar gol amatsayin Tata kyauta wa amarya tace insha Allah anjima zatazo tadubata.


Suna fita sashen yrm manir sukanufa nanma susami tarba mekyau ga gimbiya shafa itama tabayarda turamen atamba cigambee ukku amatsayin tatakyautar.


Daganan sukawuce sa,shen yrm Ali zaune sukataraddasu aperlo suna breakfast

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login