Showing 3001 words to 3139 words out of 3139 words

Chapter 2 - INGARMAN NAMIJI Book 4 End Complete Document by Autar Alheri .txt

12 Jan 2025

2395

agaba suna kallo se rigima sukeyi Amma Banda yazeed k'arami da Ahmad domin miskilaine nak'arshe kamar mahaufansu hakama Irfan baruwanshi kamardai Ahmad komai akayi sedai kawai yayi murmushi..


Tashi Ahmad yayi yakalli sauran Yan uwannasa yace tinda duk kun had'u kutashi muje gun hajiya Nene ikon Allah taganmu yau gabaki d'ayanmu Wannan zu,ar datakesodai tasamu Kuma daranta seta Kara yiwa Allah godiya..dariya sukayi dukkansu suka d'unguma zuwa family house kowacce mak'ale da mijinta Kamar maguna.😜






Alhamdulillah alhamdulillah alhamdulillah


Anan nakawo k'arshe Wannan Novel nawa mesuna INGARMAN NAMIJI kuskuren dayayi aciki Allah kayafemun abunda nayi Dede Allah yabani ladanshi Kuma Allah yabamu ikon yin anfani da abunda yake me kyau aci akasin hakan muyi watsidashi ngd sosai da goyon bayan dakuke bani Allah yabar zumunchi 🀝 I love all my lovely fansπŸ’ƒ




Semun had'u a sabon Novel d'inmu wato Y'AMMATAN KWAMI πŸ’ƒ






Autar alheri ✍️✍️

1
2

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login