Showing 6001 words to 9000 words out of 10808 words

Chapter 3 - Ingarman Namiji Book 1 Complete by autar Alheri .txt

12 Jan 2025

3905

be d'aukaba sake Kira akayi akarona shida jeredajuna kaidaji kasan ba lpy ba tsaki yaja yatashi tareda d'aukar wayar Dan yakashe sabida K'arar tadameshi sekawai yaga nomber anty lele nayawo akai gabansane yafad'i cikin ransa yake fad'ar toko miyasami lelene hakan tare picking call d'in yakara akunnesa..itako sumayya Jin and'auki wayar yasanya tafara magana cikin kuka batareda tabari anty amaryar tayi maganaba tafara fad'in.....


*Hummm bara kuji wani bazata free page yakusa k'arewa befi page 3 ba ko 4*😜


Tofa πŸ€” ana wata gawata tirk'ashi koya Wannan abun yakene ? Ohooo kubiyoni dominjin yazata Kaya agaba


Gaskiya comment d'inda nake gani bemunba inaga Sena fara Ware masu comment kawai Ina musu posting suda littafen INGARMAN NAMUJI yakarbu agaresu🀷


Autar ahairi ✍️✍️


*ALHERI WRITERS ASSO*


A.W.A


https://www.facebook.com/100186388252056/posts/


_______________




🐎 *INGARMAN NAMIJI* 🐎


Page 13 & 14




___tana fad'in nashi ukku anty amarya wlh banada lpy cikina ciwo kuma cinnaku da k'wark'wasa kemun yawo awurin fitsarina Kuma tafiya sukeyi kamar sucinyun Yan ciki wayyyo zasu shigemun.. tak'arasa zancen chikin matsanancin kuka..shiko gogen wani tsam yakeji ajikinshi tinda tayi zancen wurin fitsari seda yaruntse idabsa dak'arfi yanajin yadda zuciyarshi kebugawa da azabar k'arfi shiru yayi becemata komaiba..itako cikin kukan taketa fad'ar hello hello anty Amma taji shiru haushine taji yakamata tayi jifada wayar tareda kifakanta abango tana sake rushewa da sabon kuka.




Jin ankashe wayar yasanya yazeed ajiye wayar kawai yaname lumshe kyawawan idanuwansa itake Kuma yabud'esu gaba d'aya tareda dafe kansa sabida wani tinanin dayazo Masa karde ace yarinyar Nan wata maganar tad'auko musu metake nufida abu nemata yawo?kodai wani Dan,iskanne yatab'ata? Mi hakan kenufi? Duk atare yakema kanshi tambayar dabame amsa mashi ita cikin tashin hankali da yadda da abunda zuciyarsa kesak'a Masa yafigi cer key yafita adede Wannan lokacin Kuma anty amarya tafito d'aukeda katon kular datasa mishi dambun taga fitarsa kamar walk'iya kiranshi tayi Amma kojiyowa beyiba yasakai yafice Yana fita yafige motar damugun gudu se gidan anty lele.


Hold yayi megadinta yabud'e Mai Gert d'in atake yacinna hancin motarsa cikin bakin k'ofar shiga babban perlon gidan yayi Perkin tareda kashe motar yafito cikin takonsa nakuzari da izza irinna k'ak'k'arfan namuji tareda sakai cikin perlon da sallamah d'oke abakinsa cankasan mak'osho..anty lele cekadai a perlon tana yankan farce d'agowa tayi Jin sallamah cikiciki dantaga waye sekawai taga yayan nasu cikin murna tace "wa,alaikassalam ya yazeed Kaine Ashe tafad'a tareda mikewa tanafad'ar k'araso Mana Yaya ai gobe mukebatun zuwa yimaku rakiya ashema kanatafe to inasu ya sadeeq? Kallanta kawai yayi batareda ya k'arasa d'inba kuma be amsa Mata tambaya ko d'aya ba kana yabud'e baki Kamar bayaso yace "Ina Wannan yarinyar take Maryam? "Wai titee tanaciki Yaya barana kirata tafad'a tareda barin wurin tanufi dakin sumayya kwance taganta se kuka take risga tahad'a uwar zufa tana matsar k'afa k'arasawa wurinta tayi cikin sauri tanafad'ar ke lpyr ki kuwa mikedamunki titee? Hannu kawai takebawa anty lele Amma takasa magana cikin sauri tak'arasa gabanta tareda tallabota jikinta setaga kawai jikinta yasaki idanuwanta nakafewa wuri d'aya..arazane tazaro Ido tareda kallan k'ara tana Kiran yazeed.


Shiko Yana wurinda tabarshi cikin fargabar abunda zegani idan tazo sekawai yaji ihun anty lele cikin tashin hankali yanufi inda yaga tanufa kamun yak'arasa kuwa har hard'ewa kafafuwansa keyi..Yana shiga yaganta kwance kamar gawa ajikin anty lele gabansane yatsananta fad'uwa cikin sabun tashin hankali yak'arasa kusansu tareda duk'awa yad'auketa kamar jinjira Yana kokarin boye tashin hankalin dayake cikin sabida Kar anty lele takara firgita Amma ahak'ik'anin gaskiya yafita razana..waje yayi da,ita yasakata a mota yazagaya yashiga zetada kenan anty lele tak'araso wurin tashiga tana kuka.. kallanta kawai yayi tareda tada mutar baba Isa megadi yabude Masa Gert cikin sauri yanemusu fatar samun lpr sumayya.




Wani hospital yanufa da,ita dakenan kusada unguwarsu anty lele yanayin perking yafito cikin sauri yad'oketa yayi cikin asibitin da,ita anty lele nabiyedashi abaya tana kuka..yanashiga suka karb'eta akawuce emergency room da,ita cikin gaggawa sukafara dubata Sundau tsawon lokaci akanta kamun susamu numfashinta yadedeta kana suka Mata allurai tareda saka Mata ruwa bacci yad'auketa..fitowa sukayi gabayansu sukabarta ita daya.


Yazeed na hangensu sunfito yakafesu da,Ido gabanshi na tsananta fad'uwa anty lele cetayi saurin k'arasawa wurin wani Dr tana tambayar sa sumayya kutafarka.. murmushi yayi Mata tareda cewa"munsamu nasarar samo numfashinta yanzu tana bacci ne sabida allurar bacci damuka Mata.. alhmdllh tace kamun tasakeyin wata magana Dr yace Mata "Wannan ne mujinta? Kallan yazeed anty lele tayi kana tace "ah,ah yayanta ne.."ok kusameni a office yace tareda barin wurin.


Yajima awurin kamun yamik'e yashiga office d'in anty lele nabiyedashi..da sallamah yashiga office din akan labb'ansa.."wa, alaikassalam Dr d'in ya,amsa tareda bashi hannu sukagaisa kana yanunai wurin zama anty lele ma zamanta tayi tana kallansu.


Y"anrubuce,rubecen dayakeyi ya,Ida kana yazare glass din idoshi ya,ajiye tareda duban yazeed yace "yallabai abisa cinciken damukayi mungano cewa k'anwarka akwai abunda tasha metada Sha,awa sosai Wanda hakanne yatada Mata matsanan ciyar Sha,awar tareda ciyon Mara har yagalabaitadda ita Wanda hakanne yayi sanadiyyar sumanta Amma yanzu insha Allah bakomai data farka zata samu sauk'i sedan abunda ba,arasaba..tinda Dr yafara magana yake sauke ajiyar zuciya dajin ba,abunda yake tinanibane..kallanshi kawai yazeed keyi cikin mmki abunda yakeji ta,aikata tomihakan kenufi? Mitasha Kuma? Duk yarasa mimazeyi tinani akai..nisawa yayi tareda yiwa Dr d'in godiya suka fita zuwa room dinda aka,ajiyeta kallan anty lele yayi kana yace "kishiga kizauna maryam nizanje nabiyasune kana nad'auko Miki hajiya mama ke seki koma gida..ok yaya sekadawo Allah yatsare hanya.. ameen y rabbil alameen ya amsa kana yatafi itako tanufi d'akin..




Jejin barno


Zaune take yau acikin kogonnan nata tana kallan wasu picture dake hannuta tana kuka kamar ranta zefita bayan tayi kukanne me isarta kana tamayarda pic din ma,ajinda tayimusu akogon kana tafito tana sawokai taji motsin tafiya Kuma kamar tawaga ne komaminene ba,abu d'aya bane yalla mutun ko dabba komawa tayi ciki tayi zamanta domin batasan cutarda kowa..tana zama taji anafad'ar kuduba ko,Ina karkubari sutsira..Jin abunda akefad'ane yasa takara b'oyewa cikin tashin hankali da fargaba...andad'e tanajin motinsu kana tadenajin komai amalar sunbar wurin kenan asa,annan tasauke nannauyan ajiyar zuciya taname Kara godewa mahaliccinta daneman kariya daga gareshi.


Unguwar Gama B acikin garin kano








K'ira,ar karatun Alqur,ani ketashi a cikin babban perlon gidan cikin zazzakar murya medad'in seraro *k'arasawa nayi cikin perlon Dan daukomuku rahoto masu karatu😜*


Wata budurwace kezaune da zumbulelen hijabinta gawasu Yara sunkai 6 kewayeda ita daga gefe kuwa wasu matane kezaune suwajan 4 kowacce da littafe ahannuta.




Jiyowa nayi inakallan Wannan buduwar dakanta kek'asa tana karatunta cikin gwaninta tareda bawa kowanne harafi hakkinsa saura,rar karatun Nima nazauna domin agaskiya Yana ratsa zuciya seda takai ayar dazata ajiye kana tarufe Al,qur,aninta tareda d'ago kanta.


Woww Masha Allah a gaskiya yarinyar tahad'u itama dumin kumai hassadar mutun be,Isa yace gamunintaba bafara bace Amma chocolate ce tanada hanci sosai Masha Allah hakama bakinta Dan madedeci dashi kuma jajir yake kamar tashafa janbaki saman goshinta dagefen kunneta kuwa wani gargasa ne kwance awurin gwanin Sha,awa gatada manyan idanuwa sewani lumshewa sukeyi.."to bara mutsaya anan ko hanifa? idan kuka iya gobe se mud'ura ko? Tafad'a tana kallan yaran.."eh anty..ok tokutashi kuje..to sukace tareda mikewa suka fice. kallan matannan tayi kana tace "anty aiku base nak'ara makubako? Kubari seda dare allah latti zanyi tafad'a cikin shagwaba.. murmushi d'ayar tayi taceto "shikenan SAURAT adawo lpy badamuwa.."yeee yawwa my lovely anty bara najeko tafad'a tana kallan sauran..eyee mudaba lovely ba ace mu mutu d'ayar tafad'a tana harararta. Gwalo tamata kana tareda wucewa tana dariya tashige bedroom dinta.




A hospital kuwa yazeed ne yadawo tareda hajiya mama shigowarsu kenan sukaji wani Amon sauti me anshi sosai natashi dagacikin room d'inda sumayya take cikin sauri suk'arasa tareda bud'e d'akin suna shiga Aiko akayiwani....




Happy Friday all my lovely sister's πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸΌ πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸ½




Free page yakusa k'arewa befi page 3 ba yakare idan kinshirya karatun *INGARMAN NAMIJI* to kihanzarta sayan naki tahanyar datadace #500 ne kachalπŸ‘Œidan kintashi siya Zaki iya yimun magana tawannan nomber 07037092176 inkinsan basiya zakiyiba karki batawa kanki lokacin nemana kokice namuki ragi ko akasin hakan domin bazanyiba karkiyi kice namiki wulakanci bana wulakanta kowa Amma banasan reni maganin Bari Kar,afara..


*KARKIBARI ABAKI LABARI* akwai chakwa kiya agaba πŸ˜œπŸ˜œπŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½




Autar ahairi ✍️✍️


*ALHERI WRITERS ASSO*

A.W.A




https://www.facebook.com/100186388252056/posts/


_______________


🐎 *INGARMAN NAMIJI* 🐎




Page 15 & 16


__Akayi wani mugun ihu da gurnani me firgitarwa cikin tashin hankali suka Ida kutsakai ciki Dan ganin mekefaruwa.. sumayya ce atsaye tsakiyar d'akin tad'aga gadon d'akin sama da hannu d'aya tana gurnani idanuwanta duka sunjuye tanashirin dokawa anty lele shi aka..cinkin matsanancin sauri yazeed yayi cikinta tareda rik'e hannayenta duka suka D'ora zagayen d'akin dagadon ahannusu..cikin firgici hajiya mama kefad'ar nashi ukku πŸ™† ni hajara mizangani haka yazeed saketa karta illataka saketa nace..ah,ah mama ba,abunda zefaru kufice daganan inasan sauke bed dinne.."ah,ah fa yazeed.."no mama kufitanace yafad'a dad'an d'aga murya sabida ganin tanasan jefama wani acikinsu cikin hanzari suka fice hajiya mama naciro wayarta tadannawa abba kira itako anty lele duk tarud'e tamarasa mizatayi itama wayar taciro takira anty amarya tagaya Mata abunda kefaruwa..atake kuwa cikin tashin hankali anty amarya taje sashen big mom tagaya Mata Dan ita bazatajeba sabida kawaici..itama big mom hankalinta yatashi sosai batako tsaya Kiran abbu ba tafito tana fitowa taga Salman da Ahmad gayamusu tayi tareda cewa sukaita hospital din hakako akayi suka nufi asibitin cikin gaggawa.




Bayan fitarsu hajiya mama kuwa danbene yakaure tsakanin yazeed da sumayya Dak'yar yasamu Kai bakinshi kunneta yafara reramata karatun Al,qur,ani cikin suratul baqarah cikin dakiya da jarumta..gurnanin datakeyine yak'aru tareda karak'aimi wurin San lahantashi..shiko yarik'e hannayenta da,iya k'arfinshi..cikin Jin zafin karatun dayakeyi akejijjigasu taredasan kwacewa Amma Ina abun yacitira hakan yasa sukayi jifada gadon suka jiyo gareshi..shikuwa yazeed jiyowarda tayi yabashi damar mird'e hannuwan tareda jefata akan gadon.


Aiko yazumbur tayi zata Mike yayi saurin danneta tareda sake Kai bakinshi kunneta yacigaba da karatun dayajeye..


Acan waje kuwa tuni su big mom suka k'araso anan suka Sami Abba da abbe Amma dady bezoba suna zuwa hajiya mama tacewa Ahmad "Kai shiga ka temakawa Dan uwanka kada su illatashi..cikin sauri yanufin d'akin yad'ora hannusa kenan yaji ance dakata Ahmad.


Dakatawa yayi sabidan Jin muryar data dakatardashi tareda duban memaganar ummy yagani tafe mahaifiyar sadeeq itada siyamah...k'arasowa tayi tana fadar "barsu dashi karkashiga..kamarya karyashiga zainab? Kinajifa abunda kefaruwa inta jimasa ciwofa tinda ba karfinta bane.."to hajiya mama inya temakeshi yanzu gabafa Waze temakeshi ai gara yasaba tin yanzu..shiru hajiya mama tayi Bata sake maganaba yayinda Ahmad Kebin anty tasu dakallan mmki.




Ad'akin kuwa


Mutanen na sumayya ganin yazeed naneman k'onasu yasa suka fara magana cikin wani sauti me firgitarwa maraddad'in sauraro "kabarmu karka konamu kasani idan kak'onamu bazamu taba barinkaba daga Kai har ahlinka sumayya tawace ni kad'ai duk lokacin daga sake Bari taga wani abun asashen jikinka harya burgeta to wlh Niko senaga bayanka nine kawai Wanda zatakalla yabirgeta nine kawai nata itad'in tawace nikadaiiiiii.. yak'arasa zancen cikin hargagi


Shikuwa yazeed ko,ajikinshi katan kawai yakeyi bebi takan zantukan dasukeyiba ganin k'onasu zeyi bilhak'k'i yasu fita bashiri sunafar karyasake Bari yarab'e sumayya tareda jadda da Masa zasu dawo..gabaki d'aya sumayya zubewa tayi ajikinshi dama akwance suke agilme tamatseshi ajikin bango yanzuko duka jikinta yasake senumfashi take saukewa ahankali alamar bacci takeyi..shiko kallanta kawai yakeyi ana tinanin ai doline tasamu gayyar fasinjoji kodan Wannan Rashin Jin nata sun dad'e ahakan sumayya mak'alle ajikinshi shinfed'eta yayi gefe kana yatashi yagyara jikinshi kana yafita..atare duka suka k'araso suna tambarshi Yaya jikin nata musamman hajiya mama datake cewa "yayadai son hope dai ba,abunda sukama ko? Tafad'a tanashafa gefen fuskarshi Allah yasani tana mugun San yazeed dudda ba,ita ta haifeshiba.. murmushi yayimata kana yakwantarda kasan akan kafad'arta bayan tazauna bakin gadon da sumayya kekwamce Yana fadar"am okay my mama ba,abunda yasameni tareda sumbatar hannuta..itadai big mom murmushi kawai tayi domin tana ganin zallar sonda hajiya mama kewa yazeed ak'wayar idanta Wanda take tinanin ko itadata haifeshi iya son dazata Masa kenan.


"Naji kamar suna magana minene suke fad'a son? Cewar abba.."no bakomai Abba shirmensune kawai.."to allah yabata lpy yace. suka amsada ameen y Allah..kuzo muje gida domin Dr yace baze sallameta yauba se gobe ke hajara kizauna da,ita tareda yazeed kaiko Ahmad ku,ajiye Maryam gidanta Allah yabamu alkhairi..."Abbah gobe jirginmu zetashi fa karfe 9:00am..sadeeq yafad'a yanakallan abba..to ai bawani abun seyakoma gida da,assuba sabida Wannan matsalar bazeyu hajara tazauna da,ita ita kad'aiba..seku shirya Masa kayansa idan kunkoma kamun yazo..too sukace dukansu tareda yin abunda yace.




Gidansu sulaiman




Dareyayi sudai Dan yanzu karfe 2:00am Marwan ne tsaye yana sallah bayan ya idar yadad'e zaune Yana addu,a tareda kokawa Allah damuwarsu yad'au tsawon lokaci yanayi kamun ya kwanta.




Dakin shatu kuwa kwance suke itada baba lado cikin bacci baba lado yarik'a jiyo kukanta tashi yayi Yana dubata zaune yaganta akan sallaya tad'aga hannayenta duka biyu tana addu,a tana kuka..k'arasowa yayi kusanta tareda tallabota jikinshi Yana shafa bayanta alamar rarrashi dauriya irinta baba lado yau shima seda yayi k'walla Amma yayi sauri sharewa kada matarsa taga rauninshi..ahakan yalallab'ata sukaje suka kwanta tareda yimata nasiha meratsa zuciya akan d'aukar kaddara me kyau ko akasinta tareda karfafa Mata gyiwwa akan muradinsu.




Washe gari


Lpy qalau suka kwanada sumayya ba,abunda yafaru Dan bacci matakeyi har yanzu bata farkaba.. yazeed kuwa tin asuba Ahmad yazo yad'aukeshi suka tafi gida tareda yiwa hajiya mama bankwana..addu,a tayi musu sosai dafatan nasara akan abunda suka sakama gaba..sunji dad'in addu,ar tata sosai kana sukayi Mata sallamah suka tafi..suna fita masallaci suka nufa bayan sunyi sallah suka shiga gidan kowanne yashiga shiryawa Dan sufita da wuri gaya sulaiman yace subiya sad'aukeshi Dan direban gidansu bayanan Marwan Kuma zeje school tin 7 balle yayiwa baba lado magana yakaishi..zaune yake bayan yagama shirinshi tsab Kaya kawai zesaka seya tuna Wannan zuwan dasukayi beduba abunda yafaruba bayan sunyi waccan tafiyar atake yajawo computer shi mehadeda cc vt ze.....


Tofa πŸ˜‚πŸ˜‚ yazeed nidai nayinanπŸƒπŸƒ


Free page yakusa k'arewa befi page 3 ba yakare idan kinshirya karatun *INGARMAN NAMIJI* to kiyihanzarta sayan naki tahanyar datadace #500 ne kachal πŸ‘Œ idan kintashi siya Zaki iya yimun magana tawannan nomber 07037092176 inkinsan basiya zakiyiba karki batawa kanki lokacin nemana kokice namuki ragi ko akasin hakan domin bazanyiba karkiyi kice namiki wulakanci bana wulakanta kowa Amma banasan reni maganin Bari Kar afara..




*KARKIBARI ABAKI LABARI* akwai chakwa kiya agaba πŸ˜œπŸ˜œπŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸΌ πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸΌ




Autar alheri✍️✍️


*ALHERI WRITERS ASSO*


A.W.A


https://www.facebook.com/100186388252056/posts/


________________




🐎
*INGARMAN NAMIJI*🐎




Page 17 & 18


____zekunnah kenan wayarshi tafara rurin neman d'auki d'auka yayi tareda Kara wayar akunne batareda yace komaiba..acan bangaren sulaiman kuma jin and'aga wayar yasashi fara magana domin yasan bazeyi maganarba tin yayi shiru.."big man kanajina kuntaso kuwa?"No miyafaru ne? Yatambaya cikin daddan vocie dinshi.."wlh yanzu GR yakirani yakecewa yakiraka baka d'agaba Kuma yawar Ahmad baya tafiya Wai muyi sauri muzo yau zamushiga aikin domin matsalar takaru daga yadda mukasanta Dan Allah kuyi sauri muwuce domin kukad'ai nakejira please.."ok badamuwa gamunan zuwa yafad'a tareda katse wayar yamayarda computer shi wurinta kana yak'arasa shiryawa yafita.


*Sulaiman abukinsune tin a school shida ma,aruf da yaseer Amma su bagarinsu d'ayaba suma zasu bayyana idan lokaci yayi bayansuma akwai wasu mutanen dasu,nansu ze,iya bayyana agaba inafatar kungane*


Aperlo yasamu su Ahmad najiranshi suka rankaya suka fita zuwa pert d'in iyayensu daga big mom har anty amarya addu,a sukayi masu sosai kana suka tifa zuwa pert d'in kakarsu alhajiya Nene ikon Allah kenan.


Koda sukaje Nene nahakimce aperlo me,aikin big mom namata tausa..d'agowa tayi tana K'are musu kallo domin tafe suke apelon cikin takon isa da tak'ama tafiya sukeyi irinta gwarazan maza cikin kuzari da haiba daganinsu kaga cikakken mazaje masu jini ajika.




Zama sukayi dukkansu akusanta yayinda sadeeq yad'ora kanshi acinyarta suma suka zuba Mata Ido bawanda yace komai..baki Nene tatab'e kana taguntsura goronta takaibaki kana tace "ohhhhh nidije na naga abunda keshan jininjikina yanzu ku Dan Allah Dan annabi Dan kuga su wad'ancan sha,shashun iyayen naku sun zubamuku ido shine kukamik'e Kuma azaune sekace bamazan kirkiba. tak'arasa zancen tana kallan sadeeq daya d'ago shima Yana kallanta cikin alamar tambaya.. Ahmad ne yayi k'arfin halin cewa"kamarya bamazan kirkiba Nene ?


"Ahhhabb yoto Ina mazan kirki anan kowanneku ze iya nome gona 10 alokaci d'aya Kuma yayi Mata kyakkyawan banruwa tayadda za,asamu yabanya me kyau..Amma kunkasa kozancen auren ma bakwayi dakuda iyayen naku bansan miye nufikuba koso kukeyi Sena mutu ohooo.




Shuru sukayi Mata bawanda yace komai domin duk basugano inda zancenta yanufaba se yanzu.."kunyi shiru kunk'yaleni sekace Ina magana da kurame.."No Nene bafahaka bane zamuyi idan lokaci yayi Amma kina mana zencen aure tinyanzu dukama nawa muke cewar Ahmad yak'arasa zancen yanadan yamutsa fuska..




"Nono Kuma nonon uwarka kajimun d'anbanzan yaro daga maganar aure sekakawomin zancen wani nono kanasan nonon ne kak'i kayi aure kasha harka yau naji bakantaccen yaro tafad'a tareda dumgurewa Ahmad goshi.




Ido yazeed yazaro Jin yadda Nene tasauyawa Ahmad zance lokaci d'aya tareda saken murmushi gefen baki Wanda yak'arawa kyakkyawar fuskarsa kyau da kwar jini..shidai Ahmad baki kawai yasaki Yana kallan ikon Allah yakasa cewa komai yayinda sadeeq ketintsirewa da dariyar shak'iyyanci..kallanta tamayar ga yazeed kana tace"yau aidole kamun dariya Amma ai tind'azu nake magana bakace komaiba kaini wlh ma inatantamar lpyr ku dukanku domin indai lpy qalau kuke to doline kubuk'aci mace dominni wlh Allah kab azuri,ata ba raggon maza Kuma ban haufi lusarin damace zata bawa tsoroba seku Amma nasan mizanyi akai doline nad'au k'wk'kwaran mataki akanku wlh dagaku har iyayen naku.. tafad'a tana hura hanci tareda ture dankwalin kanta gaba duka kwakkawar sumar kanta tabayya Takoma fara sool.




Murmushi kawai sukayi atare kana sukamik'e tareda gaya Mata zasu koma wurin aiki..Aiko tak'ara hayyak'o musu damasifa tana fad'ar nankawai sukafi kauri sudai basuce komaiba abinka da miskilai seda tagaji Dan kanta kana tamusu addu,a dafatan alkhairi kana sukafice..sunafita sukatarar yaransu duk sunkaraso sunajiransu motoci suka shiga tareda barin gidan Basu zarce ko,inaba se gidansu sulaiman tinkamun suk'arasa sukamai waya shiyasa yafito suna k'arasawa yashiga sukawuce se filin jirgi...karfe 9:30am Dede jirginsu yatashi se birnin tarayya Abuja..




Yayinda k'arfe Tara Dede akasallami sumayya daga asibiti sukayo gida bayan ansha famada,ita akan bazataje gidaba gidan anty lele zata koma anyi,anyi Tak'i yadda seda taji hajiya mama nawayada big mom tana gayamata su Ahmad suntafi kana tayadda zata koma gida murmushi kawai Abba yayi dominsu duk atunaninsu muta,nentane basusan ta,asar datayiba.




Unguwar Gama B Kano




SAURAT ce zaune itada Mami mahaifiyata kenan.."Wai SAURAT miyasa kikesaka Wannan kayan bana hanakiba eye? "Baki taturo gaba tareda duban kayan jikinta rigace iyakarta gyiwwarta Kuma batada wadataccen

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login