Showing 9001 words to 12000 words out of 29877 words
Chapter 4 - WALIJAAM COMPLETE BOOK Writing by Maman Teddy .txt
banza .
Saukowa sukeyi tare da Mom Haulah tana rike da hannun dan nata daya tilo .
Aa Zabeenart badai har kin fito ba?? Hjy Haula tayi mgnan tana bin Zabeena da kallo mai cike da ma'anoni . Murmushi Zabeenart tayi wanda kamin tayi mgn Har Anwar ya kai kofan fita.....Anwar har xaka wuce ne??! Kallon arxiki bai mata ba yayi ficewan shi ,don shi aduniya bayason yaga mace mai firi_firi irin na Zabeenah.
Dafata kafadan ta Mom Haula tayi alamun rarrashi ,wanda lokaci daya idon Zabeena ya chanja kala daga fari zuwa jah kwallah ya ciko kwarmin idon ta . Ina zuwa daughter ! Hjy Haula tayi mgnan tana dan bubbuga kafadan ta hadi da nufan barandern ta don ganin tafiyar Anwar din .
Koda ta dawo zaune ta samu Zabeena ta rafka tagumi hawaye na diga a idonta ,taana gogewa da hnkie .
Murmushi Momyn Anwar tayi ,kamin ta jah ta zauna gyefen ta , dafata tayi tana kwantota jikin ta hadi da fara mgn cike da murya ta makiran mata take fadin " har yanxu Zabeena ke yarinya ce ,ina maki kallon mai hankali har yau baki dashi ashe?.
Mom yaushe ne Anwar xai so ni ,ya kaunce ni?! Tun tasowata na taso da dakon soyayyar sa a zuciyata ,amma shi akullum tsana ce yake nuna mun ,yafi tsanata fiye da kowa fiye da komai .
Shiiiiii....ya isa haka dear yi shiru...Hjy Haula ta katseta hadi da dora yatsarta saman la66an ta .
Shin kin manta nice mahaifiyar Anwar?? Kin manta ni nayi maki alkawarin Auren Anwar?. Anwar naki Zabeena ,kar ki manta fa akwai plan ne shiyasa nakeson ki Auri Anwar ,ni dake da Mahaifiyar ki duk muna da mision ne akan hakan .
Bai dace ki rinka son anwar haka ba ,don kin san baxai tabbata a mijin ki har abada ba ,zai zama mijin ki na dan kankanin lokaci da kuma zarar munyi achiving goal din da muke bukata sunan Anwar marigayi daganan ne xaki fara rayuwar ki ,kin manta da wani wai shi...................
_*Littafin WALIJAAM na kudi ne kaman yanda kuka sani*_
_*Ga masu bukatar wannan littafi xasu na iya mgn dani ta wannan whatsap link din👇*_
https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1
_Normal grp 200_
_Vip grp 500_
_Spc group 1k👌_
_Idan kati xaki turo MTN ne ._
_Idan kuma ta account ne ta nanan👇_
_0028799846_
_Farida Hashim stanbic bank_
_Yan niger kuma zaku tura katin 500f ne na Airtel ta wannan number na kasa👇_
_+22797780373_
_Idan kuma Spc grp kk bukata 800f ._
_*Maman teddy🧸*_
*🐄WALIJAAM🐄*
_Free page_
_7_8_
*Tun daga farkon littafin WALIJAAM har karshe sadaukarwa ne ga duk kan fulani🐄*
_*Ga masu bukatar wannan littafi xasuna iya mgn dani ta wannan link din 👇*_
https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1
*Alheri writers asso.📚*
_________________________
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE* *I selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* Whatsapp OR
Call 08066268951
_________________________
*🐄WALIJAAM🐄*
_Free page_
_9_10_
*Tun daga farkon littafin WALIJAAM har karshe sadaukarwa ne ga duk kan fulani🐄*
_*Ga masu bukatar wannan littafi xasuna iya mgn dani ta wannan link din 👇*_
https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1
*Alheri writers asso.📚*
_________________________
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE* *I selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* Whatsapp OR
Call 08066268951
_________________________
_FREE PAGE na dab da karewa don Allah don maaiki kar ki fitar mun da littafi a bati idan kin siya ,ke kuma don Allah kar ki jira isowar littafin da aka sata ba tare da sanin marubuciyar ba ,idan kkyi haka kaman kin xama barauniyar xaune ce! Don ma'aiki badon niba kar ki fitarmun da littafi idan kin biya ,ku kuma idan baki biya ba kar ki karantamun littafin WALIJAAM👏_
_*Masoya makaranta littafan maman teddy a yau gashi ta zo maku da wata dama na karatun littafan nata kaman👇*_
_Yar Aiki na_
_Bafullatanan ruga_
_Gidan kwarata_
_Siyasa taah_
_Zuma da madaci_
_Kwaryar sama_
_Dijama y'ar fulani_
_Y'ar maula_
_Y'ar waye_
_Da dai sauran su...A yau sun bude hanyar da zaku na samun audio na littafan a youtube channel nasu mai suna HUMAIRA NOVELS TV_
*🐄WALIJAAM🐄*
_Free page_
_9_10_
*Tun daga farkon littafin WALIJAAM har karshe sadaukarwa ne ga duk kan fulani🐄*
_*Ga masu bukatar wannan littafi xasuna iya mgn dani ta wannan link din 👇*_
https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1
*Alheri writers asso.📚*
_________________________
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE* *I selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* Whatsapp OR
Call 08066268951
_________________________
_FREE PAGE na dab da karewa don Allah don maaiki kar ki fitar mun da littafi a bati idan kin siya ,ke kuma don Allah kar ki jira isowar littafin da aka sata ba tare da sanin marubuciyar ba ,idan kkyi haka kaman kin xama barauniyar xaune ce! Don ma'aiki badon niba kar ki fitarmun da littafi idan kin biya ,ku kuma idan baki biya ba kar ki karantamun littafin WALIJAAM👏_
_*Masoya makaranta littafan maman teddy a yau gashi ta zo maku da wata dama na karatun littafan nata kaman👇*_
_Yar Aiki na_
_Bafullatanan ruga_
_Gidan kwarata_
_Siyasa taah_
_Zuma da madaci_
_Kwaryar sama_
_Dijama y'ar fulani_
_Y'ar maula_
_Y'ar waye_
_Da dai sauran su...A yau sun bude hanyar da zaku na samun audio na littafan a youtube channel nasu mai suna HUMAIRA NOVELS TV_
" Dr Haula ne ta cigaba da cewa" daga wannan lokaci zaki fara sabuwar rayuwar ki kaman kowa xaki manta da labari ko tunanin Anwar ". Hmmm nisawa Zabeena tayi kamin ta kalli Mahaifiyar Anwar tana cewa ' Momy wlh har yau ina mamakin sakarci irin na Anwar ,ace wai duk tunani da bin kwakwafi irin nasa ya kasa fahimta da kuma ganowa cewa kedin ba mahaifiyar sa bace...wannan ai ma sakarci ne ,duk da dai ke din baki ta6a nuna masa komai na cewar kedin ba mahaifiyar sa din bace . Murmushi Dr Haulah tayi kamin tace " waya fada maki banice na haifi Anwar ba ? Nice na haifo sa na kawosa duniya ,amma da akwai wani boyayyan al'amari da har a yanxu baki san dashi ba .wannan sirrin ne wanda mutane uku ne suka san dashi ,Anwar a cikin jiki na ya rayu ni nadauki cikin shi na tsawon watanni tara na aifo sa duniya . Amma tambayar ki Zabeena nasan tayaya uwa keson ganin bayan dan ta da hannun ta shine ko???. Dr Haulan tayi magana taba kallon idon zabeena da tayi mata kurrr don kwakwalwarta ya tsaya da aiki ,ita fa har a yanxu bata san gaskiyar komai dan gane da Momy da Anwar ba ,wata zubin tayi tunanin dan tane wata sa'in kuma taga komai yasha banban da kasancewar Momyn mahaifiya a gurun anwar . Daga mata kai kurum tayi don san sanin meye gaskyar al'amarin .
Murmushi ne ya kubce mawa Dr Haula wanda har sai da hakoran ta ya bayyana a hankali ta fara mgna cike da tausashshiyar murya kamin ta cigaba da cewa" Ina son yaro na Anwar son da banta6a yi mawa kowa ba . Kuma nasan yarona yana sona fiye da komai nasa fiye da kuma kowa . Amma mene Umman ki ta fahimtar dani abubuwa da dama da zasuna iya faruwa idan mahaifin Anwar ya mutu yabar duniyar ,abubuwa da dama da dangi da yan uwa basu san dasu ba zaaa su sani a wannan lokacin . Kuma kinsan meye duk soyayyar da Anwar yakemun zai koma rabi ne a wannan lokacin . Kin san meye ma abun dake kara bata mun rai ,duk wannan dukiyar na Alh B jalingo baxan tashi da wani kason arxiki ba ,bana tsammanin a dukiyar sa kaso 20 na samu kaso daya ciki . Anwar ne zao kwashe duka da wasu tsirarun mutane . Kuma kinsan meye a dukiyar shi kanshi Anwar baxan tashi da silin zare ba .
Nasan baki gane komai ba har yanxu ko zabeenah? Tom ki Auri anwar daga wannan lokacin ne xamu fara komai ,zan hakura da duk wani kauna da soyayyar da nake mawa Anwar ,domun ko dukiyar shi tafi mun rayuwar sa . Karar shigowar Massage ne ya shigo wayar Dr Haulah ,wanda nan take takai hannun ta tana daukar wayan nata ,kayataccen shu'umin murmushi ta saki don abun da take expecting zuwan sane ta gani ,kinga daya daga cikin dalilin da yasa nake kara son Yarona Anwar....tayi mgnan tana nuna mata makudan kudaden da suka shigo cikin wayan nata .
Mom tom na meye wannan shine ya turo maki?. Cewar Zabeena tana mai kara fiddo da idanu waje don ta tsorata da ganin waaannan makudan kudade .
Ajiye Wayan Mom Haula tayi kamin tace da Zabeena " a'a kam ai Anwar Duk wata hanya da mashiga da mafitan kudin sa a hannu na take ,bawai nice na sakashi yimun hakan ba a'a shine don kanshi . Tun Anwar na yaro komai nasa nawa ne ,kuma mahaifinsa na matukar jin dadin hakan bai ta6a samana ido ba ,duk da yasan komai na tsakanina dashi din . A takaice D'a na Anwar na sona fiye da mahaifin shi ,duk yawan kudi indai shine zaa bashi tom account dina yake amfani dashi a turomun . Kinsan Soja basu damuwa da Albashin su Zabeena kullum a cikin tura masu kudi akeyi ,tom albashin shi na wata kinsan a yanxu yahaura milliion a wata saboda kullum matsayin sa sama yake....to wannan yazama parmanent ta account nawa ake tura masa ,kinga ko wannan shine dan albarka dan da uwa ke alfahari dashi . Idan a yanxu inda muke na kira Anwar a waya nace dakata ko matsa gyefe ,wlh allah kenan Zabeena ,ba tare da yasan meye nufina ba abun da nace yy din shi xaiyi ,tom don haka ki kwantar da hankalin ki kisa mawa ranki cewar Anwar Naki ne xaki aureshi kuma xan doraki a duk wata hanya nasa .
Hmmm wani gauron numfashi Zabeena ta sauke kamin ta kalli Hjy Haula tana cewa " Mom tom meyasa kikeson ganin bayan Anwar bayan yanayi maki komai ,dukiyar sa ciki da wajen ta kinsani kuma komai nashi naki ne?.
Shiyasa nace zabeena da yarinta a kanki ,tabbas hakane mganan ki ,amma kin san meye??. Wannan kudin da kike gani nasani na Anwar a cikin kaso 3 bansan daya nasaba . Iya kudin dake maruri ne a nigeria nasa nasani ,ban san na sauran kasashe ba . Shin kinsan bank nawa ne yake zuba share nasa a ciki na kasaahen waje? Shin kinsa duk wata mashigar kudi da mafitan sa na mahaifin sa a hannun Anwar yake kuma ban san wannan ba...Kuma bai ta6a fadamun ba saboda sirrine mai karfi tsakanin sa da mahaifin nasa . Bana san komai na Alh Jalingo ba ,amma Anwar yasani yafi yarda dashi fiye dani...Sunan Anwar soja ne ,amma idan uxurin sa ya taso a koina Anwar yake Alh Jalingo zaisa ya dawo garesa ya turasa wuraren harkallan sa yayi attending hadi da kwafe gurbin mahaifin nasa . Haka akoina yake yi koda sauran kasashe ne ma. Wannan ne dalilin da yasa mutane da yawa ke cece kuce akan arxikin Anwar ,basu san daga mahaifin shi ne ba ,tun yana karamin yaron da baifi shekara 14 ba yake dorasa a harkar sa hadi da maye gurbin kujerun sa. Anwar bai fi shekaru 22 ba ya mallaki company nasa na kansa ....tom fah bansan mashiga da mafita nasa awannan harkar ba shima....ke zabeena bansan komai nasaba xan iya cewa a yanxu . Kuma duk wannan arxikin nace maki banawa bane ba.
Dole nasan abunyi idan baxaki iya maramana baya mu kaddamar da nufin mu ba ,ki fadamun na nema wacce xata bamu hadin kai. Hjy Haulw tayi mgnan don ranta ya soma baci da zabeena. Murmushi Zabeena tayi kamin tace habawa Mom ,wlh xanyi maki komai kikace ai kudi yafi komai ,dama ni don arxikin sa nakeson shi badon wai ina son shi har cikin zuciya ta ba.... Murmushin farin ciki Mom Haula tayi kamin sukauda hirar suna cigaba da firar rayuwa.
*********
Salati Oumma tasaki hadi da dora hanu aka tana kara kirar Sunan Shattu".
Mun shiga uku shattu yarinyar waye wannan?? Shattu ki taimKa mana ki fadi mana gskya waye yabaki yarinya eh? Oumman nata ke magana Hawaye na dada kwaranya a saman kuncin ta. Itakam shattu babu kuka babu jimami kawai ta tsaya a wurin dakin Oumman nata tayi mata fuskan shanu . Yawindo ce dake tsaye itama taajibi ya isheta da mamaki ,Aa ya isa haakan Hajo , ba tuhumace ya kamata kiyi mata ,abunda Shattu zatayi da wanda bazata iya yin shi ba dukka mun sani ,Don haka ki natsu Shatu fadi mana kinji Yarinyar wacece a bayan ki??? Yawindo tayi maganan tana kama kafadan Shatu da tayi shiru ,a sanyaye tace " yawindo diyata ce ba yarinyar kowa bace tawace! Tana jin kishi ne bara na bata ruw...kamin ta karke maganan ne taji Saukar mari tasss a saman kuncin ta ,kamin ta kuma ankarewa ne taji Umma ta shaketa tana duka ba tare da tadamu da jaririyar dake bayan ta ba. Haka ta hadeta da jikin bukka....kuka Umma keyi haka shatu da ke kuka mai ban tausayi da ta6a zuciya ga jaririyar dake ta uban tsala ihu...Subhanallah subhannal meye wannan meye kk shirin yi haka Fatima? Cewan Yawindo tana kokarin kwatan Shatu hadi da shiga tsakiya don ta banbareta ... Umma don Allah kiyi hakuri Aradun Allah Diyata ce! Diyan kin Ubanki...mu zaki jawo mawa abun kunya a rugar nan?? Baxaki kashe da bakin ciki ba sai dai mu mu kashe ki..cewan Oumma fatima tana cigaba da dukan Shatu dukan da batasan ma wata iri take mata ba.
Liman ne da sauran dattawan fulanin rugar suka shigo garken nasu ,don dama haka akeyi idan makamamcin hakan tafaru . Manyan dattawan rugar ne kadai ke shigowa garken fulanin baka ganin yaro bare kowa vaya xuwa acewan su idan kazo kayi rashin kunya kayi.kar6ar Shatu yayi yana dakata fatima! Liman yayi mgnan yana daga Oumma hannu .
Sai asannan ta dakata tana goge kwallahm dake gangaro mata...shatu kin cucemu kin cuce kanki kinjah wo mana abun kunya. Cewan Abba da yayi mgnan ransa bace .ya isa nace haba haba haba.....cewan Liman yana nanata mgnan har sau uku .
Mamana Shatu daina kuka yi shiru kinji ,yawindo maza kishiga da ita ciki a gyara ta da jaririyar . Cewan liman yana kallon yawindo ,da sauri yawindo ta kama Shatu ta nufi da ita bukan ta zuciyarta na matukar jin tausayin wannan ahali ,musamman ita shatun .
Zama liman yayi a saman tabarman kaba ,kamin yafara baimasu Umma hakuri hadi da shaida masu cewan kowani bawa da kaddarar shi yake tafe a duniya ,mai kyau kuwa ko marar kyau . Abun ku tausaya mawa wannan yarinya ne ,don ita haka nata kaddarar tazo dashi ba ason ranta ba. Bakusan ya akayi ba ,shin ahanyar tane ta hadu da muyagun mutane ko kaka?? Duk wannan fa abun dubane kuma abun tambaya ,amma bako daya kaawai kun fada yarinya da zagi da duka . Komai kaddara ce ku dauke shi a makofin kaddara . Inalillahi wainna ilaihir rajiun kai shattu ni yau ya zanyi Fatomo ban dauko ba an daukomun lailah haillah... Haba Fatima kiyi hakuri kaman yanda liman yace mun san kaddara ,kuma ko wani cikakken musulmi yayi imani da ita kiyi hakuri wannan shine kaddarar mu .cewan Abban Shatu yana girgixa kan takaici da damuwa idon sa ya sauya kala zuwa jah .
Don dole Umma tayi shiru tana girgixa kai kurum...nasiha da ayoyi da nafsi sosai Liman ya jawo maawa Oumma da Abba kamin ya mike su fice tare da Abba ,abba kam wurin sayar da maganin itacen gargajiyan sa ,amma duk taron mutanen nan ya kasa komai na sallaman su ,damuwa ya taru yayi masa yawa.
Jaririyar Yawindo ta fara gyarawa tsaf ,kamin ta dora mata ruwan zafi ya tafasa da magunguna ...sannan ta juye a bangaje babban na kwano takaishi bandaki .
Bin bayan ta shatu tayi ba tare da tunanin komai ba ,don ita fa sam ta manta waida wani abu shi wankan jego....Anan ne Yawindo ta gasgata abun da take sakawa a kwakwalwarta gameda Shatun...batace da ita komai ba har ta sirka mata ruwar ,ta fito tabar ta tayi wanka kaman yanda tasaba . Tunkan Shatu ta fito ta ke kyenkyesa mawa Oummsn nata abun da tagani dan gane da shattun na gasgatar mata cewar ba diyar ta bace .
Dai_dai mareeya na shigowa garken...kukan idon ta na ya kafe sai dariya Yawindo da gske ne Wannan jaririyar bana Shattu bane..? Cewar Mareeya fuskan ta dauke da murnan jin mgnan da yawindo ke fadi mawa Ammie .
Kwarai kuwa da gske ni nagani da idona ,Shatu tana nan da mutumcin ta na ya mace budurcin ta na tare da ita ... Wannan shine xancen karya!!"
Cewar inna wuro wato mahaifiyar jauro dake nufowa xuwa inda su Yawindo suke . Adai dai kuma Shatu na fitowa daga bandaki tana amsa Mareeya da cewa" wayace maki ba diyata bace?? Wannan jaririya diyatace... Kwa fadi dai gskiyar mgn Oummam hardo ta kuma katse su a karo na biyu.... Ni ba wani mgn ce mai tsawo ta kawoni wurin ku ba ,nazo ne ku ji kusani D'ana Hardo baxai Auri diyar ku ba...wacce tagama iskancewa ta yada budurcin ta a diniya ,aradu Hardo baxai auri Shatu ba na fadeku .... Habawa InnaWuri auren da aka daura tun shatu na shekara 8 a duniya a yau xakice kin warware saboda wannan dan karamin dalilin da zaa agano gskyar lamarin?.
Cewar Oumman shatu tana mikewa daga tsaye ,cike d kwantar da muryar ga innan Hardo.
A zafafe Innawuri ta juyo kaman zata bugi umman Shattu...wannan ne karamin dalili? Lailai ne fatima ,wato ke kika daure mawa yar taki gindin yin iskancin ta...ta zubat mana da mutumci d dangin mu