Showing 1 words to 612 words out of 612 words

Chapter 1 - Zauna ka Ci Dariya Zallah Hausa Novels Document by kanopost.ng.txt

Yahya So   

22 Dec 2024

1141

ο»ΏZauna ka Ci Dariya


**+FILIN RAHA**+
πŸ˜€πŸ˜€πŸ˜€πŸ€£πŸ€£πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚


πŸ˜€πŸ˜€πŸ˜€πŸ˜€πŸ˜€πŸ˜€
<<<<>>>
Wata mata ce tanason ta gwada mijinta; Taga
inhar suka
rabu yaya zaiyi?... Saita dauki takarda tayi
rubutu kaman
haka; "mijina gaskiya bana sonka yanzu jinake na
tsaneka
bana bukatar kallon fuskanka gara na kalli
fuskan goggon
biri da na kalli fuskan ka, bana burin jin
muryanka
gara na saurayi wakar shata da naji muryanka,
dan haka
nayi tafiyata ka auro wata"....... Sai ta ajiye
akan kujeran da
yake
falon sannan takoma bayan kujeran ta buya...
Mijinta yana zuwa yasamu bakowa a falon yana
kokarin zai
kirata sai yaga takarda akan kujera, sai
yadauka yakaranta...
Nan take ya fashe da dariya
sannan ya dauko wayansa yasa akunnensa
yafara cewa, ''Hello masoyiyata abunda muka
dade muna
addu'ar shi yau
yazo. Yanzu nadawo daga wajen aiki na samu
wannan
lalatacciyar matan nawa tabar gidana kinga
sati mai zuwa kawai sai adaura mana aure... Sai
ya fashe da
dariya
yace kijirani yanzu ina zuwa zamu tafi hotel
muci abinci.....''
Bayan yagama maganganunsa sai yajuya
bayan takardar yayi
rubutu sannan ya bude durowa ya canja riga
ya fita yana
waka wannan baitin....
''SOYYAYYA SO MAI SONKA... ZO
MUJE MUJEJEJE MUJE MUJE...." Haka ya fita
yana wakarsa fuskansa cike da
annuri.
Fitarsa keda wuya matar tafito
tana ta kuka tadauki takardan dan ganin
meya rubuta....
Sai taga yarubuta.....;Kidaina boye-boye Kifito
dan nariga na
ganki abayan kujera, kidafamun ruwan tea
yunwa nakeji,
naje insayo biredi.
Wai a Cikinsu wa akafi razanawa?But
1=Matar....?? 2=Mijin.....??




001. LABARIN WADA MAI KUSUMBI.


Gabatarwa.


A wani zamani da ya shude a birnin Sin, anyi wani mutum madinki mai son nishadi. Duk dare ya kan fita tare da matarsa yawon bude ido suna kallon bakin da ke shigowa birnin. Wata rana sun fita kamar yadda su ka saba, a hanyarsu ta dawowa gida sai suka ci karo da wani wadan mutum ya yi wata shiga gwanin ban dariya. Madinki da matarsa su ka matsa kusa da shi suna kallonsa. Daga nan suka gayyace shi zuwa gidansu domin cin abinci tare da su. Ya amsa musu, ya bisu tiryan-tiryan har zuwa gidansu.


Madinki ya tafi kasuwa kasancewar dare ya yi, ya siyo soyayyen kifi da waina da nama da alewa da dukkan abincin da za su ji dadi da shi. Ya ajiye wani katon kifi a gaban wada. Matarsa ta ciro wata tsoka babba ta cusawa wada a baki ta rufe masa baki da tafin hannunta tana cewa " Wallahi sai ka hadiye wanna gaba daya, lokaci daya, kuma cikin tauna daya, ba zan kyaleka ba sai ka hadiye"


Ashe ita ba ta sani ba akwai babbar kaya a cikin tsokar kifin, ta makale wa wada aas makogwaro, abin ya zo da karar kwana ajalinsa ya sauka, nan take ya mutu.


A nan asuba ta riski shaharuzad ta katse zancenta mai dadin sauraro.


Za kuga labarin yayi kadan, wannan kamar gabatarwa ne. A dakace mu a cikakken labarin.


Kuyi share sannan ku yi follow din Imam Maleek Auwal don samun wasu labaran.




+++FILIN RAHA+++


πŸ˜€πŸ˜€πŸ˜€πŸ˜€πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ€£πŸ˜‚πŸ˜…


JAMA'A ASSALAMUALAIKUM Barkanmu da sake kasancewa daku ta cikin wannan shiri Mai farin jini.
Shirine dakan sambado ya suburbudo muku labaran ban dariya da sanya nishadi.
Kamar kullum Rabiu SulaimRabiu Sulaiman SumailaARabiu Sulaiman Sumaila sai Rabiu Sulaiman Sumailar mutanen wato Rahmert KhalRahmert Khaleel ZazzauzRahmert Khaleel Zazzau Rahmert Khaleel Zazzaugamar Shirin kafin shirin yadora ga mabudin kunne.
πŸ˜€πŸ˜†πŸ˜€πŸ˜†πŸ˜€πŸ˜†
Wata MALAMA ce tana bawa πŸ‘¨β€πŸ‘©β€πŸ‘¦β€πŸ‘¦πŸ‘¨β€πŸ‘©β€πŸ‘§β€πŸ‘§πŸ‘©β€πŸ‘©β€πŸ‘¦πŸ‘©β€πŸ‘©β€πŸ‘¦β€πŸ‘¦πŸ‘©β€πŸ‘©β€πŸ‘¦β€πŸ‘¦πŸ‘©β€πŸ‘©β€πŸ‘¦β€πŸ‘¦
Dalibanta karatu matan aureπŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•
sai tace : musu yakamata 'yan uwa na mataπŸ§•πŸ‘³β€β™‚πŸ‘³β€β™€suringa taimakawa mazajen su idan zasu qaro Aure wato abokiyar zama
Sai wata daga cikin dalibai πŸ™‹β€β™€ta daga hannu tace Malama Allah ya saka miki da alkhairi 'yau kimanin shekaru hudu 4 kenan da mijinki ya aure ni kuma narasa ta yadda zangaya miki.............................
MALAMA najin haka sai ta fadi πŸ§žβ€β™‚πŸ§žβ€β™€ta suma🧞aka dauketa sai Hospital πŸš”πŸ₯ da kyar likitoci suka shawo kanta ta farfado, sai dalibar πŸ§• nan tazo asibitin sai tacewa MALAMA : dan Allah kiyi hakuri wallahi bansan mijinkiba banta6a ganinshiba kawai nagwadakine nagani kozaki iya jure radadin zafin yin kishiya πŸ˜„πŸ˜πŸ˜†....mata mata
Baku da dama by

1

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login