Showing 1 words to 407 words out of 407 words

Chapter 1 - KITABUL DUMUJI Asha Dariya Zallah by Yahya Garba So .txt

Yahya So   

22 Dec 2024

3234

😂🤣 LABARAN BAN DARIYA ZALLAH 😂🤣


Labarin mu na yau shine kamar haka 👇👇😂 😄


Filin nishadi.🤣😂🤣
Wata Mata tashiga taxi zata unguwa sai ta zauna gidan gaba ana cikin tafiya sai direban ya juy0 ya kalleta da ita da danta sai yayi dariya yace "gaskiya hajiya ban taba ganin mummuna irin Danki ba" sai ta dubeshi tayi tsaki "mtseww" sannan tace ya tsaya ta k0ma baya, tak0ma baya tanata zage zage sai wani ts0h0 dake bayan m0tar yake tambayarta me yafaru sai ta fada masa abinda direban m0tar yace mata sai ts0h0n yace "kin mareshi" sai tace "A'a" sai yace "kaw0 birin 🐒🦍 dake hannunki in rike maki kije ki mareshi"
acikin su wa yafi mata rashin mutunci??






🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣Wani bakauye ne ya hada lambar waya ya kira, kuma sai yayi sa’a ta shiga. da aka dauka, sai ya ji muryar da bai taba jin irinta ba tana cewa:
Domin ajiye gawa danna 1
Domin karbar gawa danna 2
Domin cika maka gida da gawawwaki danna 3
Idan kuma kanaso ka zama gawa to yanke kiran
Wai in kai ne ko ke ce ya zakiyi?🤣🤣🤣








🤣😂🤣LABARAN BAN DARIYA ZALLAH😂🤣😂


Banza ta Kori Wofi


Wani yaro ne ya sulale daga makaranta sai mahaifinsa ya kama hannunsa ya mayar da shi. Da suka je sai aka kira malamin da yake kula da ajinsu. Da aka tambaye shi game da yaron sai ya ce, ai duk kwanan nan ma ba ya zuwa makaranta, don ko jiya ma bai zo ba. A nan sai yaron ya musanta. Malamin ya so ya kure shi, sai ya tambaye shi, tarihin wane Annabi ne aka yi jiya a ajinku? Sai yaron ya ce: Annabi Fir'auna! Mahaifinsa sai ya yi fararat ya ce: Sallallahu alaihi Wasallam!🤣😂🤣


JAHILCHI BAIYIBA🤣






😂🤣😂DARASI DAGA LABARAN BAN DARIYA ZALLAH 😂🤣😂


Ga Wani Labari Mai Ban Sha'awa.😱
Wani Mutum Yayi Posting Yace Yana Buƙatar 40k Cikin Gaggawa.


Mutane Suna Kallon Post Ɗin Amma Suka Ƙi Cewa Komai Akan Post Ɗin .


Sai Wata Mata Tayi Masa Comment Tace Inbox Me.


Ya Bita Inbox, Matar Tace Ya Bata Account Number Ɗinsa, Nan Take Ta Tura Masa 100k. Sannan Tace Masa Yayi Amfani Da Sauran 60k.


Mutumin Yayi Mata Godiya


Watarana Mutumin Ya Kirata Yace Yana Son Ganinta Nan Take Ta Amince.


Sai Mutumin Ya Bata Mamaki Da Kyautar Sabuwar Mota Kirar Ford Ranger, Sannan Yakai Ta Saudi Arabia Yayi Mata Alheri Fiyeda Yadda Tayi Masa.

AKWAI DARASI SOSAI A LABARIN NAN👌


Yanzu Nima Ina Bukatar 10k Yan zunnan cikin. Gaggawa 😁😁😰


Ku Tuna Da Wancan Darasin. 08137237071

1

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login