[9:46PM, 9/10/2017] ‪08169047840*EVERY WOMAN / KOWACCE MACE SAI DA GYARA *KADAN DAGA CIKIN ABUBUWANDA YA KUNSA* ⇨1/MAGANIN KARFIN AZZAKARI. ⇨2/MAGANIN KANKANCEWAR GABA. ⇨3/MAGANIN SAURIN KAWOWA MANIYI. ⇨4/MAGANIN KARIN GIRMA DA KAURIN AZZAKARI. 5/MAGANIN RAGE TUMBI. 6/MAGANIN KARIN NI IMA. 7/MAGANIN KARIN GIRMAN HIPS (DUWAWU). 8/MAGANIN GYARAN BREST (NONO). 9/MAGANIN GYARAN FATA. 10/MAGANIN GYARAN GASHI. 11/MAGANIN KURAJEN FUSKA. 12/DAIDAITA AL ADA. 13/INGANTACCEN MATSI. ______________________________ *HADI MAI KARA GIRMAN BREAST* nono* * nonon saniya * cukwi murfi uku(mai fadin faranti 3) * garin alkama. Ki hadasu guri daya a rika *garin aya damawa da madara peak ana sha sannan kina rika gasa su da hulba ______________________________ *KARIN HIPS (duwawu)* ki samu dankalin turawa ki dafa shi ya dahu sosai, idan yasha iska sai ki dama shi da madarar shanu da xuma kada, ana yi har na tsawon wata guda ______________________________ *GYARAN BREAST KYANSU DA KINTSUWARSU* ki samu albasa ki yankata sannan ki dafata har sai ruwan yayi baki, sai ki sauke ki xuba xuma ludayi daya da garin gero ludayi daya, sannan ki xuba madara paek sai ki rika sha da dumi, kwana 19 ______________________________ ***** *MAGANIN KAIKAYIN GABA **** A nemi hulba da gishiri a dafa sannan idan ya dan huce a xauna a ciki, at least 30 mint, sannan a debi wanda aka dafa a sa tsamiya a sha ______________________________ * *SANYI MAI SANYA FITAR RUWA DA KAIKAYI KO KURAJE* ***** A nemi hulba man tafarnuwa man shanu, yayankabewa, a daka a hada a kwaba a dinga sakawa a cikin shayi ana sha ko a abinci ______________________________ *** *GYARAN NONO* ** 1.*gero *alkama *jar masara *farar shinkafa Sai ki gyara ki hadasu, ki wanke ki shanyasu rana su bushe, sai ki soya sama sama, sai ki juye ki kai nika gaba daya, sai ki dinga diban cikin cokali daya da rabi kina sha da nono ko yoghurt mai kyau, zaki mamakin yadda zai canja. 2.ko kuma ki sami garin hulba ki tafasa sai ki rinka gasa su, idan kin gama sai ki sami man hulban ki shafa musu, wacce zatai yaye zata rika sha two weeks before and after tayi yayen. 3.idan kika samu garin alkama sai ki samu ruwan gyada ki kwaba, sai ki sheka ruwan zafi ko ki zuba cikin tukunya ki rika motsawa har ya dahu, a sauke a zuba madara da sugar a sha. 4.zaki samu alkama ki wanke kisa kayan kamshi a markada idan ya kwanta sai ki tace ki dama, ki samu farar shinkafa na tuwo ki wanke ki shanya ya bushe, sai ki kai inji a nuko ko kidaka sai ki samu nono kisha kullum da safe kamin kici komai zaki iya sha da madara ko yoghurt. 5.ki samu garin aya da dabino kina sha da peak milk shima yana yi sosai ______________________________ *GYARA KANKI* 1. Ruwan abarba: Yana da kyau mace ta rinka markadawa tana tacewa tana sha da sugar ko zuma, wannan hadin yana karawa mata Ni'ima sosai da sosai. 2. Rakke: ita ma tana karawa mace ni’ima kuma tana da amfani matuka a jiki, domin tana karawa Macce Ruwa. 3. Aya: ita ma duk tafiyar su daya da rake, ayar anaso irin bula-bulanan tana da matukar muhimmanci gurin mace tana da ni’ima sosai, kuma za'a iya samun kunun aya a hada shi da madarar peak ta ruwa. 4. Zaitun: Man zaitun yana magunguna da yawa to anaso macce ta ringa shafashi ajikinta yana gyara fata da saka santsi jiki, hakama yanada kyau macce ta dinga shafawa a gabanta, yana saka laushi. 5. Bawon bagaruwa: ita kuma wani sirri ne wanda idan mace na son ta zama kullum a tsuke ta dinga dafa bawon ta na shiga kamar yanda ake shiga ruwan dumi idan an haihu. 6. Ga kuma wani hadi a nemi sasaken baure, kananfari, zuma, citta, mazarkwaila. Za ki tafasa sasaken baure ya dahu sosai sai ki daka kanumfari me yawa da citta yar kadan ki zuba akai, ki saka mazarkwailan da zuma amma zaki cire icen kafin ki zuba hadin, sai ki sauke ki dinga sha daidai kima idan ya huce, wannan hadin kadai ya ishi macce, ba sai ta wahalda kanta neman boka ko wani asiri tana raba kanta da Allah ba. 7. A samu zogale a wanke shi a nika shi tare da dabino da kuma kwakwa sai a tace a saka zuma tare da madara sai a saka ya yi sanyi a rika sha bayan mangariba. 8. Wannan hadin yana kara ruwa, ruwan kwakwa ,nikakken rid,gari dabino,madara ta ruwa a ha su guri guda a dama miji zai sha mace ma zata sha. 9. Ina mata masu fama da matsalar bushewar gaba? ki samu man ridi ki rinka zubawa cikin ruwan dumi ki zauna a ciki, sannan ki rika matsi da Albabunaj ko Hulba ______________________________ *SAURIN RILESS NAEMI GADALIN MA AURATA* wannan gadalin baya bukatar kowanne karin bayani kawai jeka ko wanne shagon islamic cemest kace abaka gadalin ma aurata kana saya sai kaduba jikin bangonsa kaga magungunanda yakeyiwa maza ______________________________ *MAGANIN SAURIN KAWOWA Dan uwa kasamu yayan bagaruwa ka dakasu ka zuba garin a ruwa kanasha insha allahu za asamu sauki ______________________________ *MAGANIN GYRAN NONO* kisamu albasa ki yanyankta sannan ki dorata akn wuta ki tafata har sai kinga ruwan yayi baki sannan saiki sauketa kisamu garin gero kamar ludayi daya sai saiki samu zuma yar kadan sannan saiki samu magara me kwakwa ki zuba acikin ruwan albasar wanda dama saikin tace ruwan bayan kin hadashi anaso ki shanyeshi kafin 24hours wannan hadin yana karawa matar aure nono sosai amma yawan shafasu shi zaisa sukara kya ______________________________ *GYARA KANKI DA KANI* zaki samu sauyar gara funu da sassaken magarya saikina tafasa ruwan kina kama ruwa dashi sannan saiki samu furen tunfafiya da furen zogale da ganyen garafunun saiki bari su bushe saiki daka kina zuba garin kadan acikin madara ko nono kinasha wannan shikuma zai saka ki zama me dandanon jima i sannan zai kara matseki sosai koda kinjima da fara haifuwa ______________________________ *GAMSARDA UWAR GIDA* wannan shima wani maganin baturene daga china wanda zai kumbura azzakarinka ya sannan ya mike ya gamsarda ita sunansa TIGER KING kasha guda1 ka jarrbash ______________________________ *MAGANIN DAIDAITA AL ADA* zakije wajen masu islamic cms ki samu habbatussauda cokali 3 sai garin kustul hindi cokali7garin shazabu cokali3 sai asamu zuma kofi biyu azubasu agauraya ana shansa safe da yamma saikuma ki samu garin albanuna kina zuba cokali daya acikin ruwa kina wanka dashi insha allahu zaki samu lafiya ______________________________ *GYARAN FATA .....* Koda yake wannan hadin yanada dan wahala amma kidaure ki hadashi saboda zakiga amfaninsa kisamu jar dilka lemom tsami bawon kwai sabulun salo sabulun ghana sabulun dinya detol na ruwa dukkansu ki takasu waje daya kina diba kadan kina wanka dashi 2/sannan idan kuarajen fuskane wanda suke bata fuskar mace zaki iya samu asalin nonon shanu saiki samu wani kyalle me tsafta wanda zai iya tace miki wannan nonon saiki juye nonon akan kyallen sannan kimatseshi har saikin fitarda wani mai ajikinsa saiki rinka wake fuskarki da wannan man nono insha allahu za ayi nasara ______________________________ *KARFIN AZZAKARI* wannan maganin baturene me suna VIAMAX POWER ka juyeshi gaba daya acikin ruwan dumi ka shanye ______________________________ *SAKA ME GIDA SUMBATU* kisamu totuwar rake me tsafta ki busar da ita saki hada da miski da kanunfari saiki hadasu waje daya ki dakasu ki samu garwashin wuta kina zuba garin kadan aciki kina tsuguno kibar hayakin ya ratsa gabanki sosai kisamu kamar 5minutes wannan hadin yana karawa mace dandanon jima i sosai musammamn idan kin kasance me ni ima ______________________________ *GYARA GABANKI* ga wani sirri shikuma amfaninsa zaisa gabanki yaciko ma ana mararki ta cika da ni ima sosai sassaken baure sassaken gamji gishirin gallo dan kumasau sai minannas sannan saiki samu hanta tattasai yanda ake hadawa shine zaki saka hanta akan wuta sannan ki saka sassaken da dan kumasau cokali daya gishirin gallo rabin cokali ki saka tattasai sai minannas shima rabin cokali sannan ki dafa sosai amma zaki iya saka kayan miya duk yanda yakamta bayan ya dafu ki cinye gaba daya wannan zakiyi mamakinsa idan kika hadash ______________________________ *SAKA MEGIDA SUMBATU* wannan hadin bashida wahala amma kuma yana aiki 100% kisamu sautar zogale sauyar kankana kununfari dukkansu ki dafasu bayan sundafu saiki tace ruwan sannan kisamu mazar kwaila da zuma ki saka sannan kimayar dasu kan wuta sannan kibari ya dafu saiki juye kinasha safe da yamma 2/ko kuma kisamu lemon zaki kamar guda biyu ko uku ki matsesu akofi saiki zuba madara peak guda biyu ki saka a freg yayi sanyi kisha ______________________________ *GYARAN GASHI......* Ga hanyarda zakibi ki gyara gashin kanki cikin sauki kisamu garin hulba ki zuba acikin ruwan lalle ki dafa ya dafu sosai sannan saiki saukeshi kibarshi yayi sanyi sannan ki samun sabulun h/sauda ki wanke kayin dashi sannan saiki samu wadannan mayikan 1/man zaitun 2/man kwakwa 3/man alayyadi 4/man h/sauda 5/man sim sim 6/zautun lauz duk wadannan mayikan zaki hadasu waje daya sannan kina shafawa akai kisamu kamar wata guda ko fiye da haka... Insha allahu gashinki zaiyi tsayi yayi laushi yayi bak ______________________________ *SHA YANZU MAGANI YANZU* idan kinaso lokaci daya ki jike da ni ima agabanki ki samu kankana me yashi ki fereta kiyi mata kofa sannan ki daka kanun fari ki zuba aciki saiki daka dabino bayan kin cire kwallon shima ki zuba saiki samu kwallon kwakwa ki fasa ki zuba ruwan aciki sannan ki rufe wannan kankanar kibarta ta kwana idan kari ya waye saiki dauko ki shanye gaba daya sannan ki cinye wannan kwakwar uwar gida wannan hadin keda kanki zaki gane kin hadu ______________________________ *SIRRIN KARAWA MACE SHA AWA* akwai mata da yawa wanda zaka samu matan aurene amma suna fama da karancin sha awa hasalima suna jima ine bawai don dadiba sai dan raya sunnar manzan allah (saw) amma ga wata faida wacce idan kikayi amfani dasu zakiyi sha awar jima i sosai kisamu danyen zogale ki markadashi saiki tace wannan ruwan ki zuba masa kanunfari da zuma kinasha safe da yamma ______________________________ *MAGANIN RAKE TUMBI&KIBA* mutane da dama basusan yanda ake amfani da zogale wajen rage kiba ko tumbiba yanda za ayi shine asamu ganyensa a tafasa arinka shan ruwan kullum insha allahu za ayi mamaki allah yasa adace ______________________________ *KARAWA MACE NI IMA* ki samu ganyen ugu ki matse ruwan a kofi ki fasa kwai guda daya ki gauraya sosai acikin ruwan gwanda saiki samu garin madara cokali biyu ki zuba sannan ki zuba zuma cokali uku saiki samu lemun tsami ki matse rabinsa saboda kada yayi karni ki gauraya sosai saiki shanye kisamu kwan uku kina wannan duk bushewar gabanki zakiga ni ima ______________________________ *INGANTACCEN MATSI* idan kinaso kimatse farjinki koda kin haufu farjinji zai dawo kamar budurwa yar shekara16 Da farko kisamu lallenki me kyau ki kwabashi da zuma farar saka ki hada ki matse farjinki dashi sannan kisamu man zaitun da beby oil kidauko auduga kina dangwalowa kina digawa acikin farjinki kuma kada kina tsarki da ruwan sanyi kirinkayi da ruwan dumi musamman idan kinyi jima I kuma kina tafasa bagaruwa kina tsarki da ruwan farjinki zai kumburo ya burge me gidanki Kokuma kisamu lalle gabaruwa ganyen magarya alimun dan kadan domin idan yayi yawa akwai matsala saiki tafasa saiki juye awajenda zaki iya shiga ki zauna acikin ruwan kisamu minti20 saiki fita koda sau daya kikayi farjinki zai matse musamman idan kin taba haifuwa zakiga yanda farjinki zai matse kamar baki taba haifuwaba uwar gida a gwada wannan allah yasa adace ______________________________ *SIRRIN MATSI* Ga wani sirri wanda akasari larabawane suke amfani dashi (1)kisamu kwallo mangoro (2)Turaren miski (3)Zuma (4)Bawon ruman ga yanda ake hadashi shi wannan kwallon mangoron dan cikin zaki cire ki shanyasu tareda bawon ruman bayan sun bushe saiki takasu ki kwabashi da zuma da turaren miski saiki rinka matsi dashi idan ya jima kadan saiki wanke wannan zai saka gabanki ya matse yanda kikasan budurwa kuma zaiyi santsi sannan kuma zai rinka kamshi Uwargida ki gwada wannan ______________________________ *AMFANIN KANKANA* uwargida kisamu kankana ki gyarta ki cire kwallayenta ki samu dabino ki saka sannan ki markada kisamu zuma cokali uku ki zuba sai madara da ruwa ki zuba kisaka a furej yayi sanyi kisha saiki dauko bawon kankanar ki busar dashi bayan kinyi wanka saiki turara farjinki dashi *KARIN NI IMA* Zaki samu ridi ki surfa ki dakashi sai kuma aya itama kidaka amma saikin soya ayar sannan kihada da garin cukwi kirinka saka cokali kamar3 acikin madara peak kinasha wannan ya inganta yana karawa mace ni ima sosai.. daga mana ______________________________ *KARIN NI IMA* Zaki iya yin shayin kara karfin sha awa da ni ima yanda zakiyi shine kisamu sassaken baure ki dakashi saiki daka kanunfari ki hada da lefton kinasha zakiyi mamaki musamman idan ke matar aurece... ______________________________ *RAGE TUMBI* Mata da maza masu kato tumbi wanda yake hanasu dadin saduwa sasu iya amfanida da KHAL TUFFA azuba aruwan dumi arinkasha sau2 safe da yamma allah yasa adace... ______________________________ *YANDA ZAKI ZAMA MAI NI IMA KAMAR KORAMA* Kisamu sassaken baure ki dafashi sai bayan ya dafu sai ki juye ruwan sai kisamu bazar kwaila da zuma da kanunfari da citta ki zuba aciki ki tafasa kirinka sha safe da yamma hmm..zaki zama cakwala dadi.. ______________________________ *KARIN MANIYI* Wasu mazan suna fama da rashi maniyi amma ku gwada wannan kasamu albasa guda biyu a yan yankasu a soya sai bayan ta soyu sai ka kawo kwai ka zuba amma kada ka bari ya soyu ka sauke kaci idan kana haka in sha allahu za kayi mamaki.. ______________________________ *SAKA ME GIDA KUKAN DADI* Ki samu totuwar raken da kika mai tsafta saiki barshi ya bushe kisamu gabaruwa guda3 da almuski da kanufari ki hadasu waje daya kirinka tsuguno kuma kirinka goga zaitun awajen zakiga yanda mai gida zaiyi.. ______________________________ *SIRRIN RIDI* Kisamu ridi mai kyau ki wankeshi ki nikashi ya koma gari ki barshi ya bure kirinka sha da nonon zai miki amfani wajen jima I da maganin dattin ma haifa... ______________________________ *KARIN GIRMAN NONO* wasu matan wanda daga sunyi haifuwa daya zakaga nononsu ya zuba wannan yana saka me gida yayi miki kishiya h/sauda hulba alkama gyada ridi danyar shinkafa da busassen karas duk ki dakasu waje daya kina sha da madara peak Awa2 kafin barci da kuma Awa2 bayan barci... *KAMMALA JININ HAILA KIDAWO DAI DAI* Kisamu zuma da garin tagargaje da almuski bayan kin gama wanakan tsarki saiki debo garin tagargajen ki dama acikin ruwa ki wanke gabanki dashi saiki dangwalo zuma ki rinka sakawa acikin farjinki sai ki bari idan dare yayi saiki dauko farin almuski ki kara shafawa acikin farjinki sannan ki jira dare yayi zakiga yanda mai gida zaiyi... *BAKYA IYA GAMSARDA MIJINKI* Kisamu furen tunfafiya da yayan zogale da gero ki dakasu lukui sannan kirinka sha da fresh madara daga ranar zaki fara gamsarda mijinki har sai ya g ______________________________ *MATSI DA SANTSI* Idan kinaso mijinki yarinka jinki lutsulutsu kisamu lalle mai kyau ki kwabashi ki hada da zuma ki saka farjinki sai ki samu man zaitun da beby oil ki dauko auduga ki rinka dangwalowa kina sakawa a farjinki wannan shine asalin matsi mai saka mai gida kyauta bayan haka sai kisamu kankana ki markadata ki hada da madara peak wannan shine zaki zama mai dadin jima i.. *RAGE GIRMAN NONO* Ganyen lemun zaqi Buhuru sudaniya.Ki hada ki dakasu ki dinga shafawa a nonon ze ragu amma ki rage shan madara Ki dinga soya hanta da kitsen akuya kina ci zasu ragu kuma bazasuyi girma ba. *SAURIN KAWOWA MANIYI* Maza da dama suna bukatar jimawa awajen jima I amma hakan baya samuwa saboda daga sunfara jima I zasuyi riles amma ka gwada wannan kasamu garin h/sauda cokali daya Sai kasamu kwai guda uku sannan ka hadasu ka soya kada ka bari ya soyu sosai insha allah za adace.. ______________________________ *ZAFI LOKACIN JIMA I* Rashin ni ima afarjin mace shiyake kawo mata jin zafi lokacin jima I shi kansa mijin zafi yakeji to ki gwada wannan kigani ki samu gero ki surfa ki hada da bazar kwaila da kanunfari da man shanu ki saka ruwa ki dora akan wuta ya dafu sosai saiki tace ruwan kisha.,hm lallai ranar tun kafin dare zaki fara nason ruwa.. *KI KARAWA KANKI DADI* Kisamu dan bashana da gyadar mata da yayan kankana da fara biya rana da yayan zogale da bazar kwaila ki hadasu waje daya ki dakasu kirinka sha da madarar shanu zakiga yanda me gida zaiyi... *SAURIN KWANCIYAR NONO* Kina budurwa kinaso kada nononki ya zuba kafin aurenki ki daina saka damanmu kaya kuma babu brz ko kirinka tsalle da sauransu kuma ki daina kwanciya rub da ciki ko kirinka daga zani sama kina damesu kuma rashin shan kayan marmari da rashin saka brz suma suna kawo saurin zubewar nono. *YANDA ZAKI KARAWA KANKI DUWAWU* Tabbas maza suna bukatar mace ne kugu saboda yana basu sha awa musamman awajen jima I to amma ga yanda zakiyi kirinka shan kankana da latas (salak) kabeji zannan kirinka zama kusa da mijinki sanna idan kuna jima I yarinka shafawa ki. ▓▓▓▓08169047840*MAGANIN BUSHEWAR GABAN MACE* 08169047840 *Sirrin ◆ rike ◆ miji* *gamai samun daukewar ni'ima da rashin sanin dadin aure ko rashin nishadi to amarya ko uwar gida ga yanda zaki magance* ∑ *aya* ∑ *zuma* ∑ *dabino* ∑ *garin sallaja* sai ki markadesu ki tacesu sai ki rinka diba kadan-kadan kina hadawa da zuma da garin habba kadan kina sha safe da yamma. *WADDA BATAYI AURE BA KADA TAYI* mijinki zai ji kin canza sosai. ▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀ ✪ *SINADARIN MA 'AURATA* yana jimawa a jiki, sannan yana kara kuzari kuma yana karawa mace martaba ga mijinta. zaki samu: ✫ *furen zogale* ✫ *zanjabil* ✬ *habba* ✬ *garin raihan* sai ki dakesu guri daya sudaku dakyau sai rinka diban karamin cokali kina hadawa da zuma kina safe da yamma shima wannan sai mai aure amma idan kin kusa yin aure zaki iya yin wannan hadin. *HADIN MATAN MASAR DA MATAN SUDAN:* ko shakka babu shi wannan hadin matan masar da matan sudan,da matan jordan suna yinshi yana kara ni'ima musamman yana gyara aure, kuma yana kara dadi wurin saduwa yana kuma sa nishadin masoya, sannan kuma zaki zama yar gaban goshi. ✭ *kankana mai kyau* ✭ *zuma* ✭ *raihan* sai ki yayyanka kankanar ki zuba a kofi, ki saka zuma da madarar ruwa da garin raihan sai ki rinka sha safe da yamma. ▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀ ❉▾▾▾ *RASHIN SHA'AWA* ▾▾▾❉ akwai matanda basayin sha'awa ko basa jin dadin saduwa ko ni'imarsu ta dauke, sai kisamu. ﹆ *zangarniyar zogale,da ya'yanta gadaya* ﹆ *karanfani* ﹆ *citta* ﹆ *masoro* ﹆ *kinba* sai ki dakesu guri daya su zama gari,sai ki rinka shan wannan hadi a shayi safe da yamma,ki gwada ki gani, yana kara dadin da mai gida zai gamsu sannan kuma zaki rinka cin dabino (ajuwa) mai kyau tare da kwakwa zaki sha mamaki. ▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀ ❉ *NI'IMA◦ SINADARI MAI DADI* ◦❉ ▾▾▾ *ya'yan zogale* ▾▾▾ *kankana* sai ki dakesu guri daya suyi laushi sai ki rinka sha da nono safe da yamma. ▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀ ☒ *DON FARIN CIKIN MA'AURATA* ▻-kankana mai kyau sosai( a yayyankata) ▻-ya'yan zogale ▻-kumasoriyya ta asali ▻-ayaba mai kyau sosai ya'yan zogale da kumasoriyya za a dakesu da kyau suyi laushi, sai ki rinka diban karamin cokali na garin maganin kina hadawa da wancen kankanar da ayaba da madara ta ruwa, sai ki yamutsasu ki rinka sha, sau biyu a rana safe da yamma ▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀ ﹆ *DON MAGANCE ZAFIN SADUWA:* ﹆ wannan wani hadi ne da akeyi don magance zafin saduwa ko rashin sha'awa ko daukewar ni'ima. ◘-dabino ◘-garin ridi ◘-garin habba ◘-da garin raihan sai a samu zuma lita daya a hadasu wuri daya a rinka sha cokali daya a ruwan shayi safe da yamma 08169047840 GARAN NONO cukowa da tsaya warsu garin magani ne mekyau cikin sati guda zakiga result mai suna BREAST ENLARGEMENT ana shansa da peak milk ko yogourt safe da yamma.sannan akwai na shafawa ma muna saidawa siyan dai dai kusari dan karin bayani tin tibemu awan nan layi 08169047840 Maganin sanyi kuwane irin sanyi kuda kuwa nacikin bargu ne in harka sha sudaya yawa datar yana shiga jikin mutun ko ina yalalubu shi koda kuwa cikin jijiya ne Ina matan da suke da karancin SHA AWA da masu fitar da FARIN RUWA mewari ko MARA WARI da masu fama da KAIKAYIN GABA sita faman susa bayan sunga ma zafi yabiyu baya da MAZAN da BBN take lakume wa nan danan data tashi seta koma ta kwanta da na MIJI me karan cin SHA AWA Wanda baya iya tabuka wa mace komai tu wlh daza rar yasha wannan matsala takau in yai mai sha 3 sekin ringa gudun sa dan samun lfy yana magance matsalar BASIR da ciwan GUDU ko ina zesaki garan tinsa duk wacce tasha bemata ba za a biyata kudinta 😄😄 dan karin bayani 08169047840 Akwai gyaran amararya da uwar gida mejegu sannan akwai maganin da za ahadawa yammatan da iftila in feede yafada wa da hadin daza ai musu sudawo suhade GAM kamar ba abunda yataba faruwa duk mene man karin bayani yatin tibi wa innan no 08169047840, siyan nagari maida kudi gida👍🏻👍🏻👍🏻👍🏻👍🏻 [9:49PM, 9/10/2017] BILKISU B.I.G: Magungunan mata *QAMSHI MAI JAN HANKALI MACEN DA MIJINTA BAYA SAURARARTA KO HIRA DA ITA* *QAMSHI MAI KWANTAR DA HANKALIN MASOYI:* Macen da take so ta dinga qamshi mai kwantar da hankali duk wanda ya ji shi ko da faxa yazo sai yaji hankalinsa ya kwanta sai ta haxa waxannan turarukan guri guda: Jan ambar. Rihatul hubbi. S.S. Internet. Sai ki cakuxasu guri xaya a sayo miki zuciyar damo sai ki shanyata ta bushe sai ki daketa ki zuba a cikin waxannan turarurrukan, sai ki dinga shafawa bayan kin qara musu turare irin wanda ranki yake so, to duk faxan mutum idan yazo gunki sai yaji zuciyarsa tai sanyi. *QAMSHI MAI JAN HANKALI:* Macen da mijinta baya saurararta ko hira da ita sai ta nemi: Farin miski na ruwa. Dum (turare). Turaren Khalid. Turaren kaliyo. Turaren qud. Mujlabul-khairi. Sai ta juyesu guri guda, sai ta tofa masa tahiya bakin salihina qafa 130, zata ga yadda mijinta zai dawo gareta. ❀✎••08184879701 Macen da take so ko ina nata ya ringa qamshi da mijinta ya kusanceta sai yaji tana qamshi sai ta nemi Sandal na itace sai ta nemi turaren 'yan matan Arewa sai ta nemi lemozin da Dusha sai ta sassara wannan itacen na Sandal sai ki zuba a ciki sai ya kwana uku (3), sai ki xaukoshi turaren ki riqa shafeshi a qirjinki zuwa mara. Shi kuma itacen ki riqa hayaqi da shi. Za kiga inda ko ina aka kusance ki zaki burge mijinki. Sai ki nemi:- Farin sandal. Hawiy. Rihatul hubbi. Garin humra fari. Dusha. Turaren 24 hours. Sai ki haxa su waje guda sai ki qara turare mai sanyin ruwa kalar da kike so wannan humrar in kika sata ba za a so ki tashi ba. *BAQAR HUMRA:* Sai a nemi: Mujlabul khairi a daka shi. Sifirit. Babby doll. Hawiy. Silva café Garin Baqar Humra. Sai ki haxasu waje guda da dakakken garin mujlabul khairi xinki sai ki nemi turare mai sanyin ruwa sai ki zuba gwargwadon yadda kike buqata to in kika shafa wannan za kiyi mamakin yadda zaki samu farin jinni Ana hadata da ruwan amarya da farce da turaren dan goma da sandal. Yanda zaki hadata .zaki wanke farce ki shanya shi ya bushe sannan ki soyashi .saiki daka shi ki tankade .sai yayi laushi sosai.sai ki kwaba shi da ruwan turaren amarya.kisa garin sandal saiki nemi itacen darod saiki hura wuta ki turarashi wannan dakika kwaba din sau yayi baki kirin saiki juye shi a kwalba. Ki zuba sauran turarukan amarya da madaran turare masu kyau. Ammafa wajen kwabin da tauri ake kwabawa Turaren humra fara ta jiki..............kayan hadinta.Hawai,farce,turbumis,misin turaren suzan,turaren amarya,ambar ki daka ambar sai ki zuba a cikin ruwan turaren amarya ki girgiza shi sossai,sai ki jika farce ya kwana dasafe zakiga yayi fari sai kisa reza ki kankare shi tas sannan ki sa burosh da omo ki wanke,idan baki wanke ya fita ba zai bata miki turaren ki sai ki shanya shi ya bushe,sai kisamu kwanon da bakya soya mai a ciki sai dora wuta kizuba farcen kina juya wa,tun yana ja har sai yayi baki,tun yana kauri har sai yayi kamshi idan kikaji yafara fitar da kamshi sai ki jiye shi,amma fa kada ki bari ya kone,sai kisamu turmin karfe ki dake shi yayi laushi ki tankade shi.Hawai ma ki soyashi tun yan ja sai yayi duhu daya fara duhu sai ki sauke shi.ki daka shi shima ki tankade,shikuma turbimis din da misin turaren suzan din hadesu zakiyi waje daya ki dakesu suma.Sai ki hadasu duka a kwalba ki dauko ruwan turarenki na ambar dana amarya ki zuba ki girgirza ki ajiye kullum ki dauka kina girgirzawa har na kwana bakwai ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ [10:00PM, 9/10/2017] Magungunan mata Wannan wani hadine na Musamman a kan ciwon sanyi na mata Kowanne Iri, kaman yawan fitar da Farin ruwa mai wari a farji, ko kuma warin gaba, ko yawan Jin zafi wajan saduwa, ko kuraje, ko rikicewar al'ada, ko bushewa, ko rashin sha'awa da sauran su. Ku nemi Maman safwan ta wannan lambar domin sayan daidai ko sari 08184879701 ta taho muku da haddan maganin nan Linnisa'i don maganin sanyi wato infection na Shahararran Malamin nan nan Sheikh Yahya Ishaq mai kamfani Sabil Development sai kunzo Za a raba wannan maganin gida 4 sai a ringa shan kashi 1 a Kowanne rana bayan an ci abinci har zuwa kwana 4 Masu bukata su kira wannan lamba sayan daya days ko sari 08169047840 [10:07PM, 9/10/2017] BILKISU B.I.G: omments Magungunan mata added 9 new photos . *KI KULA DA KANKI* *HADIN KAZA MAI NONON RA'KUMI* Yar uwa ki nemi budurwar kaza a yanka a fige ta amma fa kar a yanka ta gunduwa gunduwa ki barta a gudan ta ki sata a tukunya sai ki samu nonon rakumi ki zuba a ciki(shi ne a madadin ruwa dan ba zaki sa ruwa a ciki ba)ki samu magarya ki tafasa ki juye ruwan a cikin kazar,ki đauko citta da dakakken kanumfari da kuma minannas sai ki zuba a ciki ki ďora akan wuta bayan wani lokaci sai ki jajjaga kayan miya ki zuba a ciki.....ki bari ta dahu sai ki sauke ki cinye kazarki ki shanye romon tas,wannan hadin yana da matukar kyau yar uwa ki gwada zaki sha yabo a wajan mai gida *KI KULA DA KANKI * [10:14PM, 9/10/2017] ahmed bello sardauna Magungunan mata 《/》 ••GYARAN ✪ JIKI•• 《/》 ^^^╥╥╥╥╥╥╥╥^^^ •••••••[ S°M°M ]••••••• ❀ ••SIRRIN MALLAKAR MIJI••♡❀ ⊂・▽・⊃ ⊂・▽・⊃ ⊂・▽・⊃ ⊂・▽・⊃ ⊂・▽・⊃ ✆ WhatsApp ≈08169047840 _____________________________________ MACE SAI DA GYARAN JIKI gyaran jiki abune mai matukar muhimmancin a rayuwar zamantakewar aure. a dunkule gyaran jiki yana nufin tsaftar dukkanin sassan jiki. ki Sani cewa yar'uwa tsafta a rayuwar zamantakewar aure itace makami na farko da ya mace zata Kama domin Kara mallakar zuciyar mai gidanta. idan ya kasance mace kazama to maigidanta ba zai cika kula taba ballantana har ya kula da abincin ⊂( ̄ ̄)⊃ data dafa masa bare kuma har ya tsaya ya kulata. MATSO JIKI WANI SIRRIN gyaran jiki ta kowace siga nakara taimakawa wurin jawo akalar zuciyar maigida har ya tsaya ya dubi irin kwalliyar da ki Kayi domin shi. sannan ya kusance ki harya shaki irin kamshin dake jikin ki. GA NAMIJI DA YAKE SAURIN INZALI ( RELEASING ) watau da ya Fara saduwa da mace ba zai dauki dogon lokacin ba yana harka sai ya kawo. cucumber zuma Zaki markada cucumber ba tare da kin fere ba sai ki zuba zuma a ciki Zaki iya sakawa a cikin firji, domin yayi sanyi saboda maigida yaji dadin sha. KARIN RUWAN NONO a dafa furen zogale da zuma, wannan hadin yana Kara ruwan nono sossai. hulba sabara sai ki hadasu ki tafasa ki zuba zuma a ciki ki rinka sha za'a samu ruwan nono. GIDAN KAMSHI SIRRIN GIDA BAKAR HUMRA mahala. farce, hawi turaren sandal. madarar turare kamar Kala ukku. turaren bahur ko aladin. ki dake mahala ko aladin, ki dauko mahala da hawi da farce ki tankade su ki hade su guri daya sai ki dauko wadannan turarukan ki hada wuri guda sai ki kawo dakakkun kayan ki zuba a kan su Zaki ga sunyi kasa, shine yake sasu tsamawa, amma farcen sai kin wanke kin soya, idan ba dakakken bane kika samu. FARAR HUMRA hawi madarar matan arewa ambar miski cokali hudu ruwan turaren matan arewa. da farko Zaki daka hawi ya daku sossai sannan sai ki dauko kaskon ki, ki soya sama-sama kar ki bar shi ya kone, idan kuma bai soyu ba wari yake, sannan sai kuma ki cika Amur da miski su daku, sai ki zuba a cikin mazubi, sai ki zuba madarar turaren matan arewa sai ki zuba sauran kalolin madarar turaren. HADIN DA YAKE MOTSA SHA'AWA dankalin na Hausa. kabewa. zuma. madarar peak. Zaki markada kabewa da dankalin,amma sai kin dafa kabewar sannan sai ki markada ki tace ki zuba zuma da madara sai ki rinka sha safe da yamma. KULACCA body lotion miski na roba garin ambar humra turaren Kala 5 ki hade humra da garin ambar ki daka su suyi laushi sai ki hade su guri daya da turarukanki ki zuba a cikin manki lotion sai ki rufe yayi kamar awa uku sannan ki Fara amfani da shi. ahmed sardauna ☆ミ+2348169047840 ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ _In kina so kiyi register a group din *Sirrn•Mallakar•Miji* sai ki ne me Mu ta wannan number A whatsApp_ *+2348169047840 *_ Sirrin °mallakar° miji _* ☆• ```KYAKKYAWAR TARBAR MIJI DA SAKIN FUSKA``` •☆ yana daga babban abinda yake farantawa miji kyakkyawar tarbar miji da sakin fuska ( murmushi ) a gareshi, yayin dawowarsa gida, da maida hankali a kansa da nuna shaukin dawowarsa, irin kamar Wanda yayi wata doguwar tafiya ya dade bai dawo ba. to, hakika babu shakka sakin fuskarki da murmushinki da fara'arki abubuwan ne muhimmai da suke tabbatar da farin ciki da natsuwa ga mijinki. saboda haka manzo Allah ( S.A.W) yace: "kada ka wulakanta wani abu na alkhari koda ka gamu da dan'uwanka a fuskarsa akwai sakin fuska/murmushi. kuma kamar yadda ya kasance cewa murmushi ki da sakin fuskarki ga mijinki lada ne mai yawa a gareki, kamar yadda manzo Allah ( S.A.W) yace: "murmushinka a fuskar dan'uwanka sadaka ne " sannan kuma manzo Allah ( S.A.W) yace: "Ana jeranta ma abu uku, son dan'uwanka, yin sallama a Gare shi, idan ka gamu da shi, da buda masa a wajen zama, da ambaton sa da mafi soyuwar sunayensa a gareshi" ```SIRRIN DABINO``` yar'uwa ki sami dabino Wanda ya Fara nuna ki dinga yawancin shi ma yana Kara ni'ima in kuma kika Fara kar ki daina sai kin Kai kamar kwana bakwai Zaki ga abin mamaki. ```SIRRIN SHINKAFA``` yar'uwa ga dama ta samu ki sami farar shinkafa ki wanke ki daketa idan ta zama gari, sai ki sami ya'yan zogale, suma ki dake su, sai ki hada da garin shinkafa, sai ki sami madara ki zuba ki dinga sha Zaki ga abin mamaki. ```SIRRIN RAKE``` yar'uwa ga dama ta samu, ki samu rake mai kyau ki matse ruwansa ki tace ki sami zuma farar saka ki dinga sha cokali uku da safe da yamma, Zaki samu ni'ima insha Allah. ```SIRRIN ZUMA GA MACE``` ➽ ciwon Mara ➽ ciwon ciki ➽ matsalar mata ki dinga shan zuma kafin ki karya da safe Zaki sha mamaki amma zuma duk lokacin da kika daure sha zuma duk wata matsala ki rabu dashi. safe da yamma ```SIRRIN BUSHEWAR FARJI``` yar'uwa ga dama ta samu, idan kina fama da bushewar farji, a koda yaushe to sai ki sami man zaitun da man habbatussauda, sai ki hada su wajen daya, ki dinga shafawa a cikin farjinki insha Allah Zaki ga biyan bukata, domin kowace cuta tana da magani, sai dai in baki nema ba, amma in kika nema Zaki samu. ```SIRRIN TA TAKWAS``` yar'uwa ki sami madara ta ruwa gwangwani biyu, ki fasa danyen kwai guda daya, ki zuba ki jujjuya ki shanyasu Zaki ga fatar ki tana santsi kuma tana taushi tana kyalli sai kisa mai gida yana sha'awar ki kuma yana kula da ke, yar'uwa a kula. ```SIRRIN NA TARA ( 9 )``` yar'uwa ki samu aya ki soyata ki niketa, ta zama gari, sai ki samu zuma ki dinga sha lokacin uku, safe da yamma, Zaki ga biyan bukata, jikin ki zai kyau kuma Zaki ga ba kya maiko, Zaki ga fatarki tas. ```SIRRIN NA GOMA ( 10 )``` yar'uwa ki samu cukui ki dake shi ya zama gari ki samu zuma ki zuba garin a cikin zuma. sai ki dinga sha cokali daya kullum, daga safe za kiga abin mamaki, kuma Zaki samu ni'ima mai yawa, yar'uwa za kiji ko mai yana canzawa in kin aikta sai kin yi min addu'a. to yar'uwa ga sinadarin ni'ima na rubuta muku har kashi goma to abin da nake bada shawara shine, duk wadda ta mallaki wannan post tayi kokarin yin aikin da wannan abubuwan domin duk abin Dana rubuta sai da muka yi amfani dashi. ▣ ```SANARWA```▣ yana da kyau mata Ku dinga kwantar da hankulan Ku a kowane lokacin, domin duk lokacin da mace take cikin damuwa to ni'imar jikinta tana bushewa ( daukewa) don haka, sai a ringa kwantar da hankali: ◆••• FA'IDA •••◆ macen da tazo haihuwa ta karu, ma'ana gabanta ya bude, musamman wannan matsalar anfi samunta a haihuwa farko to ya kamata duk matar data sami wannan MATSALAR to tayi kokari ta gyara jikinta, domin kar ki cuci kanki, ki samo bagaruwa jima da alimun, ki tafasa su in yayi dai-dai shiga sai ki shiga haka, Zaki dinga yi to insha Allah Zaki ga jikin ki ya hade, amma kisa alim din kadan. GYARAN JIKI DA GYARAN FATA ▓▓▓▓▓ gyaran jiki ▓▓▓▓▓ ✆ WhatsApp ☏+238169047840 ◆◆ ```cutar sanyi``` ◆◆ mata da maza masu wannan cuta Ana bukatar tunda wuri sune mi magani kafin cutar tayi musu wata illah ita wannan cuta tana da matsala mai yawa. ☛ yawan jin fitsari. ☛ ramewa haka kawai. ☛ yawan jin kasala. ☛ yawan jin kishirwa. ☛ rashin karfin maza. ➽ yawan jin yunwa. ➽ ciwon zuciya ○ KAYAN HADIN MAGANIN ○ ⇛ danyen zogale. ⇛ habbatussauda ⇛ ruwa. yadda zakiyi kisami zogale mai kyau danyen ki gyara shi ki tabbatar kin cire tsinkayan ciki kisami ruwa mai kyau ji zuba ganyen zogale kimurje ganyen sai kin tabbatar ya murzu sai ki ko garin habbatussauda ki zuba a ciki kina shan wannan hadi Inda sanyi ne zaku rabu da shi da yarda Alllah. ```CIKOWAR MACE DA DABINO```` wai ina mata ko maza masu San komawa yan dumimi masu kiba masu san ganin ko mai nasu ya ciko matar da take so sai maigida ya koshi zai iya juyata to wannan wata hanyace domin angano dabino shima zai taka wata rawa wajan taimakon ki ko Kai wajan ciko war mutum idan har mutum yana San cikowa sai yayi wannan hadin domin ganin biyan bukata. ```KAYAN DA ZAKI NEMA``` gyada. ayaba agade dabino yadda Zaki hada Ana bukatar kina samun wa yan nan abubuwan kina ci a kullum amma zakina ci kullum zakiga yadda Zaki ciko kiyi kiba kadai yi wannan hadin kiga yadda jiki yake yi. ○ ```KARIN KUZARI``` ○ ina mata da maza wa yanda kuzarinsu bai ishe suba sannan kuma ba sajin karfin jikin su to wanna wata da mace ta samu idan kuna San samun kwari da kuzari sai kuyi wannan hadi ku gani. ➽ dabino ➽ nonon akuya ➽ zuma ➽ citta asami dabino mai kyau a tabbatar an gyara Sabo da yawancin dabino Ana samun kwari a ciki ko ma kisami tsutsa katuwa to lallai ki tabbatar kin gyara yar'uwa. wannan nonon akuya Ana so dole sai kin samo na akuya so samu a gabanki ko a gabanka za'a tatsa idan an samu nonon sai ki zuba dabino da kika gyara acikin nonon akuya Ana bukatar ya samu kamar awa goma idan da hali kiyi hadin ki cikin dare sa safe dabino ya jika a cikin nonon akuya Ana so kikai Ayi miki markade idan da hali kisami bulanda mai kyau kiyi markadasu domin Tafi sauki bayan kin markada amma karki zuba ruwa a cikin markaden idan kin gama sai ki dauko zuma amma anfi San farar saka sai dai in baki samu ba sai kiyi da ko wacce ki zuba zumar a ciki ki juya ita kuma citta garinta Zaki samu mai kyau wanda kika San babu wani mis a ciki ko ki daka abinki yafi sauki yar'uwa kina shan wannan hadin ko kana shan wannan hadin zaku ga yadda kuzari zai samu. ••••• ```TSUKE GABA DA KARO``` ••••• yar'uwa kina so ki koma sabuwa koda kin haihu ta Kai goma. idan kika bari gabanki ya zamo kato ○ mijinki bazai yarda ya zauna da keba, yaga kofar gaban yaza mo kato, Uwargida idan bakya so daraja da kimarki ta zube a wajan maigida sai ki nemi magani wanda zai saka gabanki ya Kara tsukewa maigida sai Yayi da gaske sannan dadi sai mace mai gyara jikinta. ◈ bagaruwa ja. ◈ miski. ⇚karo. ⇚ruwa. yar'uwa ki tabbata babu datti a cikin kayan da kika hada, ruwan ki yaza mo mai kyau idan kin sami wani abu mai shara-shara sai ki tace ruwan, hade kayan Zaki yi waje daya ki cakudesu ki sami tukunya maikyau yar babban ki Dora akan wuta ki Bari sai sun tafasa kamar sau uku sai ki sauke, ki samu bita ki zuba wannan ruwa, gabanki Zaki wanke wa da wannan ruwa safe da Rana daku yamma, idan dare yayi Zaki kwanta da mai gidanki sai ki sake wanke wa, idan kika wanke da safe Zaki sake wankewa da Rana, ki tabbatar kin wanke tukunya kin sake tafasa ruwan Ana so da zafi. ruwan Zaki rika amfani da shi. duk macen da tayi amfani da wannan ruwan gabanta zai Kara matsewa Ana so idan da hali Ana so kiyi tsahon kwana (30) Domin sayen magungunan mu ingantattu akira 08169047840 [10:25PM Ahmed sardauna Magungunan mata added 9 new photos . *GY R SHINE M CE* * MUKOYI HADA* * SIRRIN GERO * zanyi takaitaccen bayani kashi uku wanda duk wanda mace tayi zatayi mamakin yanda ni ima zata jika gabanta cikin sauki ta gamsarda mijinta wanda dukkansu sun inganta *(1)* Ki surfa sannan ki wanke gero ki baza shi ya bushe ki samu farar shinkafa ki dan soyata ki hada su ki dakasu. Ki bare bawon kankana da kwallayenta da kuma bawon cucumber ki hada su su bushe ki dake su da geron ki dinga sha da peak ko nono *(2)* shi kuma Wannan geron kuma bayan kin surfashi ki baza shi ya bushe ki saka kanumfari da mazarkwaila da geron mata da minannas ki dakasu ki dinga sha da madarar shanu ko madara peak *(3)* kawai ki surfa gero ki zuba ruwa sannan ki dora shi a wuta ki zuba kanumfari da danyan manshanu kiyita bashi wuta har geron yayi laushi sai ki tace wanna ruwan shine zaki wuni kinasha da *HADIN MANYAN MATA * Ga wani sirri matsi me saka mace tayi dandano nasan kun karantashi a littafinmu amma zan maimaitashi yanzu saboda muhimmancinsa kisamu totuwar rake me tsafta ba bawonsaba Wanda kikasha ki busar da ita saiki hada da miski fari da kanunfari saiki hadasu waje daya ki dakasu ki samu garwashin wuta kina zuba garin kadan aciki kina tsuguno kibar hayakin ya ratsa gabanki sosai kisamu kamar 3minutes Hmm wannan mijinki shi zai bada * �MUKOYI HADA* * HADIN TANTABARA * bayani akan hadin tantabara ba sobon abubane kusan kowacce mace tasan amfaninsa domin akwai tabbacin yana hada dankon soyayya tsakanin miji da mata bayan ni ima da dandano yana saka gaban mace ya ciko wannan an dade ana amfani dashi kuma yana aiki idan kinason koya to ga yanda zakiyi da farko dai ga abubuwanda ake bukata ki nema * 1* Za ki samu Tanbaru guda biyu (Mace da Namiji) * 2* Habbatus-Sauda (Cokali biyu) * 3* Garin Raihan (Cokali hudu) * 4* Ridi (Cokali uku) * 5* Ya’yan Zogale (shima cokali uku) duk wadannan anaso kidakasu su zama gari saiki ajiye bayan kin fara dafa wannan tantabarun sama sama saiki tace ruwan sannan ki zuba wannan garin saiki saka duk wani kayan hadi da kikeso sannan ki zuba ruwa kadan ki mayar kan wuta ki barshi ya dahu sosai sannan ki sauke kuma dukkansu akeso ki cinye ke kadai ki jarraba wannan koda ke amarya * MUKOYI HADA* *GYARAN NONO * kowanne nonon mace cikinsa akwai ginshiki da yake sakawa yayi tauri wanda daga yayi laushi nonon zai fara kwantawa idan kuma wannan ginshikin ya zama baya girma to zakaga nono ya zama karami kamar babu komai akirjin mace to irin wannan tarinka dafa furen zogale bayan an tace ruwan sai a zuba zuma a gauraya anasha zaisa nonon yarinka girma kuma kara tashi sannan koda mace me shayarwa zata iya saboda zai kara yawan ruwan nonon shidai wannan ginshikin yanayin laushine sakamakon kwanciya akan nono ko kuma saka matsatsiyar rigar nono to idan kin fahimci hakan da wuri saiki rinka hada garin aya da garin gero da garin alkama kinayin kununsu kinasha yana saka nono ya ciko kuma yayi tauri to saidai idan har shi wannan ginshikin yayi kasa da yawa yayi laushi sosai wannan akwai baban aiki kafin ya dawo domin mata da yawa baya gyaruwa saidai kamar irinsu kunun albasa dana waken suya su zaki rike kiyi tayi kuma idan kuna biye damu abaya nayi bayanin yanda akeyinsu wanda basu ganiba kuma su saurari *(RAGE GIRMAN NONO) * tunda munyi darasi akan gyaran nono bari muyi magan akan rage girmansa ya dawo yayi kyau to Abinda zaki fara lura dashi shine ya yanayin jikinki yake? sannan yaya nononki yake? Idan kinada kiba sannan nononki irin Wanda yakeda tsayine to gaskiya akwai wahala ace maganin rage nono yayi miki aiki Amma nononda yakeda girma koda bashida tsayi amma be kwantaba shi wannan yana iya raguwa da wuri kuma hakan yana kara masa kyau.. Kisamu Ganyen lemun zaki sai garin Buhuru sudaniya.Ki hada ki dakasu ki dinga shafawa a nonon zai ragu amma ki rage shan madara da kunun aya da yougut Ki dinga soya hanta da kitsen akuya kina ci zasu ragu kuma bazasuyi bacci ba idan akwai mai tambaya ko neman shawara zaki ko neman magani zaki iya yimin ta prvt muna siyar da magani kala kala ina jiran tukuci Ga masu son maganin Mu su nememu a wannan lamba 08169047840 [10:28PM, 9/10/2017] AHMED SARDAUNA Magungunan mata added 3 new photos . HUMRA Kayan da zaki nema Matan Arewa Miski Garin farce Garin humra Madarar safiyya Madarar lailatussahara Madarar Elope Madarar dusha Madarar 212 YAdda Zaki Hada Da farko zaki samu matan Arewanki sai ki zuba misik Aciki da Ambur A ciki sai ki jijjigashi sannan ki zuba garin farce da garin humra sai ki zuba madarorin turaru kanki sai ki jijjiga sannan ki rufe ki kaita inda baxata samu iskaba ki bar ta ta jiku zaki mamakin yadda zatai insha Allah Daga Maman Safwan muna da kayayyakin gyaran jiki da magun guna domin masu saya akira Mu a [10:33PM, 9/10/2017] AHMED SARDAUNA: Kisamu dafaffeyar zogale,ki kada danyen kwai ki yanka farar albasa aciki kisa maggi ki kawo zogalen ki juye kidasu duka ki gauraya,ki daura fry fan dinki a wuta kisa mai ki soya sama sama ki nemi madara ko ta ruwa ko ta gari kiyi surki da ita kisa sugar ki cinye zogalen ki sha sirkinki na madara hmmmmmmm damina kusa kenan anaso kiyi wannan dasafe kafin dare kin jika. Ansamun maganin Mu sari ko dai dai Akiramu a wannan lamba 08184879701 muna da sabulai da mayuka na gyaran jiki HL▂▃▅▆█▆ *SINADARIN MA'AURATA* ▆█▆▅▃▂ ⚀▄⚀ ❦ *YANDA AKE RIKE MARTABAR SOYAYYA* ❦ ⚀▄⚀ ▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀ 皿 *gyaran fata* 皿 *gyaran jiki amare*皿 *sinadarin ma'aurata* ════════════════════ ❦ *gyaran gashi* ❦ *gyaran nono* ❦ *maganin ciwon mara* ❦ *samun ni'ima* ❦ *gyaran jiki* ❦ *gyaran amarya gobe* ▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓ babu shakka wannan hanyace da ake bi don rike martabar soyayya har zuwa tsufa, uwar gida mutafi a hankali kamar haka: abu na farko shine: zama mai nuna soyayya ga mijinki, da 'yan uwansa da ya'yansa, ki nuna masa kauna, da soyayya,ki nuna shi mai darajane a gareki, ki nuna cewa shi mai mutuncine a gareki da kima, idan zai je aiki sai kiyi mashi rakiya ki rike masa jaka kina cewa mai gida Allah ya baka nasara ya kareka, Allah yasa kadawo lafiya ya Kareka daga sharrin makiya,ni wallahi idan kaje gurin aiki sai naji kamar na biyoka, karka dade dan Allah( da sunan da kike kiransa mai dadi) sannan kuma kafin ya dawo kin gama abinci kinyi wanka, kin shirya masa abubuwa masu dadi, kin shirya tsab kina jiran shigowarsa,ki tarbeshi kina fara'a da nuna farin ciki da dawowarsa, da karbar kayan dake hannunsa, ki tayashi zama, da nuna masa ruwan wanka, da ya natsu sai kice masa mikakeso. *(my love , my sweety ) da kalamai masu kyau, kirki kawo masa damuwa sai ya natsu, sannan ki nunawa kowa kina sonshi kuma ki rinka fada masa gaskiya kowane lokaci da bashi uzuri, kuma ki rinka bashi shawara cikin murya mai sanyi.* ✆ *WhatsApp* ☏℡ *+2348169047840* ▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀ ⚀▄⚀❦ *ZAI KARA SONKI* ❦⚀▄⚀ *uwar gida idan kina son soyayyarku ta karu karki bari wasu su san sirrinku.* _sannan karki bari wani namiji yasa mu dama gareki, ki rinka sanardashi kuskurenshi cikin ladabi da girmamawa, idan wani abun farinciki ya sameshi ki nuna farinciki mai yawa, da nuna damuwa da matsalarshi._ idan ya kiraki don wata bukatarsa sai ki amsa cikin gaggawa, da nuna masa cewa mai gida nayi sa'a dana sami miji irinka, dan kazama kaine sinadarin rayuwata, burina shine inga na faranta maka zuciya, aduk lokacinda naga ranka yabci sai inji duniyar ba dadi ▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀ ⚀❦ *ABUNDA KEKAWO RUSHEWAR SOYAYYA* ❦⚀ *hakika ita soyayya kamar wani ginine da ake shanwahala wajen ginashi musamman acikin zuciya, kuma ake renonsa don kada wani kwarzane ya sameshi ballema haryakai ga rushewa, don gudun faruwar hakan dolene a lura da wadannan shawarwari kamar haka* ☻☈ *da farko dai dolene kidage kizama mai gaskiya a gurin mijinki tayadda baya shakkarki aduk inda yake aduk inda kike* ▻misali anan shine: idan kika cewa mijinki ga inda zaki to karki wuce wannan wajen, sannan idan harzaki fada masa magana kitabbata gaskiyace domin idan yagane kina masa karya zai tsaneki. to kinga tundaga nan soyayya ta shiga rushewa ▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀ ⦿ *RASHIN DA'A* ⦿ rashin da'a shima wani mugun abune wanda ko shi kadai zai iya rushe soyayya, zaiga kin rainashi bincike ya nuna cewa duk wanda ka raina daga sanda ya fahinci ka rainashi zai ji ya tsaneka shima, kinga matsala ta faru kenan saboda haka rashin yin da'a ga miji yana kawo rushewar soyayya sai kiga kinshiga cikin nadama. ▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀ ◉⁌ *RASHIN HAKURI* ⁍◉ shima rashin hakuri yakan iya rusa soyayya, misali idan kika nemi wani abu wurin mijinki sai ALLAH bai hore masa abunda zai makiba to kiyi hakuri, ko kuma yayi maki laifi sai ki jure kiyi hakuri komai yawuce, sai bayan wani lokaci sai kisanar dashi cikin natsuwa. ▀▀���▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀ ☐▾▾▾ *RASHIN KUNYA* ▾▾▾☐ shima rashin kunya dayane daga cikin cututtukan da suke ruguza soyayya, kuma koba komai ai bai kamataba mutum yazama yana yiwa nagaba dashi rashin kunya kuma koke akaiwa rashin kunya bazaki ji dadiba kilama sai kin dauki mataki to balle kiyiwa masoyinki, uban ya'yanki mai kaunarki kuma koba komai ba maison acemasa wane bakada kunya kuma ba maison ayi masa rashin kunya mutanen kirki basa son marar kunya saboda haka kizama mai kunya don rashin kunya yana rushe soyayya. ▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀ ◉▾▾▻ RASHIN TAUSAYI▾▾▻◉ shi tausayi wani abune mai muhimmanci a rayuwa, kuma tausayi tsakaninki da mijinki yana kara tabbatar maku da soyayyarku, rashinsa kuma yana rushe soyayya da gaggawa don daga lokacinda mijinki yagane baki tausayinshi da rashin kulawa da damuwarshi da yawan korafi akai'akai hakika kaunar dake tsakaninki da mijinki zata ragu sosai kuma daga ya ganki sai kawai yaganki a matsayin yarmatsala kinga kinjanyo rushewar soyayya. ▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀ ⊗ *ZINARIYAR MACE WAJEN MIJINTA* ⊗ ✆ *WhatsApp*08169047840 ≫ ≫ ∩ *MAGANIN BUSHEWAR GABAN MACE* ∩ gamai samun daukewar ni'ima da rashin sanin dadin aure ko rashin nishadi to amarya ko uwar gida ga yanda zaki magance wadannan matsaloli cikin sauki. ∑ *aya* ∑ *zuma* ∑ *dabino* ∑ *garin sallaja* sai ki markadesu ki tacesu sai ki rinka diba kadan-kadan kina hadawa da zuma da garin habba kadan kina sha safe da yamma. *WADDA BATAYI AURE BA KADA TAYI* mijinki zai ji kin canza sosai. ▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀ ✪ *SINADARIN MA 'AURATA* ✪ shi wannan wani sinadarine mai albarka wanda ake yi masa lakabi da sinadarin ma'aurata, kuma yana jimawa a jiki, sannan yana kara kuzari kuma yana karawa mace martaba ga mijinta. zaki samu: ✫ *furen zogale* ✫ *zanjabil* ✬ *habba* ✬ *garin raihan* sai ki dakesu guri daya sudaku dakyau sai rinka diban karamin cokali kina hadawa da zuma kina safe da yamma shima wannan sai mai aure amma idan kin kusa yin aure zaki iya yin wannan hadin. *HADIN MATAN MASAR DA MATAN SUDAN:* ko shakka babu shi wannan hadin matan masar da matan sudan,da matan jordan suna yinshi yana kara ni'ima musamman yana gyara aure, kuma yana kara dadi wurin saduwa yana kuma sa nishadin masoya, sannan kuma zaki zama yar gaban goshi. ✭ *kankana mai kyau* ✭ *zuma* ✭ *raihan* sai ki yayyanka kankanar ki zuba a kofi, ki saka zuma da madarar ruwa da garin raihan sai ki rinka sha safe da yamma. ▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀ ❉▾▾▾ *RASHIN SHA'AWA* ▾▾▾❉ akwai matanda basayin sha'awa ko basa jin dadin saduwa ko ni'imarsu ta dauke, to yanda za'a magance wannan matsala shine sai kisamu. ﹆ *zangarniyar zogale,da ya'yanta gadaya* ﹆ *karanfani* ﹆ *citta* ﹆ *masoro* ﹆ *kinba* sai ki dakesu guri daya su zama gari,sai ki rinka shan wannan hadi a shayi safe da yamma,ki gwada ki gani, yana kara dadin da mai gida zai gamsu sannan kuma zaki rinka cin dabino(ajuwa) mai kyau tare da kwakwa zaki sha mamaki. ▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀ ❉ *NI'IMA◦ SINADARI MAI DADI* ◦❉ ga wani hadi na musamman dan karin ni'ima da nishadi da dadi. ▾▾▾ *ya'yan zogale* ▾▾▾ *kankana* sai ki dakesu guri daya suyi laushi sai ki rinka sha da nono safe da yamma. ▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀ ☒ *DON FARIN CIKIN MA'AURATA* ☒ shi wannan wani hadi ne da akeyinshi dan farin cikin ma'aurata, kuma yana sa asamu nishadi da kuma karin ni'ima da dadi, yanda akeyi shine za'a samu. ▻-kankana mai kyau sosai( a yayyankata) ▻-ya'yan zogale ▻-kumasoriyya ta asali ▻-ayaba mai kyau sosai ya'yan zogale da kumasoriyya za a dakesu da kyau suyi laushi, sai ki rinka diban karamin cokali na garin maganin kina hadawa da wancen kankanar da ayaba da madara ta ruwa, sai ki yamutsasu ki rinka sha, sau biyu a rana safe da yamma. ▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀ sannan▻ kuma in zaki kwanta da daddare sai ki hada farin miski da zuma farar saka da man zaitun mai kyau ki rinka shafawa a gabanki,zai kashe kwayoyin cututtuka da gamsar da maigida da nishadi. ▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀ ﹆ *DON MAGANCE ZAFIN SADUWA:* ﹆ wannan wani hadi ne da akeyi don magance zafin saduwa ko rashin sha'awa ko daukewar ni'ima. ◘-dabino ◘-garin ridi ◘-garin habba ◘-da garin raihan sai a samu zuma lita daya a hadasu wuri daya a rinka sha cokali daya a ruwan shayi safe da yamma. NAku har kullun AHMED BELLO SARDAUNA DOMIN NEMAN KARIN BAYANI 08169047840