Zauna ka Ci Dariya **+FILIN RAHA**+ 😀😀😀🤣🤣😂😂😂 😀😀😀😀😀😀 <<<<>>> Wata mata ce tanason ta gwada mijinta; Taga inhar suka rabu yaya zaiyi?... Saita dauki takarda tayi rubutu kaman haka; "mijina gaskiya bana sonka yanzu jinake na tsaneka bana bukatar kallon fuskanka gara na kalli fuskan goggon biri da na kalli fuskan ka, bana burin jin muryanka gara na saurayi wakar shata da naji muryanka, dan haka nayi tafiyata ka auro wata"....... Sai ta ajiye akan kujeran da yake falon sannan takoma bayan kujeran ta buya... Mijinta yana zuwa yasamu bakowa a falon yana kokarin zai kirata sai yaga takarda akan kujera, sai yadauka yakaranta... Nan take ya fashe da dariya sannan ya dauko wayansa yasa akunnensa yafara cewa, ''Hello masoyiyata abunda muka dade muna addu'ar shi yau yazo. Yanzu nadawo daga wajen aiki na samu wannan lalatacciyar matan nawa tabar gidana kinga sati mai zuwa kawai sai adaura mana aure... Sai ya fashe da dariya yace kijirani yanzu ina zuwa zamu tafi hotel muci abinci.....'' Bayan yagama maganganunsa sai yajuya bayan takardar yayi rubutu sannan ya bude durowa ya canja riga ya fita yana waka wannan baitin.... ''SOYYAYYA SO MAI SONKA... ZO MUJE MUJEJEJE MUJE MUJE...." Haka ya fita yana wakarsa fuskansa cike da annuri. Fitarsa keda wuya matar tafito tana ta kuka tadauki takardan dan ganin meya rubuta.... Sai taga yarubuta.....;Kidaina boye-boye Kifito dan nariga na ganki abayan kujera, kidafamun ruwan tea yunwa nakeji, naje insayo biredi. Wai a Cikinsu wa akafi razanawa?But 1=Matar....?? 2=Mijin.....?? 001. LABARIN WADA MAI KUSUMBI. Gabatarwa. A wani zamani da ya shude a birnin Sin, anyi wani mutum madinki mai son nishadi. Duk dare ya kan fita tare da matarsa yawon bude ido suna kallon bakin da ke shigowa birnin. Wata rana sun fita kamar yadda su ka saba, a hanyarsu ta dawowa gida sai suka ci karo da wani wadan mutum ya yi wata shiga gwanin ban dariya. Madinki da matarsa su ka matsa kusa da shi suna kallonsa. Daga nan suka gayyace shi zuwa gidansu domin cin abinci tare da su. Ya amsa musu, ya bisu tiryan-tiryan har zuwa gidansu. Madinki ya tafi kasuwa kasancewar dare ya yi, ya siyo soyayyen kifi da waina da nama da alewa da dukkan abincin da za su ji dadi da shi. Ya ajiye wani katon kifi a gaban wada. Matarsa ta ciro wata tsoka babba ta cusawa wada a baki ta rufe masa baki da tafin hannunta tana cewa " Wallahi sai ka hadiye wanna gaba daya, lokaci daya, kuma cikin tauna daya, ba zan kyaleka ba sai ka hadiye" Ashe ita ba ta sani ba akwai babbar kaya a cikin tsokar kifin, ta makale wa wada aas makogwaro, abin ya zo da karar kwana ajalinsa ya sauka, nan take ya mutu. A nan asuba ta riski shaharuzad ta katse zancenta mai dadin sauraro. Za kuga labarin yayi kadan, wannan kamar gabatarwa ne. A dakace mu a cikakken labarin. Kuyi share sannan ku yi follow din Imam Maleek Auwal don samun wasu labaran. +++FILIN RAHA+++ 😀😀😀😀😁😁😁😃😃🤣😂😅 JAMA'A ASSALAMUALAIKUM Barkanmu da sake kasancewa daku ta cikin wannan shiri Mai farin jini. Shirine dakan sambado ya suburbudo muku labaran ban dariya da sanya nishadi. Kamar kullum Rabiu SulaimRabiu Sulaiman SumailaARabiu Sulaiman Sumaila sai Rabiu Sulaiman Sumailar mutanen wato Rahmert KhalRahmert Khaleel ZazzauzRahmert Khaleel Zazzau Rahmert Khaleel Zazzaugamar Shirin kafin shirin yadora ga mabudin kunne. 😀😆😀😆😀😆 Wata MALAMA ce tana bawa 👨‍👩‍👦‍👦👨‍👩‍👧‍👧👩‍👩‍👦👩‍👩‍👦‍👦👩‍👩‍👦‍👦👩‍👩‍👦‍👦 Dalibanta karatu matan aure🧕🧕🧕🧕🧕🧕🧕 sai tace : musu yakamata 'yan uwa na mata🧕👳‍♂👳‍♀suringa taimakawa mazajen su idan zasu qaro Aure wato abokiyar zama Sai wata daga cikin dalibai 🙋‍♀ta daga hannu tace Malama Allah ya saka miki da alkhairi 'yau kimanin shekaru hudu 4 kenan da mijinki ya aure ni kuma narasa ta yadda zangaya miki............................. MALAMA najin haka sai ta fadi 🧞‍♂🧞‍♀ta suma🧞aka dauketa sai Hospital 🚔🏥 da kyar likitoci suka shawo kanta ta farfado, sai dalibar 🧕 nan tazo asibitin sai tacewa MALAMA : dan Allah kiyi hakuri wallahi bansan mijinkiba banta6a ganinshiba kawai nagwadakine nagani kozaki iya jure radadin zafin yin kishiya 😄😁😆....mata mata Baku da dama by