BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM Wannan littafi na 'YAN BIYU (KYAUTAR ALLAH) Littafi ne na kyauta don masoya al'qalamin OUM AMJAD ❤️💙✍️ 💫 YAN BIYU💫 Kyautar Allah BY OUM AMJAD💋 Daga akalamin ✍️ Oum Amjad Free book ------------------------------------------ ✨ GORGEOUS WRITERS FORUM✨ ✨ G W F ✨ HOME OF GORGEOUS, INTELLIGENT AND EXPERT WRITERS, WE THE BEST AMONG ✨ THE REST ✨ ------------------------------------------- BISMILAHIR RAHAMANIR RAHIM Ina Rokon Allah Yasa Nafara A Sa'a Alfarmar Annabi Muhammad S A W, ---------------------------------------------- Page 1 Wasu yanmata ne azaune wanda kallo daya zakayi masu kafahimce cewa yanbiyu ne saboda yanda suke kama dajuna,kamar antsga kara, fararene tas masha allah Kuka sukayi sosai kamar anmusu mutuwa sai dai abunba haka yake ba suna kukan abunda kanin mahaifinsu yake musune sakamakon Allah yama mahaifinsu rasuwa tunsuna primary school ma'ana basu mallaki hankalinsu ba har zuwa yanzu da suke secondary school kullum inyatashi rashin mutunci shi zuwa yake yayimusu mai isarshi yawuce yanzu ma haka ne yafaru Mahaifiyarsu ce tafito cikin daki takalle yaran dakyau tadade a tsaye wurin tana kallonsu kafin daga baya tamatsa kusadasu ta rungomesu tana bubuga bayansu alamar rarrashinsu takeyi sundade a haka daga baya sukayi shiru suna sauke ajiyar zuciya Saida suka samu natsuwa sannan tace dasu sujesu wanke fuskarsu suzo tananan tsaye awurin tanajiranau har suka Gama sukazo sunka wuce falo tabasu ruwa mai sanyi sukasha tana jansu da fira mai dadi suna dariya sunmance abunda yafaru dazu gabadaya farin ciki sukai sosai da mahaifiyarsu abun burgewa nima sai da suka burgeni, Mai karatu zakaso sanin wadannan yaran da mahaifiyarsu suwaye su to sudai yaran sunkasance yan biyu ne wato hassana da husaina amma anakiransu Unaisha da Umaisha sai mahaifiyarsu hajiya Balkisu da mahaifinsu Alhaji Bashir da Allah yaima rasuwa sai muce Allah yajikanshi da rahama Amin🤲 Ayi hakuri bayawa shine nafarko 🥰 💫YAN BIYU💫 Kyautar Allah BY OUM AMJAD💋 Daga alkalamin✍️Oum Amjad Free book ------------------------------ ✨ GORGEOUS WRITERS FORUM✨ ✨ G W F✨ HOME OF GORGEOUS,INTELLIGENT AND EXPERT WRITERS,WE THE BEST AMONG ✨THE REST✨ ------------------------------ BISMILAHIR RAHAMANIR RAHIM Ina Rokon Allah Yasa Nafara A Sa'a Alfarmar Annabi Muhammad S A W ------------------------------ Page 2 Cigaban labari Malan usman yakasance kani awurin Alhaji Bashir na uwa daya uba daya Bashir yanason Dan uwanshi sosai dayake yadade da matarshi hajiya Balkisu Allah baibasu haihuwa da wuri ba sunyi Neman maganin asibity dana gargajiya Allah baikawo ba harsun hakura sunbarma Allah lamarinsu Wannan kenan 💫💫💫💫💫💫 Kwanaki natatafiya hajiya Balkisu tanajin dai jikinta baimata dadi amma bata dauki hakan da wani muhimmanci ba ta dangata haka da zazzabin maleria tuntanajinshi kadan kadan ciyon kai zazzabi da yamma hardai Alhaji Bashir yafahimce batada lafiya yace tashirya suje asibity tace mai ai zazzabin maleria ne yabarshi Tasha magani zataji sauki yace to shikenan amma inkinajin wani Abu kigayamin tace badamuwa yace to ni zanfita sai na dawo tamai Addu'ar fatan alkhairi ya amsa da ameen ya wuce, Bayan kwana biyu yaga dai kullum sai ta kwana da zazzabi baice Mata komai sai da safe yace lallai sai tashirya sunje sunaga likita ba yadda ta iya Dan bata Saba musu da mijinta ba Sunje sunaga likita anyimata duk gwaje-gwajen da akeyi likita yace sujirashi yanazuwa saboda mutunci Alhaji Bashir dayake gani dakanshi yaje lab yayi bincike sunanan zaune office har yadawo yazauna yace Alhaji congratulations madam tana dauke da juna biyu saboda murna yakasa cewa komai sai godiya yakema ubangiji hajiya Balkisu ma hakance takasance da ita murna sukeyi suna godema Allah da karuwar da yabasu yama likita alkhairi sosai kafin suka fito tare da rakiyar likitan, D 💫YAN BIYU💫 Kyautar Allah BY OUM AMJAD💋 Daga alkalamin ✍️Oum Amjad Free book ------------------------------ ✨ GORGEOUS WRITERS FORUM✨ ✨G W F ✨ HOME OF GORGEOUS,INTELLIGENT AND EXPERT WRITERS,WE THE BEST AMONG ✨THE REST✨ ------------------------------ BISMILAHIR RAHAMANIR RAHIM Ina Rokon Allah Yasa Nafara A Sa'a Alfarmar Annabi Muhammad S A W ------------------------------ Page 3 Bayan sunbar asibity suna Kan hanya taga mai yalo da data tace Alhaji inaso zanci abunka da sabon shiga yace OK hajiyata yatsaya gefen hanya yasaimata masu yawa yadawo mota suka wuce gida nanfa yashiga nannan daita ko motsi tayi sai yace minene yalon nan da data sune kaday abunda tawunici sai lemo mai sanyi ranar dai Alhaji Bashir baije kasuwa ba sai dai yakira kanin shi usman yace sukula da komai shida yaronshi mai tayashi aiki a shago nan yake shedama usman hajiya Balkisu na dauke da juna biyu ai kamar ya aikomai da manzon mutuwa Dan bahaka yasoba Dan Alhaji Bashir nada dukiya mai yawa wadda baza'a Kira mai ita talakaba sai dai mai rufin asiri shi abunda yake tunani tunda shikaday ne Dan uwanshi ba mai gadon dukiyarshi sai shi tunda Bai haihuba sai kuma yaji wannan mumunan labari danshi awurin shi bana farin ciki bane Alhaji Bashir yaji shiru hardauka ko yakashe wayan yaduba yaga haryanxu yanakan layi yace hello usman kanaji yace Eh yaya inaji network ne Allah yasanya alkhairi ya sauke ta lafiya sai nadawo zanbiyo tanan nadubata dajiki yace zataji yakashe waya 💫💫💫💫💫💫 Cikin dare zazzabi da Amai suka tasomata lokaci guda duk abunda taci sai da tayi amanshi ga kuma zazzabi duk Alhaji yarude yarasa mizaiyi tunda Bai sababa bayan tafito daga toilet tazauna gefen gado tana maida numfashi shikuma sai sannu yake jera Mata yanazaune sai dabara tazomishi yadauki waya yakira likita yafada mai abunda ke faruwa nan yamai bayanin cewa bakomai bane yakwantar da hankalinshi laulayine ko wanne ciki da kalar laulayinshi wata Amai ne kawai wata zazzabi wata kuma duka biyun tana iyayi yadai kwantar mai hankali sosai sukayi sallama yaje falo cikin firij yadauko fresh milk da cup yazo tatsiyaya Mata acikin cup yabata Tasha yakarba ya'aje gefen gado yahau gado yajamasu bargo suka kwanta niko Oum Amjad nace Asuba tagari Maman twins👩‍❤️‍👩 💫YAN BIYU💫 Kyautar Allah BY OUM AMJAD💋 Daga alkalamin✍️Oum Amjad Free book ------------------------------ ✨GORGEOUS WRITERS FORUM✨ ✨G W F✨ HOME OF GORGEOUS,INTELLIGENT AND EXPERT WRITERS,WE THE BEST AMONG ✨THE REST✨ ------------------------------ BISMILAHIR RAHAMANIR RAHIM Ina Rokon Allah Yasa Nafara A Sa'a Alfarmar Annabi Muhammad S A W ------------------------------ Page 4 WASHE GARI Hajiya Balkisu tatashi da karfin jikinta Alhamdulillahi taji sauki kamar ba ita ba cikin kwalliyarta kamar yadda tasaba sai kamshi takeyi kitchen tanufa dan dora breakfast kafin Alhaji yatashi bacci bayan yadawo sallar Asuba yakwanta kasancewar jiya baisamu Isashen bacci saboda zazzabin da takwana dashi sai yanzu yake Rankon shi Dankali tafara ferewa ta wanke shi cikin roba ta aje takunna gas tadora kaskon suya ta zuba mai aciki tadauko dankalin tazuba gishiri kadan tazakudashi Dan yashiga jikinshi man yayi zafi tazuba dankalin tafara soyawa ahankali takuma wurin dayan gas din takunashi dora tafasan kayan ciki tananan tana soyar dankalin har yatafasa tasauke shi tazuba cikin roba tawankeshi sosai tazuba cikin kwando tadauraye tunkunya tazuba kayan miya da kayan kamshi dana dandano Tamaidashi Kan gas tazuba kayan cikin tarufe sannan tadora ruwan shayi Ahankali dai har tagama Aikinta gabaday takwashe takai danner takoma dakin danganin ko Alhaji yatashi bacci tanashiga yanafitowa toilet sukaima juna murmushi tace dama yanzu nakesan Natasheka kayi wanka nagama hada breakfast yace kai keda bakida lafiya inake ina Aiki tace haba Alhaji naji sauki shiyasa nayi yace to duk da haka Zansa Baba mai gadi yasamomin mai aiki wadda zatarika tayaki ayyuka tace to shikenan Allah yakara rufa Asiri yace Amin Maman twins tayi dariya Alhaji kenan abunda ba'asan ko minene ba yace nidai ko minene ina Rokon Allah yabmu mai Albarka tace Amin yacigaba da shiryawa tana tayashi haryagama suka sauko falon Dan karyawa, Suna cikin breakfast sukaji Noking Alhaji ya Amsa akashigo yace Usman Kaine da safe haka yace wallahi yaya nine jiya bansamu shigowaba naima hajiya yajikiba da kuma murna munsamu karuwa ba wani uzurine yakamni yace ba komai taji sauki Alhmdullh yace to Masha Allah suka dai gaisa shida yayannashi sannan yagaida hajiya Balkisu yaimata yajiki da kuma murna Allah yansaya Alkhairi duk da batakai ciki ba ta Amsa da Amin Tacemai ya iyalinshi da yara yace alhamdulillahi sunama gaidake sai sunshigo tace to Allah yakawosu lafiya suka Amsa da Amin tace to kazauna kayi break yace A'a wallahi Alhamdulillahi nakarya gida yanzuma kasuwa zanwuce nabiyo ta nan Alhaji Bashir yace to jirani muwuce Dan nima nagama yace to yaya yazuna haryazama suka wuce tanaimusu Adawo lafiya suka Amsa da Amin🤲 💫💫💫💫💫💫 G R A wata anguwa ce ta manya manyan masu kudi wadda dawuya kasamu wani talaka cikinta Dan ba irin wurin su bane na manyane shiru take kamar ba mutane cikinta wani gida ne nahango wanda duk cikin anguwar Babu kamar shi Dan duk yafisu haduwa duk da banshiga cikin ba iya bakin kofar gidan natsaya inanan tsaye sai ga wata mota mai Numfashi da doso wannan gida tanazuwa hon tayi Naga anwangale get din sai da Numfashi na yakusa daukewa amma banbari hakan tafaru ba Dan inasan dauko muku labari ina tsaye har mai gadi zai rufe get din naimaza nashiga banbari yaganni ba dankar yakoroni ban dauko muku labarin ba cikin gidan Aljannar duniya Dan gidan kamar ba'a najeriya yakeba saboda tsananin haduwarshi mai karatu ka misalta kyawonshi dakanka Dan idan nace zan tsaya fada muku haduwarshi sai mukwana bamugama ba, Wannan gidan yakasnce gidan Alhaji mansur yanada Mata daya da yara ukku maza biyu mace guda matar hajiya maryam yaranshi Akwai Babban danshi Anwar wanda yanzu haka yana karatu kasar waje sai Fatima sunakirnta da Zarah ita kuma tana secondary school sai Auta wato miswar to kunji yadda wannan gidan yake da wadanda ke cikin shi . 💫YAN BIYU💫 Kyautar Allah BY OUM AMJAD💋 Daga alkalamin✍️ Oum Amjad Free book ------------------------------ ✨ GORGEOUS WRITERS FORUM✨ ✨G W F ✨ HOME OF GORGEOUS,INTELLIGENT AND EXPERT WRITERS,WE THE BEST AMONG ✨THE REST✨ ------------------------------ BISMILAHIR RAHAMANIR RAHIM Ina Rokon Allah Yasa Nafara A Sa'a Alfarmar Annabi Muhammad S A W ------------------------------ Page 5 Alhaji mansur yakasance Babban Dan kasuwa wanda Akeji dashi acikin garin Zaria abokine ga Alhaji Bashir tare suke kasuwanci tsakanin nan gida najeriya da kasar waje sai dai Alhaji mansur yafi Alhaji Bashir kudi amma a haka suke Business dinsu cikin Aminci da mutunta juna yanzu haka daga Tafiya Alhaji mansur yadawo tare da direbanshi a cikin wannan motar da tashiga cikin gidan direba parking yayi a parking space yafito yazo gefen mai gidanshi yabude mai motar yafito daga ciki yatsaya yana gaisawa da Ma'aikatan gidan danshi baruwanshi dacewa shiyafi karfin talaka Dan yanaganin shi mai Arziki ne A'a shi bahaka yake ba kowa nashi ne , Bari muleka cikin gidan mugani wata matace A zaune Kan kujera 2siter cikin falon wow Masha Allah gaskiya falon yahadu iya haduwa gawani kamshi mai sanyaya zuciya yana tashi ga sanyi dake fitowa A masuburbudar sanyi ta zamani sai dai muce Masha Allah zaune take ita da yarnta suna kallon Arewa 24 dasuke haska wani shiri na Dadin kowa sai sukaji noking hajiya maryam tace Zarah duba kigani waye tace to momy tashi tayi tanufi kofa koda tabude taga Dadyn sune tajuyo tana murmushi tace momy dadyne yadawo Ai miswar dake kwance kusada ita yayi zunbur yatashi yaje kusada zarah yace dagaske Aunty zarah tace Eh dagaske sukaje kusada shi sunamai oyoyo Dady shiko dariya yake musu yanatanbarau ya makaranta sukace dady lafiya kalau yace to Masha Allah hajiya maryam tace to zarah kubarshi yashigo hakanan yace hajiya kyalesu munkwana biyu bamuga juna ba murna sukeyi tace to yanzu dai muje kayi wanka kaci Abinci sai Ajidadin firan gabaday hardani yace kai hajiya kodai kishi kike dayarana sunkayi dariya miswar yace dady momy kishi takeyi momy tace to kunayi kishin Ai mijina ne Alhaji mansur yace to shikenan yanzu dai bari inyi wankan inzo mukara gaisawa sukace to dady yawuce momy tabi bayanshi Aka bar Zarah da Miswar a falo, 💫💫💫💫💫💫 MULEKA GIDAN ALHAJI BASHIR Hajiya Balkisu ce zaune tare da wata mata suna fira ga dukkan alamu kawartace kuma firan dasuke tanajin Dadin ta ga kayan fruit Agabansu suna sha Dan ita tunda Aka ce tanada juna biyunnan batada abunci sai kayan fruit da Na sanyi fira suke cikin nishadi da farin ciki kawarta tanai Mata murna da karuwar da Allah yabata tanabata shawarwari dai gameda lafiyarta da kuma abunda yake jikinta haka dai suke fira har karfe ukku sannan kawarta tace to hajiya Balkisu zanwuce gida sai kinjini tace tun yanzu Halima zaki wuce kibari sai Anjima tace A'a wallahi yanzu dai zanwuce inason zanbiya wani wuri tace to shikenan nagode Allah yatsare tarakota har bakin get itakuma takoma cikin gida. Ayi hakuri bayawa shine nafarko🥰 Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/BWMPMQO9vsU7NRd8N71TUD 💫YAN BIYU💫 Kyautar Allah BY OUM AMJAD💋 Daga alkalamin ✍️ Oum Amjad Free book Page 6 BAYAN WATA TARA Hajiya Balkisu ta haihu lafiya inda Allah ya albarkace ta dasamun "YAN BIYU" Mata kyawawa sunkuwa kin wanda yarasa farare tas masha allah inda suka biyo uwayensu dansuma babaya ba wurin kyau , Ranar suna Ansha shagali anyi barin dukiya kamar ba gobe ba anci Ansha anyi rabon kayayyaki biki Can gefe nahango tawagar fans din 'Yan biyu (kyautar Allah) sai Loma Ake kaiwa ansha lemo sai muce Allah yara "yan biyu"Akan sunna🙏 Bayan wasu kwanaki naleka gidan Alhaji Bashir zaune yake shida matar shi tare da yaransu sunyi wayo sai Wasa iyayensu kemusu suna dariya Balkisu kecewa wallahi Alhaji yaran nan mamaki sukeban yace kamrya hajiyata to yaranne da wayo kamar me sunsan inkana nan basuyin kuka amma da zaran kafita to shikenan sai kuka komi zanmusu basuyin shiru sai dai idan bacci sukayi ga Inna mairo ta amshesu tayita rarrashinsu amma ina sai dakar sukeyin shiru yace Ai kinsan halin yaran sunsan Abban su tace haka ne ko yace Eh haka ne , 💫💫💫💫💫💫 Bayan wasu shekaru wasu yarane yan Mata biyu nahango cikin falo sai wasan guje guje sukeyi ga wata mata zaune cikin shiga ta Alfarma waya takeyi sosai hankalinta yadauko Akan wayar da takeyi sai taji kukan yaran tai sauri tayi sallama da wanda takeyin wayar tatashi tana cewa Umaisha keda Unaisha bakujin magana nace kubar wasan guje gujennan bakuji tamatsa kudasu tace minene Babbarce tace Ammi Unaisha ce tafadi nikuma nabuge da kujera tace to kuyi shiru kunji yaran Abbansu haka dai talallabasu harsukayi shiru zaune suke tabasu chocolate sunasha ita kuma ta wuce kitchen dan Dora lunch kafin Abbansu twins yadawo, 💫💫💫💫💫💫 Bayan tagama lunch ne taimasu Umaisha da Unaisha wanka sannan itama tayi suka dawo falo suna kallo harzuwa karfe 5:00pm kafin suji Hon alamar Abbansu yadawo dagudu sukatashi tace dazu dazunnan kuka gama kukan faduwa yanzu bazaku zauna yashigo ba tana cikin maganar yashigo yace lafiya hajiyata tace Alhaji sannu da zuwa ya amsa tace nida yaranka ne yace to hajiya kinsan yaran sai hakuri sukam dagudu sukaje wurin shi suka rungomesu sunacewa oyoyo Abba kadawo lafiya yace lafiya kalau yaran Abba yaja hannusu suka karasa falo yazuna yace to kuzauna ina zuwa sukace to Yawuce Dan yadan watsa ruwa Dan yau gabaday agejiye yake sosai bayan yagama yazo sukaci abinci suka gama yacigaba da fira da iyalinshi, 💫💫💫💫💫💫 Bayan wani lkc abubuwa dadama sunfaru ciki harda saka twins makaranta Dan baki garesu sosai kamar Aku sunyi wayo sai dai muce Masha Allah Tafiyace takama abokai biyu kokuma ince Aminan juna Dan sunwuce akirasu da Abokai wato Alhaji mansur da Alhaji Bashir wajen harka kasuwanci su sunje lafiya suna Kan hanyaru ta dawowa gida sukayi hatsari inda motarsu tafadi da direban Alhaji Bashir da shikanshi Bashir din nan take Allah ya amshi ransu shikuma Alhaji mansur yasamu raunuka Bai San inda kanshi yake ba haka mutane suka dauke shi aka wuce dashi hospital sukuma Akakira wayar da aka samu agaban aljihun rigar Bashir Dan akakira asanar da 'yan uwashi abunda yafaro dashi suna duba kiranshi nakarshe sukaga number Usman Dan sunyi waya dashi kafin sukamo hanya sunka fadamai halin da ake ciki haka dai ankakai gawar shi data direba gida akayi musu sallah Aka kaisu makwancinsu na gaskiya Allah yajikansu yaimusu rahama😭😭😭 Haka rayuwa take kulinafssin za'ikatil mautiiii Alhaji mansur yaji mutuwar Amininshi sosai shiya cigaba da Kula da gidanshi da yaranshi makarantarsu da komai dai shikemusu shidai Usman gado yakesu anbashi nashi yara kuma mahaifiyarsu tace Alhaji mansur yacigaba da kulamusu da ita harsuyi aure. 💫 YAN BIYU💫 Kyautar Allah BY OUM AMJAD💋 Daga alkalamin ✍️Oum Amjad Free book Page 7 CIGABAN,LABARI Haka dai rayuwa take bayan mutuwar mahaifinsu Alhaji mansur ne yake Kula dasu da kuma dukiyarsu Babu abunda suka Rasa nayau da kullum rayuwa kenan momy angama wanka Alhazawa sai zuwa suke neman aurenta tana cewa a'a ita Kula da yaranta zatayi Babu wani aure dake gabanta tunda tarasa masoyinta nagaskiya kuma mijinta uban yaranta haka suka hakura suka kaleta, Umaisha da Unaisha sai girma akeyi kyau sai dada fita yakeyi sai Masha allah suna zuwa Boko da islamiya ,yau takasance weekend ba islamiya bayan sundawo boko suke cewa Ammi yau munason zuwa gidan daddy cewa da Alhaji mansur Dan haka suke kiranshi tace to kushirya direba yakaiku suna murna suka tashi dansu shirya itakuma takirashi Dan sanar dashi zakaisu Umaisha dayake shi Alhaji mansur shiyakawo musu direban Dan yarika kaisu school da kuma unguwa idan zasu fita, 💫💫💫💫💫💫 Tana zaune suka sauko cikin shirinsu,lace ne sanye ajikinsu Riga da siket kaladay Dan komai nasu iridayne hatta da talkami haka dai suka karaso kusada ita sukace Ammi munshirya to tace kuje direba nawaje yanajiranku kuma karkukai,dare to sukace sai mundawo to adawo lafiya Allah yatsare Amin,harabar gida sukaganshi zaune cikin mota suka karasa sukagaisa,sannan suka shiga motar suka wuce, 💫💫💫💫💫💫 Acan gidan Alhaji mansur kowa zarah ce zaune itada miswar tana chart shi kuma yana buga games da TV momy tashigo falon tana waya gadukan alamu da Babban danta take waya Dan naji tana cewa to son Allah yadawo dakai lafiya can bagarenshi ya amsa da Amin momy sukayi sallama,takarasa tazauna Akan kujera zarah tace momy yaya Anwar ne eh shine zai dawo cikin satinnan,kai momy naji dadi yaya zaidawo munyi missing dinshi, 💫💫💫💫💫💫 Su Umaisha ko bayan fitowarsu daga gida sai tace dashi zamu,tsaya super market zamu,sai Abu to yace da ita sunkai bakin mall din yayi Perkin suka shiga ciki suka fara duduba abubuwan yara dai na kayan zaki,haka dai suka gama,zagayen,sunkagama,daga nan wurin,Cashiya sukaje zasu biya kudin kayan dasuka saye. 💫 YAN BIYU 💫 Kyautar Allah BY OUM AMJAD💋 Daga alkalamin✍️Oum Amjad Free book ------------------------------ Page 8 Sunbiya kudin suka fito waje suka karasa,mota suka wuce suna zuwa kofar gidan sukayi Hon,getman yaleko,takaramar,kofa,kafin yabude,get suka shigo,Anan harabar gida yayi Perkin suka fito Unaisha tace to katafi Anjima idan zamu,koma sai mukiraka,yace to badamuwa hajiya karama tayi dariya tace ni bansan wannan suna,nikanwar,kace, yace to godiya nake, kanwata,tace bakomai kafin,tamatsa,kusada,Umaisha tace blood sister mikinka,tsayayine tace,bakomai kawai nace yaje anjima yadawo OK muje,suka wuce ciki, 💫💫💫💫💫💫 Momy ce zaune cikin shiri fita zataje anguwa sai ga sallamar su tace kai kai twins din daddy ne tafe yanzu sukace Eh wallahi momy mune ina wuni yagida tace lafiya kalau yakuke da hajiya Balkisu sukace tana lafiya tace agaishe,ki tace to ina amsawa sukace,autan momy ba gaisuwa yace aunty 'yan biyu to baku kawomin,chacolate,ba sukace indai chocolate,ne gashi dariya yakeyi yataso yanacewa inason,ku my aunty's,sukayi dariya,gabadaynsu,har momy tace wallahi kunsangar,tashi Unaisha tace momy to wani kanin muke,dashi Ai dole mubashi kulawa,hakane to Allah yamuku albarka Amin momy, Umaisha tace wai nikam momy ina zarah ko bata nan wallahi ni har kuntunamin,nan fa ita nakejira,tasauko saboda,inasan zanfita anguwa wajen barka,zanbarmata,aiki amma taki fitowa,yanzu tunda gaku,saikuyi tare kafin nadawo,Miswar jeka,kira aunty kace,nace tasauko,inajiranta,to yace yatshi,yawuce 💫💫💫💫💫💫 Cikin dakinta yashiga da sallam yace aunty momy tace kizo tace OK kaje kace inazuwa,yafito,momy wai tana,zuwa suna zaune tashigo falon tana ganinsu tabuga wani ihuuuu tace yaushe kukazo bansaniba,bakuma sanarwa,umaisha tace sister ai bazata,mukamiki,tace wow amma gaskiya naji dadi sosai,momy tace to ina angama,murna ganin,juna zanyi magana sukayi dariya suduka,kai momy to mungama,ywwa zanfita wurin barka zarah ga gida nan akula kafin nadawo ayi girk kunji 'yanmatan,momy to momy Allah yatsare sai kindawo, 💫💫💫💫💫💫 Bayan fitar momy mai makuna,sufara aikinsu,kamar yadda aka sanyasu sai suka cigaba,da firan school kunsa yan mata da anhadu sai firan malamai akeyi sunanan zaune har karfe ukku sannan suka wuce kitchen suka Dora girki kowacce ta dauki aikin da zatayi haka suka cigaba da aikin kuma suna fira har,sukagama komai lokacin karfe 5:00pm dai dai suka wuce dakin zarah Dan suyi wanka. 💫 YAN BIYU💫 Kyautar Allah BY OUM AMJAD💋 Daga alkalamin✍️Oum Amjad Free book ------------- Page 9 Suna shiga cikin dakin,Umaisha ce tafarayin,wankan kafin,zarah,Unaisha,ce karshe,wankan,kafin suka canza,kaya sannan sukadawo,falon,suci abinci kafin,momy tadawo suwuce,gida,kowacce tazuba,dai dai cikinta,sukafaraci,har suka gama,unaisha,takwashe,kayan tawuce,kichen,dasu tawanke,kafin tadawo falo wurin su tazuna,sukaji,sallamr momy tare da Miswar,a tare suka amsa mata sallama kafin suka,mata sannu da hanya tace kunga sai yanzu nadawo,suke ai momy bakomai har,mungama komai,munyi,wanka,kuma munci abinci tace Masha Allah ko yanzu nai muku aure banda matsala,umaisha tace kai momy duk nawa muce dazakice,ayimuna aure gaskiya bayanzu,ba tace to yanzu 23,yeah ne baku isa aure,ba muda tun,muna,14to15 akemuna,aure kuma muzauna, lafiya kalau,zarah tace to momy kuzamaninku, dane mukuma,yanzu,lokacin,mune ko yakukace,sister's,sukace haka ne wallahi to naji duk ba wannan ba, Anan zaku kwana ko Unaisha tace A'a momy kamar ya a'a,ita hajiya Balkisu ce,tace karku,kwana,wallahi a'a,bamu dai gayamata,zamu,kwanaba, OK bari nakirata,Awaya,nasanar,da ita Dan yanzu,yamma,tayi sai gobe,zaku kuma to momy 💫💫💫💫💫💫 Hajiya Balkisu ko,bayan,tafiyarsu,gidan Daddy bacci tayi,sai karfe 2:00pm tatashi daga bacci,bayan tayi sallah taje kitchen tadafa abunda zataci tunda yau,yaran basunan,dan sukeyin komai sai inbasunan,sunfita,kamar irin,yau kenan jallof,din taliya,tayi wadda taji busasen,kifi da vegetables dasauran,kayan hadi,cikin kankanen,lokaci tagama,dan Ammi wurin girki tadabance,kuma suma yaranta ta horasu,takowanne,bangaren, cikin filat tazuba abincin tadawo falo tazauna tanaci hartagama,tasha ruwa,tamaida filat din kitchen tadawo bayan tazauna tadauki wayarta zatakira hajiya maryam taji ko lafiya har yanzu 'yan biyu basu dawoba,sai ga kira yashigo wayarta tadauka,tare da sallam suka gaisa,bayan sungaisa,take sanar,da ita yara bazasu dawo yauba sai gobe yamma tayi,tace bakomai,dama yanzu nake kokarin,kira naji ko lafiya tace wallahi lafiya kalau nuance,sai gobe zasu dawo to Allah yakaimu goben ai gida suke da can da nan duk day ne,hakane hajiya to sai Anjima,sukayi sallama, 💫💫💫💫💫💫 Acan gidan Alhaji mansur ko suna nan zaune duka a falon daddy yadawo sukaimai,sannu da zuwa yake tanbayarsu,ya amminsu,sukace tana lafiya yace to Masha Allah,kafin yawuce,sama,yayiwanka,yawuce masallaci,dan anfara,kiraye kirayen,sallah magariba, sukuma,suka wuce dakin,zarah,momy kuma tawuce,dakinta,sai bayan sallah isha'i daddy yashigo shida,miswar,dan tare sukaje kafin 'yan matan suma sukafito,dan sungama, sallah,suka kara,gaida daddy da momy kafin akafara,cin abinci bayan angama,sunka,dawo falo aka cigaba da fira gaskiya wannan family sunburgeni,sosai wallahi Allah dai yadawwamar,da farin ciki acikinshi,amin. 💫 YAN BIYU💫 Kyautar Allah BY OUM AMJAD💋 Daga alkalamin ✍️Oum Amjad Free book ---------------------------------------- Page 10 Haka sunka cigaba da firan har karfe 10:00 dai dai " daddy yace yaran daddy aje akwanta dare yayi " da to suka amsa sunamikewa harzasu wuce"momy tace zarah kinko canzama Miswar kayan bacci"? Eh momy nacanza mai OK to Allah yatashemu lpy suka amsa da Amin bayan sunwuce bedroom dinsu kowacce tacanza kayan bacci kafin suka kwanta suna riqe da wayoyinsu chart sukeyi Dan da alamu basujin bacci yanzu, Acan falon ko bayan yaran suntafi ne "daddy yace wallahi hajiya maryam yaran nan tausai suke Bani suda mahaifiyarsu baruwansu da kowa kamar mahaifinsu Allah yajikanka Aminina" momy tace Amin haka suka cigaba da firarsu ta masoya Dan naga yau tsohuwar Zumace tatashi har karfe 10:30 suma suka wuce bedroom nikuma Oum Amjad nace Asuba tagari daddy, 💫💫💫💫💫💫💫💫 Da Asuba haka naleka dakin 'yan matan dan ganin ko suntashi aiko suna zaune Akan sallaya sungama azkar sukeyi Dan yaran akwai addini,bayan sun idarne Unaisha da Zarah sunja blanket da alama baccin Bai sakesuba " Umaisha tace minene haka zaku kwanta kamar bamuda aikinyi Dan Allah nikutashi muwuce"! " Zarah tace haba sister Dan Allah kibarmu mudanyi bacci daga baya sai muyi aikin ko yakikace, sister Unaisha" Eh gaskiya kam Dan ko ni bacci nakeji wallahi takarasa magana tanajan blanket" Umaisha ko tacika kamar tafashe Dan ita basan raini koyayane tafison da tayi magana kawai ayi abunda tace, aiko harsunfara bacci tayaye blanket din gabaday sukace minene tace kutashi muwuce "Unaisha tace zarah tashi muje wallahi tunda batayi niyar barinmu baccin nan ba wallahi ko mun kwanta bayinshi zamuyi ba!" takarasa magana suka mike Dan ita goganyar har tawuce haka suka iskota kitchen suka cigaba da aikin sunkusa gamawa tabar musu tadawo falo takakkabe shi tashare kafin takuma cikin kitchen din suka karasa tare suka kai dearning kafin suwuce bedroom Dan suyi wanka su shirya kafin su daddy su fito, Bayan sunshirya ne suka dawo falo jiran iyayensu suna zaune momy tashigo falon takalli dearning taganshi dauke da abinci sai kamshi ketashi ga kamshin turaren wuta Dan mai dogori ga kuma na girki sannan ga sanyin a/c yahade yabada wani irin kamshi na musamman kafin tadawo da kallon ta akansu tace " yaran momy sannu da kokari Allah yamuku albarka suka ce Amin kafin su gaisheta tace to kubari ga daddyn Ku nan saukowa sai muyi break sukace to momy, suna zaune daddy yasauko falo suka gaidashi ya amsa tare da tambayarsu suntashi lafiya sukace lafiya kalau yace to Masha Allah haka suka gama break cikin kwanciyar hankali bayan angama daddy yace yaushe zaku koma "Umaisha tace daddy anjima to Allah yakaimu lafiya nizan wuce suka mai Allah yakiyaye ya amsa da Amin, 💫💫💫💫💫💫💫💫 Gidan ammi yau tatashi da kewar yaranta Dan haryanzu takasa sabawa da rashinsu insunyi tafiyar kwana kamar haka nikuma Oum Amjad nace to ammi idan sukayi aure ko yazatayi koda yake shi aure na dabanne haka dai jikinta asanyaye tahada karin kumallo takarya tadan kimtsa gida dukda bawani datti gareshi ba, Wai ina labarin Usman tunda ya amshi gadon shi bamukara jin labarin shi ba ko ina yake bamusani ba amsar dai tana cikin next page in Allah yakaimu gobe. 💫 YAN BIYU 💫 Kyautar Allah BY OUM AMJAD💋 Daga alkalamin ✍️Oum Amjad Free book -- A W ---------------------------------------- Page 11 Usman tunda ya amshi gadon shi yagashi yafi karfin tsayawa karkashin wata ma'ana matar yayan shi tunda farkon kafin Araba gadon takirashi tace " usman kaga yanda Allah yayi yayanka Allah ya karbi ransa yarigamu gidan gaskiya da azo rabon gadon nan idan anraba mizai hana kacigaba da kullama da 'ya'yanka da dukiyarsu tunda kaikasan harkan kasuwanci tun mahaifinsu yanaraye!" "Usman yace hajiya banki tatakiba amma abari raba tukunna agani kamar hakan zafi"? Tace to yayi Allah yakaimu jibi tunda yanzu Alhaji mansur yakirani yakemin maganar za'a zo Araba shi to shikenan badamuwa haka yatashi yana wata tafiyar kasaita shidai burinshi kawai abashi rabon shi shine damuwar shi, 💫💫💫💫💫💫💫💫 Bayan kwana biyu Aka raba gadon Alhaji Bashir mutuwa kenan mai tunun asiri haka Aka kira malamai suka tambaya Babu wanda yake binsa bashi kokuma shi yakebi Alhaji mansur yace gaskiya ya bincika ba'a binsa bashi shima bayabin kowa malan yace to Alhaji kakyauta dakayi haka akayi kashi biyu kashi dayan na yaran mamacin sauran dayan kashin Aka sake rabashi gida biyu Aka baiwa matar shi nawanka kashin dayan dayarage Aka baiwa Usman Nan zuciyarshi kamar tabuga saboda bakin ciki bahaka yasoba amma Babu yadda zaiyi haka akayi Addu'a Alhaji mansur yasallame malamai yadanyi musu ihsani dai sukayi sallam suka wuce, Bayan sati biyu Usman yazo gidan margayi da wata shegiyar Leda wai yazo duba yarane da gaida hajiya tace Masha Allah wallahi ko Usman kakyauta dakazo dubasu tunda yanzu Kaine ubansu yayi dariya niko nace usman aji tsoron Allah wannan dariyar bata banza bace tace kaga ko tundazu sukaje makaranta amma yanzu direba yaje dauko su yace to bari intsaya sudawo tace to bari nadauko ma ruwa kasha kafin sukaraso ,danasan suna Kan hanya sunanan zaune suka shigo Umaisha ce tafara shigowa tawuce wurin ammi tanacewa wallahi yau ammi malan yayi ta dukan mu bankara zuwa "ammi tace Umaisha keda 'yar uwarki bakuga babanku bane " suka ce bamu Lura dashi ba OK yanzu kunganshi sukace ina wuni yace lafiya kalau 'yan biyu yakuke ya makaranta sukace lafiya,yabasu wannan Leda wai ga sweet nan susha suka ce mungode tare da karban Leda suka wuce bedroom,haka yagaji da Zama yace to ni hajiya zanwuce sai ankwana biyu koma to usman mungode sosai Allah yabar zumunci, 💫💫💫💫💫💫💫💫 Alhaji mansur ne zaune a falon hajiya Balkisu yazo dubasu ko suna da bukatar wani Abu ,ita kuma takawo mai ruwa tana zaune Akan one siter Umaisha da Unaisha ko suna makale da daddyn su Dan yanzu shisuka dauka ubansu ,"hajiya Balkisu tace A'a Alhaji bamu bukatar komai wallahi Alhmdullh ko yanzu Akwai sauran abinci Bai kareba " to hakan yayi Dan Allah idan yakare kisanar dani to shikenan Babu damuwa insha Allah za'a sanar yace to twins dina fa baku bukatar komai suka ce daddy ice cream muke so to kutashi muje asayo " hajiya tace Alhaji dan Allah kyalesu da kayan zakin nan , " yace a'a Babu ruwanki tsakanina da yarana " tace to nayi shiru Allah yasaka da alkhairi yace Amin , 💫💫💫💫💫💫💫💫 Haka yayita yawo dasu cikin gari duk wurin wasan yara na manyan mutane Alhaji mansur sai da yakai twins yasawo musu kayan ciye ciye dana Wasa kafin yakaisu gida da kaya Niki Niki har hajiya Balkisu tace Alhaji anfa gode da dawainiya yace Ai anzama daya yayimata sallama yawuce. Ayi hakuri bayawa shine nafarko🥰 TO BE CONTINUE ✍️